Shugaban NIS Ya Sake Gargadin Marasa Gaskiya A Kan Harkokin Fasfo
Shugaban Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa Idris Isah Jere, ya sake gargadin masu tatsar mutane kudi a ofisoshin fasfo, ya na...
Diezani Ta Kama Hanyar Ƙwato Kadarorinta
Tsohuwar ministar man fetur diezani alison-madueke, ta kama hanyar maido da kadarorin ta da gwamnatin tarayya ta ƙwace.Diezani ta yi hakan ne ta hanyar...
Atiku Ya Roƙi CBN Ya Ƙara Wa’adin Daina Karɓar Tsofaffin Kuɗi
Ɗan takarar shugaban kasa na Jam'iyyar PDP Atiku Abubakar, ya yi kira ga Babban Bankin Nijeriya ya ƙara wa'adin daina karɓar tsofaffin kuɗin da...
Ma’aikatan Kamfanin Jiragen Saman Najeriya Sun Shiga Yajin Aiki
An samu jinkirin tashin jirage zuwa ƙasashen waje a filin tashi da saukar jiragen sama na Murtala Muhammad da ke Lagos, inda ma’'aikatan kamfanonin...
Ta’addanci: An Sace Masu Ibada a Katsina An Kona Limamin Coci...
Ƙungiyar Kiristoci CAN ta shiga jimami da zullumi, sakamakon sace masu Ibada a Ƙanƙara ta jihar Katsina, da kashe wani babban limanin Kirista a...
APC Da Wasu Jam’Iyyu Sun Rasa Mambobi Sama Da 30,000 a...
Akalla mutane dubu 30 da 847 su ka sauya sheka daga jam’iyar APC zuwa PDP a jihar Katsina.‘Yan siyasar da su ka sauya shekar...
Za a Fuskanci Yanayin Hazo Na Kwana Uku a Najeriya –...
Hukumar kula da yanayin sararin samaniya ta Nijeriya NiMET, ta yi hasashen cewa za a fuskanci yanayin hazo na tsawon kwanaki uku a faɗin...
Kotu Ta Ci Tarar ‘Yan Sanda N10m Kan Tsare Dan Kasuwa...
Wata babbar kotu da ke zama a birnin Awka na Jihar Anambra, ta ci Rundunar ‘yan Sandan Nijeriya tarar Naira miliyan 10 bisa tsare...
Majalisar Dattawa Ta Nemi CBN Ya Ɗage Wa’adin Daina Amsar Tsofaffin...
Majalisar Dattawa ta yi kira ga Babban Bankin Nijeriya ya ƙara wa’adin daina amfani da tsofaffin takardun Naira zuwa ranar 30 ga watan Yuni...
Karin Kudin Makaranta: Kungiyar Dalibai Na Bukatar Shugaban Kasa Ya Sa...
Kungiyar dalibai ta Najeriya NANS ta yi kira ga shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi gaggawar sa baki game da ƙarin kuɗin makaranta da...
Aikin Zabe: INEC Za Ta Dauki Masu Yi Wa Kasa Hidima...
Shugaban Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya Farfesa Mahmood Yakubu, ya tabbatar wa masu yi wa ƙasa hidima da ke da lalurar buƙata...
‘Yan Bindiga Sun Kai Wa Tawagar Tsohon Gwamnan Jihar Imo Hari
‘Yan bindiga sun kai hari a kan tawagar tsohon gwamnan jihar Imo Ikedi Ohakim tare da kashe jami’an ‘yan sanda huɗu.Lamarin ya faru ne...
Am’iyyar PRP Ta Dakatar Da Ciyaman Dinta A Babban Jihar Arewa...
Jam’iyyar PRP, ta ce ta dakatar da shugaban ta na jihar Taraba Abdullahi Maikasuwa na tsawon watanni uku bisa laifin rashawa da cin amanar...
Maganar Rashin Lafiyata Shirme Ne Kawai – Tinubu
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana zancen rashin lafiyar sa da ake yayatawa a matsayin tsohon labari kuma...
Za Mu Ɗauki Ma’aikata Miliyan 1.4 Don Gudanar Da Aikin Zaɓe...
Hukumar zaɓe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ce za ta ɗauki ma’aikatan wucin-gadi kimanin miliyan 1 da dubu 400 a zaben...
Jam’iyyun APC Da PDP Sun Yi Martani Kan Goyon Bayan Obasanjo...
Jam’iyyun APC daa PDP, sun maida wa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo martani, game da ikirarin da ya yi cewa matasan Nijeriya su goyi...
Zan Gurfanar Da Waɗanda Suka Jefi Ayarin Motocina A Gaban Kotu...
Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal, ya yi Allah-wadai da harin da aka kai wa ayarin motocin sa, tare da shan alwashin gurfanar da...
‘Yan Sanda 10,000 Da Aka Yaye Za Su Yi Aiki Lokacin...
Shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya Usman Alkali Baba, ya ce sabbin kananan jami’an ‘yan sanda dubu 10 da aka yaye kwanan nan, za a...
Nijeriya: EFCC Ta Ce Za Ta Yi Gwanjon Filaye Da Gidaje...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta bude kofa ga duk mai sha’awar sayen manyan gidade da maka-makan filaye 160 a jahohin...
Ku Nemi Makamai Don Kare Kanku Daga Hare-Haren ‘Yan Bindiga –...
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed, ya umarci al’umomin yankunan da aka kai wa hari a yankin ƙaramar hukumar Alkaleri su nemi makamai domin su...


































































