Ilimi
Home Ilimi
Jamb Ta Fitar Da Makin Da Ake Bukata Domin Shiga Jami’a
Hukumar shirya jarabawar share fagen shiga Jami’o’i ta Nijeriya JAMB, ta fitar da mafi kankantar makin da ake bukata domin samun damar shiga manyan...
Gwamanati Ba Za Ta Biya Malaman Jami’a Albashinsu Na Wata Shida...
Ministan ilimi Malam Adamu Adamu ya ce batun biyan malaman jami'o'i albashinsu na tsawon watannin da ba su yi aiki ba shi ne kaɗai...
Takardun Bogi: Gwamnatin Kaduna Za Ta Kori Malaman Makaranta 233
Hukumar Ilimin bai-ɗaya ta jihar Kaduna za ta kori malamai 233 da ake zargi sun gabatar da takardun makaranta na bogi.A cikin jawabin shugaban...
NECO Ta Saki Sakamakon Jarabawar Kammala Sakandare Ta 2022
Hukumar Shirya Jarabawar kammala sakandare ta Kasa NECO, ta saki sakamakon jarabawar kammala sakandare da aka yi a watan Yuli na shekara ta 2022...
Yajin Aiki: Buhari Ya Umurci Ministan Ilimi Ya Sulhunta Da ASUU Nan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci Ministan Ilimi Malam Adamu Adamu ya kawo ƙarshen yajin aikin malaman jami'o'in cikin makonni biyu masu zuwa.Shugaban ya...
ASUU Ta Sake Ba Gwamnati Sabon Wa’adin Kwana 14 Ko Ta...
Ƙungiyar malaman Jami’oi ta Najeriya ASUU, ta ba gwamnatin Majeriya sabon wa’adin kwana 14, bayan karewar wa’adin kwana 21 da tun a farko ta...
Buhari Ya Kaddamar Da Ginin Cibiyar Yaki Da Cututtuka Ta Afirka...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da ginin Cibiyar Kula da Lafiya ta Afirka a Abuja.Cibiyar, wacce za ta kasance muhimmiya a bangaren kiwon...
Yajin Aikin ASUU: Malaman Jami’ar Jihar Kaduna Sun Bijirewa El-Rufa’i
Kungiyar malaman jami’o’i ta Nijeriya ASUU reshen jihar Kaduna, ta ki komawa bakin aiki duk da barazanar da gwamna Nasir El-Rufai ya yi na...
Kungiyar ASUU Ta Bukaci Soke Jarrabawar Jami’ar Jihar Kaduna
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Nijeriya ASUU, ta yi kira ga mahukuntan Jami’ar Jihar Kaduna KASU, su soke jarrabawar da ake yi a makarantar har...
Gwamnati Ta Umarci Makarantu Su Fara Amfani Da Tsarin Ƙara Wa...
Gwamnatin tarayya, ta jaddada amincewar da ta yi na fara amfani da Sabon Tsarin Shekarun Ritayar Malamai.A Cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa...
Ban Ce Zan Maida Jami’o’in Tarayya A Hannun Jihohi Ba – Atiku
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya musanta rahotannin da ke cewa ya ce idan ya zama shugaban ƙasa zai maida...
Dalilin Da Yasa Ban Halarci Taron Ba – Kwankwaso
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce bai halarci taron Kungiyar Lauyoyin Nijeriya ba ne sakamakon wasu muhimman...
Shugaba Buhari Ya Ba Daliban Nijeriya Hakuri A Kan Yajin Aikin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi kira ga daliban jami’o’in Nijeriya su kara hakuri, ya na mai cewa gwamnati ta na bakin kokarin ganin...
Zaɓen Jihar Edo: INEC ta Tantance Mutum Fiye da Miliyan Biyu da...
Hukumar zaɓe mai zaman kan ta ta Najeriya wato INEC, ta ce akwai kimanin mutum miliyan biyu da dubu ɗari shida da aka tantance...
Hukumar Ci Gaban Arewa Maso Gabas Za Ta Gina Makaranta A...
Hukumar Bunkasa Arewa maso Gabas NEDC, za ta gina makaranta a garin Gashuwa da ke Karamar Hukumar Bade.Hukumar tace za’a gina makarantar ne domin...
Malaman Makarantun Poly Sun Sanar Da Shiga Yajin Aiki
Kungiyar Malaman makarantun kimiyya da fasaha na Nijeriya ASUP, ta sanar da cewa ta yanke shawarar shiga yajin aikin garga]i na makonni biyu daga...
Abin Takaici: Daya Daga Cikin ’Yan Makarantar Yauri Da Aka Sace...
Daya daga cikin ’yan makarantar Sakandaren Gwamnatin Tarayya dake Birnin Yauri a jihar Kebbi, wacce ’yan bindiga suka sace a 2021 ta haihu a...
Dalibai Sun Rufe Hanyoyin Ife-Ibadan Da Lagos-Abeokuta
Wasu taliban jami’a sun yi zanga-zanga don ganin an kawo karshen yajin aikin kungiyar ASUU, sannan su ka ce za su cigaba da yin...
Gwamnatin Tarayya Ta Daina Biyan Malaman Jami’a Albashi
Rahotanni na cewa, gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da tsarin ‘Babu Aiki - Babu albashi a kan malaman jami’o’in da ke yajin aiki.Idan dai...
Kano: PDP Ta Gargadi Ganduje Da Kada Ya Tatsi Masu Makarantu...
Jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Kano ta yi kira ga gwamnan jihar Dakta Abdullahi Umar Ganduje da kada ya sake ya yi amfani...


































































