Ilimi
Home Ilimi
Daliban Najeriya 700 Sun Samu Guraben Karatu A Amurka
Ofisoshin Jakadancin Amurka da ke Abuja da Lagos, sun gudanar da taron wayar da kan daruruwan daliban Nijeriya da su ka samu guraben karatu...
Dalilin Da Yasa Ban Halarci Taron Ba – Kwankwaso
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce bai halarci taron Kungiyar Lauyoyin Nijeriya ba ne sakamakon wasu muhimman...
NYSC: Mata Za Su Iya Sauya Jiharsu Ta Yi Wa Kasa...
Hukumar kula da masu yi wa kasa hidima NYSC, ta sharwaci dalibai mata su je sansanin ta da ke kusa da su da takardun...
Yajin Aikin ASUU: Malaman Jami’ar Jihar Kaduna Sun Bijirewa El-Rufa’i
Kungiyar malaman jami’o’i ta Nijeriya ASUU reshen jihar Kaduna, ta ki komawa bakin aiki duk da barazanar da gwamna Nasir El-Rufai ya yi na...
Malaman Makarantun Poly Sun Sanar Da Shiga Yajin Aiki
Kungiyar Malaman makarantun kimiyya da fasaha na Nijeriya ASUP, ta sanar da cewa ta yanke shawarar shiga yajin aikin garga]i na makonni biyu daga...
Ban Ce Zan Maida Jami’o’in Tarayya A Hannun Jihohi Ba – Atiku
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya musanta rahotannin da ke cewa ya ce idan ya zama shugaban ƙasa zai maida...
NECO Ta Saki Sakamakon Jarabawar Kammala Sakandare Ta 2022
Hukumar Shirya Jarabawar kammala sakandare ta Kasa NECO, ta saki sakamakon jarabawar kammala sakandare da aka yi a watan Yuli na shekara ta 2022...
Tinubu Orders Review Of Governing Boards Of Tertiary Institutions
Shugaba Bola Tinubu ya ba da umarnin sake yin dubi ga kwamitocin gudanarwa na manyan makarantun da aka nada a baya-bayan nan.Ya ba da...
Karin Kudin Makaranta: Kungiyar Dalibai Na Bukatar Shugaban Kasa Ya Sa...
Kungiyar dalibai ta Najeriya NANS ta yi kira ga shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi gaggawar sa baki game da ƙarin kuɗin makaranta da...
Ilimi: Manya Da Ƙananan Ma’aikatan Jami’o’i Za Su Bi Sahun ASUU...
Ƙungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’o’i da gamayyar Ƙungiyar Ma’aikatan Jami’o’in Nijeriya NASU, sun ba Gwamnatin Tarayya wa’adin a cika masu alƙawarin su nan da ranar...
Hukumar Ci Gaban Arewa Maso Gabas Za Ta Gina Makaranta A...
Hukumar Bunkasa Arewa maso Gabas NEDC, za ta gina makaranta a garin Gashuwa da ke Karamar Hukumar Bade.Hukumar tace za’a gina makarantar ne domin...
Masu Garkuwa Da Mutane Sun Fille Kan Shugaban Karamar Hukuma A...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Imo, ta tabbatar da rahoton cewa masu garkuwa da mutane sun fille kan shugaban karamar hukumar Ideato ta Arewa. ‘Yan...
Komawa Makaranta: Gwamnatin Jihar Kano ta Sanar da Sabuwar Rana
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da ranar Lahadi, 15 ga Satumba, 2024, a matsayin sabuwar ranar da za a' koma makaratun kwana na sakandare...
ASUP Ta Yi Fatali Da Umarnin Gwamnati Kan Haramta Wa Makarantun...
Ƙungiyar Malaman Makarantun Kimiyya ta Ƙasa ASUP, ta yi watsi da umarnin da Gwamnatin Tarayya ta ba makarantun su daina bada takardar shaidar digiri.A...
Dalibai Sun Rufe Hanyoyin Ife-Ibadan Da Lagos-Abeokuta
Wasu taliban jami’a sun yi zanga-zanga don ganin an kawo karshen yajin aikin kungiyar ASUU, sannan su ka ce za su cigaba da yin...
Rikicin Siyasar Ribas: Ba Zamu Lamunci Sukar Edwin Clark Ba –...
Shugaban Al'ummar Arewa mazauna kudancin Najeriya Alhaji Musa Saidu ya kalubalanci kungiyar wanzar da zaman lafiya ta matasan Arewa da suka yi zargin cewar...
Minista Pantami Ya Yi Wa ASUU Raddi Bayan Ta Kira Shi...
Ministan Sadarwa Ali Isa Pantami, ya yi magana a karon farko bayan Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa ta kira matsayin Farfesan da Jami’ar Fasaha...
Gwamnatin Tarayya Ta Daina Biyan Malaman Jami’a Albashi
Rahotanni na cewa, gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da tsarin ‘Babu Aiki - Babu albashi a kan malaman jami’o’in da ke yajin aiki.Idan dai...
Mutane 8,372 Aka Kashe Kuma Satar Mutane Ta Ƙaru Cikin 2021...
Aƙalla Mutum dubu 8 da 372 aka kashe a fadin Nijeriya cikin shekara ta 2021 sakamakon hare-haren ‘yan bindiga kamar yadda wani rahoto da...
Gararamba: Gwamnati Ta Ce Yara Miliyan 50 Ke Yawo A Titunan...
Gwamnatin Tarayya ta ce aƙalla almajirai miliyan 30 da yara marasa zuwa makaranta miliyan 20 ne suke gararamba a tituna a faɗin Najeriya.Shugaban hukumar...


































































