33.7 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Labarai

Home Labarai Page 38

Gwamnatin Kaduna Ta Nuna Damuwa Kan Cunkoso A Hanyar Kaduna-Abuja

0
Gwamnatin jihar Kaduna, ta nuna damuwa a kan cunkoson da matafiya ke fuskanta a hanyar Kaduna zuwa Abuja.Wata Sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar,...

Har Yanzu Shekarau Ne Dan Takarar Nnpp A Kano Ta Tsakiya –...

0
Hukumar Zabe mai zaman kan ta ta Kasa INEC, ta ce har yanzu tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Ibrahim Shekarau ne dan takarar Sanatan...

Wanda Za Mu Goya Wa Baya A Zaben 2023 – Manyan Arewa

0
Jagororin Arewacin Nijeriya, sun ce dan takarar da zai iya magance matsalar tsaro da sauran kalubalen da ke addabar yankin su kawai za su...

2023: Mata 380 Su Ka Fito Takara A Zaɓen Majalisar Dattawa...

0
Hukumar Zaɓe mai zaman kan ta ta Ƙasa INEC, ta ce an samu mace ɗaya tilo ta fito takarar shugaban ƙasa a zaɓen shekara...

Muna Yi Wa Kiristocin Yankin Arewa Kaf Hudubar Kada Su Zaɓi...

0
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya Babachir David Lawal, ya lashi takobin ganin bayan takarar Bola Tinubu da Kashim Shettima na jam’iyyar APC a zaben shekara...

Nigeria: Pengassan Ta Zargi Sojoji Da Hannu A Satar Danyen Mai A Kasar

0
Kungiyar manyan ma’aikatan bangaren man fetur da iskar gas ta Nijeriya PENGASSAN, ta zargi sojoji da kasancewa ummul’haba’isin yawaitar satar danyen mai a Nijeriya.Shugaban...

Ummita: Majalisa Ta Bukaci a Binciki Zargin Kisan Da Dan China...

0
Majalisar Wakilai ta bukaci shugaban rundunar ‘yan Sandan Nijeriya ya binciki zargin da ake yi wa dan kasar Chinan Geng Quanrong na kashe budurwar...

Tambuwal Ya Maye Gurbin Gwamna Fayemi A Matsayin Shugaban Kungiyar Gwamoni

0
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto, ya maye gurbin takwaran sa na jihar Ekiti Kayode Fayemi a shugabancin kungiyar gwamnonin Nijeriya.Tambuwal ya karbi...

‘Yan Sanda Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Masu Tarin Yawa A Jihar Katsina

0
‘Yan ta’adda da dama ne su ka sheka barzahu a karamar hukumar Sabuwa ta jihar Katsina, yayin da tawagar ‘yan sanda su ka afka...

Kotun Jigawa Ta Yanke Wa Masu Fyade 4 Hukuncin Daurin Rai...

0
Babbar Kotun jihar Jigawa da ke zama a Birnin Kudu, ta yanke ma wasu mutane hudu da ta samu da laifin aikata fyade ga...

Kotu Ta Umarci INEC Ta Tabbatar Da Akpabio

0
Babbar Kotun Tarayya ta umarci Hukumar Zabe ta Kasa ta maida sunan Ministan Neja Delta Godswill Akpabio a matsayin dan takarar Sanatan mazabar Akwa...

ICPC Ta Bankado Almundanar Naira Biliyan 2.8 Na Ayyukan Mazabu Cikin Shekara...

0
Hukumar yaki da cin hanci da almundahana ICPC, ta ce ta gano ayyukan mazabu da aka karkatar a fadin Nijeriya, wadanda kudin su ya...

Nijeriya Ta Biya Diyyar Miliyan 289 Ga Wadanda ’Yan Sandan SARS Suka Ci...

0
Gwamnatin tarayya, ta biya ‘yan Nijeriya 74 da aka tabbatar jami’an ‘yan Sanda bangaren masu yaki da ‘yan fashi da makami da aka rusa...

Tsohon Kakakin Majalisar Dokokin Tarayya, Ghali Na Abba Ya Koma PDP

0
Tsohon kakakin majalisar wakilai Ghali Umar Na’Abba, ya sauya sheƙa daga APC zuwa jam’iyyar PDP.Ghali Na’Abba,yace jam’iyyar APC da ya shiga shekaru biyu da...

Farashin Kayayyaki Ya Yi Mummunar Tsada Irinta Ta Farko Cikin Shekaru...

0
A karon farko cikin shekaru 17, tsadar farashin kayayyakin masarufi ta karu da kashi 20 da rabi 5 cikin 100 a Najeriya cikin watan...

Rikici Na Kara Kazanta Tsakanin Armenia Da Azerbaijan

0
Mataimakin ministan harkokin wajen Armenia Paruyr Hovhannisyan, ya ce a bayyane ta ke karara taho mu gama tsakanin sojin kasarsa da na Azerbaijan na...

Saudiyya Ta Tsare Mutumin Da Ya Yi Wa Sarauniya Elizabeth II Umarah 

0
Wani mutum dan kasar Yemen ya shiga komar jami’an tsaron kasar Saudiyya, sakamakon wallafa bidiyonsa na yi wa margayiya Sarauniyar Ingila Elezabeth II aikin...

Amurka Za Ta Taimaka Wa Najeriya Magance Matsalolin Yanayi 

0
Gwamnatin Amurka ta yi alkawarin tallafa wa Najeriya wajen magance matsalar sauyin yanayi da ta muhalli da take fama da su.Wakilin Shugaban Amurka na...

Masu Ganin Gawar Sarauniya Elizabeth II Za Su Shafe Awa 30 Kan...

0
Ministar Al'adu a Birtaniya Michelle Donelan ta yi gargadin cewa za a iya samun dogayen layuka fiye da yadda aka yi tsammani don ganawa...

Gwamnonin Arewa Na So A Kafa Rundunar ‘Yan Sandan Jihohi

0
Gwamnonin jihohin Arewa su 19 da sarakunan gargajiya sun yi kira da a yi garambawul ga kundin tsarin mulki na 1999, don samar da...
Call To Listen