33.7 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Labarai

Home Labarai Page 32

GASAR ZAKARU: BABU TABBACIN MBAPPE YA BUGA WASAN PSG DA BAYERN...

0
Yau ake dawowa wasannin gasar cin kofin zakarun Turai zagayen ‘yan 16, wato kungiyoyin da suka iya nasarar tsallakewa daga matakin rukuni inda a...

CUTAR MASHAKO: MUTUM 216 SUN KAMU 40  SUN MUTU A NAJERIYA

0
Cibiyar yaki da cututtuka ta Najeriya ta tabbatar da cewa mutum 216 ne cutar mashako (diphtheria) ta kama a jihohin Kano da Yobe da...

CANJIN KUDI: GWAMNATIN NEJA TA BAYAR DA UMARNIN KAMA DUK WANDA...

0
Gwamnatin jihar Neja ta bada umurnin kama duk dan kasuwar da yak i amsar tsaffin takardun kudi.Sakataren gwamnatin Jihar Alh. Ahmed Ibrahim Matane, ya...

KARA MATSALAR TSAO: MATAWALLE YA KORI KUNGIYOYI MASU ZAMAN KAN SU...

0
Gwamnatin Jihar Zamfara ta umarci dukkanin kungiyoyi masu zaman kansu da ke aiki a jihar su tattara nasu-inasu su fice daga jihar ba tare...

KITSA TUGGU: EL-RUFA’I YA ZARGI MASU HANA RUWA GUDU A FADAR...

0
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, ya jaddada cewa akwai wani tuggu da masu hana ruwa gudu a fadar shugaban kasa suke kitsawa domin...

DAINA KARBAR TSOFFIN KUDI: BANKUNA SUN BIJIRE WA UMURNIN KOTUN KOLI

0
Alamu sun nuna bankunan kasuwanci sun shiga jerin masu kin karbar tsofaffin takardun Naira duk da umarnin Kotun Koli.Kotun Kolin dai ta ba da...

SABBIN TAKARDUN NAIRA: KUNGIYAR GWAMNONI TA NEMI A TSAWAITA WA’ADI NA...

0
Rikita rikitar canjin takardun kudi na naira ta dau wani sabon salo, bayan da kungiyar gwamnonin jihohin Najeriya ta bukaci a tsawaita wa'adin daina...

RASHIN TSARO: INEC BA ZA TA GUDANAR DA ZABE A WASU...

0
Shugaban Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya wato INEC  Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce, ba za ta gudanar da zabe mai zuwa a...

Sauyin Kudi: Sarkin Musulmi Ya Bukaci Shugaba Buhari Ya Dau Mataki

0
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauki matakan gaggawa na shawo kan wahalar da jama'a...

Karya Doka: Babban Bankin Najeriya Ya Yi Gargadi Kan Sayar Da...

0
Babban Bankin Najeriya CBN  ya jaddada gargaɗinsa ga jama'a a kan yin liƙi da takardar kuɗi ta Naira a lokacin biki.A sanarwar da hukumar...

KARYA DOKA: BABBAN BANKIN NAJERIYA YA YI GARGADI KAN SAYAR DA...

0
Babban Bankin Najeriya CBN  ya jaddada gargaɗinsa ga jama'a a kan yin liƙi da takardar kuɗi ta Naira a lokacin biki.A sanarwar da hukumar...

Hana Biza: Shugaba Buhari Ya Nemi Dubai Ta Dage Dokar Dake...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sa baki a dambarwar diflomasiyya da ke tsakanin Najeriya da Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa UAE, wadda ta kai ga dakatar...

Zaben 2023: Shugaba Buhari Ya Ce Idanun Duniya Na Kan Jami’an...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shaida wa babban sufeton ‘yan sandan Najeriya da manyan hafsoshin soji cewa idon ‘yan Najeriya da ma duniya baki...

Babu Wanda Ya Kara Farashin Mai A Najeriya – NNPCL

0
Shugaban kamfanin mai na NNPC Mele Kyari, ya ce babu wanda ya kara farashin man fetur a Nijeriya.Mele Kyari, ya musanta iƙirarin da wasu...

Kungiyoyin Kasashen Waje Ne Ke Daukar Nauyin Boko Haram – Buhari

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce wasu kungiyoyin kasa da kasa ne ke daukar nauyin ayyukan Boko Haram a Nijeriya.Buhari ya bayyana haka ne,...

Emefiele Ya Bayyana A Gaban Majalisa Kan Sauya Fasalin Kudi

0
Gwamnan Babban Bankin Nijeriya Godwin Emefiele, ya bayyana a gaban kwamitin kula da harkokin babban bankin kasa da bankuna na Majalisar Wakilai, dangane da...

ISWAP Na Raba Wa Matafiya Tsofaffin Takardun Naira A Jihar Borno

0
Mayakan kungiyar ISWAP sun fara raba wa matafiya tarin tsofaffin takardun kudi a manyan hanyoyin yankin da ke kusa da tafkin Chadi.Rahotanni sun ce,...

Sojoji Sun Yi Wa Mayakan Boko Haram Luguden Wuta

0
Rundunar tsaro ta hadin-gwiwa da ke yaki da mayakan Boko Haram a yankin Tafkin Chadi, ta kaddamar da wasu munanan hare-haren sama a kan...

DSS Ta Kama Wasu Ma’aikatan Banki Masu Hada-Hadar Sayar Da Sabbin...

0
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS, ta ce ta kama jami’an banki a cikin bata-garin da su ka kware wajen saida sabbin takardun kudin...

Ku Yi Amfani Da Kwanaki 10 Wajen Mayar Da Tsofaffin Kudin...

0
Khalifan Tijaniyya Sanusi Lamido Sanusi II, ya yi kira ga daukacin ‘yan Nijeriya su yi amfani da karin wa’adin da bankin CBN ya yi...
Call To Listen