33.7 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Labarai

Home Labarai Page 39

Zaben 2023: Takarar Musulmi Da Musulmi Ba Aibu Bane A Dumokaradiyya

0
Shugaban  Kungiyar Tinubu Support Group Dr. Nasir Ladan Argungun ya bayyan cewar ya bukaci yan Najeriya da su yi la’akari da cancanta a zaben...

Atiku Abubakar Ya Yi Alkawarin Zai Bayar Da Tallafin Naira Tiriliyan...

0
 Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023 mai zuwa, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi alkawarin kirkiro wani shirin bayar da tallafi da...

Ayyukan Gina Kasa: Shugaban Kasa Buhari Ya ce Gwamnatinsa Ta Yi...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa ta yi namijin kokari, idan aka yi la'akari da dan abin da take samu wurin tafiyar da...

Gwamna Wike Ya Maida Zazzafan Martani Ga Ministan Buhari Mai Murabus

0
Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers, ya bayyana tsohon ministan sufuri Rotimi Amaechi a matsayin wanda ya kai maƙurar gazawa.Da ya ke jawabi yayin...

Gwamnatin Jihar Kebbi Ta Maida ‘Yan Hisbah Cikakkun Jami’an Tsaro

0
Gwamnatin jihar Kebbi ta maida jami’an Hukumar Hisbah cikakkun jami’an tsaro.Mai magana da yawun Gwamna Abubakar Bagudu Yahaya Sarki, ya ce Gwamnatin jihar Kebbi...

‘Yan Banga Sun Fille Kan Dan Bindiga, Sun Cafke Wasu 6...

0
‘Yan banga sun yi nasarar fille kan wani gawurtaccen dan bindiga tare da kama wasu shida da ran su a Jihar Katsina.Wata majiya ta...

Nan Da Karshen Shekara Za Mu Kammala Aikin Gidan Yarin Kano,...

0
Ministan Harkokin Cikin Gida Rauf Aregbesola, ya ce gwamnatin tarayya za ta kammala ginin gidajen yari uku, wadanda kowannen su zai dauki fursinoni dubu...

Kotu Ta Ba Hukumar DSS Ikon Ci-gaba Da Rike Tukur Mamu

0
Babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja, ta ba hukumar tsaro ta farin kaya DSS izinin ci-gaba da tsare Tukur Mamu na tsawon...

Jim’iyyar PDP Ta Karbe Ofisoshin Yakin Neman Zaben Buhari Na Katsina

0
Jam’iyyar PDP, ta ce reshen ta na jihar Katsina ya karbe ofisoshin yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari a jihar.Shugaban jam’iyyar na kasa Sanata...

Ambaliyar Ruwa Ya Rusa Gidaje 1,453, Mutum 3 Sun Rasu A Jihar...

0
Shugaban hukumar kula da muhalli ta jihar Bauchi Ibrahim Kabir, ya ce ambaliyar ruwan sama ta rusa gidaje dubu 1 da 453, sannan mutane...

An Bude Filin Jirgin Sama Na Malam Aminu Kano

0
Rahotanni sun tabbatar da cewa, an dawo da jigilar sauka da tashin jirage a Filin Jirgin Sama na Malam Aminu Kano, bayan ma’aikatan sufurin...

‘Yan Sanda 3 Sun Mutu A Harin Da ‘Yan Bindiga Suka Kai...

0
Wasu ‘yan sanda sun gamu da ajalin su, sakamakon harin da ‘yan bindiga su ka kai ma wani dan majalisar dattawa Sanata Ifeanyi Ubah...

Atiku Abubakar Ya Bukaci Gwamnati Ta Tallafa Ma Wadanda Ambaliya Ta...

0
Dan takarar shugababn kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya ce ya damu mutuka da halin da wadanda ambaliyar ruwa ta shafa tun daga...

Duk Da Matsaloli Da Ƙalubale, Tattalin Arzikin Najeriya Gaba Ya Ke...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya jaddada cewa duk da ƙalubalen da tattalin arzikin duniya ke fuskanta da rigingimun cikin ƙasa hakan bai hana tattalin...

Kotu Ta Dage Sauraron Shari’a, Ta Saka Sabuwa Ranar Zama

0
Kotun masana’antu ta dage sauararrn shari’ar gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i ta Nijeriya ASUU, zuwa ranar 16 ga watan Satumba na shekara ta...

Gwamnatin Tarayya Ta Samu Tiriliyan N1.18 Daga Kudaden Haraji A Wata 6

0
Gwamantin tarayya, ta samu naira tiriliyan 1 da biliyan 188 daga kudaden harajin jiki-magayi na VAT a cikin watanni shida na shekara ta 2022.Bayanai...

Jam’iyyar APC A Jihar Adamawa Ta Tsige Shugaba Daga Kujerarsa

0
Kwamitin zartarwa na jam’iyyar APC a jihar Adamawa, ya tsige shugaban jam’iyyar Ibrahim Bilal daga kujerar sa bisa zargin cin amana da sama da...

‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Matafiya Da Dama A Jihar Ondo

0
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da matafiya da dama a kan babbar hanyar Benin zuwa Owo a karamar hukumar Ose ta jihar Ondo.Wata majiya...

Babu Wata Barazana Game Da Faruwar Babban Zaben 2023, Inji IGP...

0
Shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya Usman Baba Alkali, ya yi tsokaci game da yiwuwar zaben shekara ta 2023, inda ya ce babu wata barazanar...

Ku Ɗaina Tura ‘Ya’Yan Ku Karatu Arewacin Cyprus – Gwamnatin Nijeriya

0
Ma’aikatar kula da harkokin ‘yan Nijeriya mazauna ketare, ta gargadi iyaye su daina tura ‘ya’yan su yankin Arewacin Kasar Cyprus saboda tsananin rashin tsaro...
Call To Listen