33.7 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Labarai

Home Labarai Page 40

Atiku Ya Bayyana Kaduwa Game Da Rasuwar Sarkin Funakaye

0
Dan Takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya aike da ta’aziyya ga iyalai da al’ummar masarautar Funakaye da ke jihar Gombe, game...

An Samu Hatsaniya A Gidan Yarin Kuje Bayan Mutuwar Wani Fursuna

0
Rahotanni daga gidan yarin Kuje da ke birnin Abuja na cewa, an samu wata hatsaniya da ta kai ga rasa ran wani fursuna.Wasu bayanai...

ASUU Ta Mayar Da Yajin Aikinta Na Sai Baba Ta Gani 

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Nijeriya ASUU, ta sanar da maida yajin aikin da ta ke yi zuwa na har sai abin da hali ya...

Jihohin Najeriya 10 Kacal Sun Fi Kasashen Afirka Girma, Inji Osinbajo

0
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce ba daidai ba ne a rika kwatanta yanayin tattalin arzikin Nijeriya da na sauran kananan kasashen...

Dalilin Da Yasa Ban Halarci Taron Ba – Kwankwaso

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce bai halarci taron Kungiyar Lauyoyin Nijeriya ba ne sakamakon wasu muhimman...

Babban Kwamatin Ayyuka Na Jam’iyyar PDP Na Kasa Ya Gana Da ‘Yan...

0
Kwamitin ayyuka na kasa na jam’iyyar PDP, ya gana da ‘yan takarar gwamna na jam’iyyar 36.Taron dai ya samu halartar daukacin ‘yan takarar gwamna...

Ban Ce Zan Maida Jami’o’in Tarayya A Hannun Jihohi Ba – Atiku

0
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya musanta rahotannin da ke cewa ya ce idan ya zama shugaban ƙasa zai maida...

Sojoji Sun Kashe Mayakan Boko Haram 6, Sun Kama Wasu A Borno

0
Rahotanni na cewa, dakarun soji a karamar hukumar Bama ta Jihar Borno sun kashe mayakan Boko Haram shida a wani samame da su ka...

INEC Ta Kwantar Da Hankalin Jama’a, Tace Murde Zaben 2023 Ba Zai...

0
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa ba za ta yiwu a yi cuwa-cuwa wajen tattara...

Rundunar Sojin Najeriya Ta Kaddamar Da Bincike

0
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kaddamar da bincike kan kisan da aka yi wa fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na jihar Yobe, Sheikh...

Najeriya Na Taimaka Wa Al’ummar Ta Da Suka Makale A Hadaddiyar Daular Larabawa

0
Gwamnatin Najeriya ta ce tana aiki tare da mahukuntan Hadaddiyar Daular Larabawa wajen taimaka wa al’ummar ta da suka makale a Dubai.Mai magana da...

Tsige El-Rufai: Shugaban Majalisar Kaduna Ya Karyata Raderadin Da Ake Yadawa

0
Shugaban majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Zailani ya karyata raderadin da ake ta yadawa wai majalisar za ta tsige gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai.Yusuf...

Obasanjo Ya Ce Ba Batun Siyasa Ya Tattauna Da Tinubu Ba

0
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya ce ba tattaunawar siyasa suka yi da ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ba.Olusegun...

INEC Ta Ce Amfani Da Tsarin Yadawa Ta Intanet Na Nan Daram

0
Hukumar zaɓe mai zaman kan ta a Najeriya INEC ta jaddada cewa ba ta da niyyar daina wallafa sakamakon zaɓukan da take gudanarwa a...

Zaman Lafiya: Bello Turji Ya Kaddamar Da Hari Kan ‘Yan Bindigar...

0
Rahotanni na cewa kasurgumin dan bindiga Bello Turji ya rungumi shirin zaman lafiya na gwamnatin jihar Zamfara a wani yunkuri na kawo karshen ayyukan...

Cocin Katolika Ta Karbi Tuban Gwamnan Filato

0
Cocin Katolika da ke jihar Filato ta ce ta karbi ban hakurin da Gwamnan Jihar, Simon Lalong ya yi kan maganganun da ya yi...

Alkawari Daya Ne Ba Mu Cika Wa Shekarau Ba — Kwankwaso

0
Dan takarar Shugaban Kasa a jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce babu wata matsala tsakaninsa da Sanatan Kano ta Tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau...

Bam Ya Raunata Kananan Yara 4 A Borno

0
Wani bam ya raunata yara hudu masu shekaru shida zuwa 10 a garin Ngala da ke Jihar Borno.Yaran suna wasa a wajen gidansu da...

Babbar Kotun Adamawa Ta Yanke Hukuncin Kisa Wa Dan Dambe

0
Wata babbar kotu a jihar Adamawa ta yanke wa wani dan damben gargajiya hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda ya kashe matarsa.Thank-You Grim, fitaccen...

Mayakan Iswap Sun Sace Manoma 6 A Borno

0
Kungiyar ISWAP ta yi awon gaba da akalla manoma shida a kauyukan da ke kusa da garin Mafa da ke Jihar BornoWani jami’in leken...
Call To Listen