Masu ruwa da tsaki Kan harkar Ilimi sun bayyana farin cikinsu kan samar da kwalejin kiwon lafiya ta Zuma Rock College of Health Technology dake kan titin Madalla zuwa Suleja a jihar Neja,
Bayanan hakan ya fito ne Jim kadan bayan kammala bikin kaddamar sabbin Daliban kwalejin Wanda ya gudana a babban dakin taron kwalejin,
Wakulinmu Saminu Sani ya halarci taron ga kuma rahoton da ya hada mana