Yajin Aikin ASUU: Malaman Jami’ar Jihar Kaduna Sun Bijirewa El-Rufa’i
Kungiyar malaman jami’o’i ta Nijeriya ASUU reshen jihar Kaduna, ta ki komawa bakin aiki duk da barazanar da gwamna Nasir El-Rufai ya yi na...
Kakakin Majalisar Wakilai Ya Nemi Afuwa Kan Hotunan Karatunsa A Jami’Ar Amurka
Kakakin Majalisar Wakilai ta kasa Femi Gbajabiamila ya nemi afuwa daga 'yan kasa saboda wasu hotunansa da ya sanya a shafin tuwita, wadanda ke...
Jamb Ta Fitar Da Makin Da Ake Bukata Domin Shiga Jami’a
Hukumar shirya jarabawar share fagen shiga Jami’o’i ta Nijeriya JAMB, ta fitar da mafi kankantar makin da ake bukata domin samun damar shiga manyan...
Yajin Aiki: Buhari Ya Umurci Ministan Ilimi Ya Sulhunta Da ASUU Nan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci Ministan Ilimi Malam Adamu Adamu ya kawo ƙarshen yajin aikin malaman jami'o'in cikin makonni biyu masu zuwa.Shugaban ya...
Gwamnati Ta Umarci Makarantu Su Fara Amfani Da Tsarin Ƙara Wa...
Gwamnatin tarayya, ta jaddada amincewar da ta yi na fara amfani da Sabon Tsarin Shekarun Ritayar Malamai.A Cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa...
Shugaba Buhari Ya Ba Daliban Nijeriya Hakuri A Kan Yajin Aikin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi kira ga daliban jami’o’in Nijeriya su kara hakuri, ya na mai cewa gwamnati ta na bakin kokarin ganin...
Dalibai Sun Rufe Hanyoyin Ife-Ibadan Da Lagos-Abeokuta
Wasu taliban jami’a sun yi zanga-zanga don ganin an kawo karshen yajin aikin kungiyar ASUU, sannan su ka ce za su cigaba da yin...
Malaman Makarantun Poly Sun Sanar Da Shiga Yajin Aiki
Kungiyar Malaman makarantun kimiyya da fasaha na Nijeriya ASUP, ta sanar da cewa ta yanke shawarar shiga yajin aikin garga]i na makonni biyu daga...
Gwamnatin Tarayya Ta Daina Biyan Malaman Jami’a Albashi
Rahotanni na cewa, gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da tsarin ‘Babu Aiki - Babu albashi a kan malaman jami’o’in da ke yajin aiki.Idan dai...
‘Yan Sanda Sun Fara Binciken Tambaɗar Da Daliban Makarantar Chrisland Su...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Legas, ta fara gudanar da binciken bidiyon wata ‘yar makarantar attajirai da ke Legas, wadda aka nuno ta tsirara...
Buhari Ya Amince a Buɗe Sabbin Polytechnic a Wasu Jihohi Uku...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya amince da budeKwalejojin kimiyya da Fasaha na tarayya guda uku, a matsayinhanyar saukaka wa jama’a damar samun ilimin gaba...
Ilimi: Manya Da Ƙananan Ma’aikatan Jami’o’i Za Su Bi Sahun ASUU...
Ƙungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’o’i da gamayyar Ƙungiyar Ma’aikatan Jami’o’in Nijeriya NASU, sun ba Gwamnatin Tarayya wa’adin a cika masu alƙawarin su nan da ranar...
Minista Pantami Ya Yi Wa ASUU Raddi Bayan Ta Kira Shi...
Ministan Sadarwa Ali Isa Pantami, ya yi magana a karon farko bayan Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa ta kira matsayin Farfesan da Jami’ar Fasaha...
Kano: PDP Ta Gargadi Ganduje Da Kada Ya Tatsi Masu Makarantu...
Jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Kano ta yi kira ga gwamnan jihar Dakta Abdullahi Umar Ganduje da kada ya sake ya yi amfani...
Mutane 8,372 Aka Kashe Kuma Satar Mutane Ta Ƙaru Cikin 2021...
Aƙalla Mutum dubu 8 da 372 aka kashe a fadin Nijeriya cikin shekara ta 2021 sakamakon hare-haren ‘yan bindiga kamar yadda wani rahoto da...
Buhari Ya Kaddamar Da Ginin Cibiyar Yaki Da Cututtuka Ta Afirka...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da ginin Cibiyar Kula da Lafiya ta Afirka a Abuja.Cibiyar, wacce za ta kasance muhimmiya a bangaren kiwon...
Takardun Bogi: Gwamnatin Kaduna Za Ta Kori Malaman Makaranta 233
Hukumar Ilimin bai-ɗaya ta jihar Kaduna za ta kori malamai 233 da ake zargi sun gabatar da takardun makaranta na bogi.A cikin jawabin shugaban...
Hukumar Ci Gaban Arewa Maso Gabas Za Ta Gina Makaranta A...
Hukumar Bunkasa Arewa maso Gabas NEDC, za ta gina makaranta a garin Gashuwa da ke Karamar Hukumar Bade.Hukumar tace za’a gina makarantar ne domin...
































































