33.7 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Labarai

Home Labarai Page 34

majalisar dattawa ta maida kasafin 2023 naira tiriliyan 21.8, ta yi...

0
Majalisar Dattawa ta amince da kasafin naira tiriliyan 21 da biliyan 800, wanda ke nuni da cewa sun yi ƙarin har naira tiriliyan 1...

Gobara Ta Lalata Gidaje, Mutane Sun Bace A Ribas

0
Sama da mutane 200 ne sun bace, yayin da kadarori na miliyoyin naira su ka kone kurmus sakamakon tashin gobara a yankin Elekahia na...

Yadda CBN Ya Ba Gwamnatin Buhari Bashin Naira Tiriliyan 23.8 Ba...

0
Alamu na nuni da cewa zaune ta tashi tsaye a Majalisar Dattawa, yayin da su ka gano cewa Babban Bankin Nijeriya ya ba Gwamnatin...

Kotu Ta Sake Ayyana Abacha A Matsayin Dan Takarar PDP A...

0
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano, ta yi watsi da wata kara da Jafar Bello ya shigar, inda ya ke kalubalantar zaben Mohammed...

 ‘Ƴan Sanda Sun Tsare Basaraken Da Ya Yi Lalata Da Yaro...

0
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kaduna, ta kama wani basarake a birnin Zariya bisa zargin ya yi wa yaro dan shekaru 14 fyade.Kakakin rundunar...

An Ƙi Bayar Da Gawar Wani Mutum A Asibiti Kan Zargin...

0
Hukumomin asibitin koyarwa da ke Ilorin a jihar Kwara, sun ƙi bada gawar wani mutum tare da kama ɗaya daga cikin ‘yan’uwan sa, bisa...

PDP Ta Yi Barazanar Hukunta Gwamnonin G-5 Kan Hada Kai Da...

0
Fusatattun gwamnonin jam’iyyar PDP biyar, sun gana da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu a birnin Landan na kasar Birtaniya.Rahotanni...

Mutane Uku Sun Rasu Bayan Fashewar Wani Abu A Kusa Da...

0
Akalla rayukan mutane hudu sun salwanta, sakamakon fashewar bom kusa da fadar Ohinoyi na Ebira da ke garin Okene a jihar Kogi.Lamarin dai ya...

Harbe Lauya:  Ƴan Sanda Sun Fadi Sunan Jami’in Su Da Ake...

0
‘Ƴan sanda a jihar Lagos sun sanar da sunan jami’in su da ake zargi da harbe wata lauya har lahira a birnin Legas a...

Shugabanci: Aisha Buhari Na Son a Riƙa Naɗa Mata Mataimakan Gwamnoni...

0
Uwargidar shugaban ƙasa A'isha Buhari ta buƙaci shugabanni a arewa su yi koyi da na kudancin ƙasar nan wajen naɗa mata a muƙamin mataimakan...

Burtaniya Ta Gargaɗi ‘Yan Siyasa Da Jami’an Tsaro Kan Zaɓukan 2023...

0
Kasar Burtaniya, ta ce ta sa ido a kan ‘yan siyasa da jam'iyyu da jami’an tsaro da duk wanda zai haifar ko haddasa rikici...

Za Ta Kalubalanci Sanya Uba Sani A Jerin Sunayen ‘Yan Takarar...

0
Biyo bayan hukuncin da babbar kotun tarayya da ke da zama a jihar Kaduna ta yanke, na aminta da sunan Sanata Uba Sani a...

Katinan Zabe 200,000 Ne Ba A Karba Ba A Adamawa —INEC

0
Yayin da ya rage kasa da kwanaki 100 kafin zaben shekara ta 2023, Hukumar Zabe ta Kasa ta koka da yadda jama’a ke kin...

Miyagun Ayyuka: Hukumar NDLEA Ta Kama Dillalan Kwaya 993 a Katsina

0
Cikin mako biyu, Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), ta kama masu safarar miyagun kwayoyi 993 a Jihar Katsina.Haka...

Dakile Barazanar Tsaro: Kasashen Yammacin Afrika Na Taro Kan Yankin Tekun...

0
Kasashen yammacin Afrika sun yi wata ganawa da takwarorin su na Turai a Ghana a wani yunkuri na sake karfafa kawancen da ke tsakanin...

Rashin Biyan Albashi: Malaman Jami’ar Yobe Sun Yi Zanga-Zanga

0
‘Yan kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ASUU, a Jami’ar Tarayya ta Gashu’a, a Jihar Yobe, sun gudanar da zanga-zangar lumana kan rashin biyan su...

Ci Gaba: Buhari Zai Ƙaddamar Da Aikin Haƙo Mai a Jihohin...

0
A ranar Talata ake sa ran Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da aikin haƙo mai a Arewa wanda zai gudana a jihohin Bauchi...

Mutuwar Mahsa Amini: Iran Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Daya Daga...

0
Ma'aikatar Shari'ar Iran ta ce ta yanke hukuncin kisa na farko kan ɗaya daga cikin masu zanga-zanga a ƙasar kan rasuwar Mahsa Amini a...

Zaben Shugaban Kasa: ‘Yan Slovenia Na Kada Kuri’a

0
Al'ummar Slovenia na kaɗa ƙuri'ar zaɓen shugaban ƙasa, wanda ake fatan ganin mace ta farko ta yi nasara a zaɓen.Ƙuri'ar jin ra'ayin jama'a ta...

Sauyin Yanayi: Museveni Ya Ce Manyan Kasashen Turai Na Baki Biyu

0
Shugaban Uganda Yoweri Museveni na zargin ƙasashen Yamma da baki biyu da kuma munafurci musamman idan ana batun sauyin yanayi.A wani saƙo da ya...
Call To Listen