Binani Ta Maka INEC A Kotu Kan Soke Ayyana Ta A...
‘Yar takarar gwamnan jihar Adamawa ta am’iyyar APCA’isha Dahiru Binani ta sake kai karar hukumar zabe maizaman kan ta ta kasa.Binani, wadda lauyan ta...
Tilas A Naɗa Wike Minista A Gwamnatin APC – Fayose
Tsohon Gwamna jihar Ekiti Ayodele Fayose, ya ce ya na saran za ta ɓaci matuka matsawar Shugaba Bola Tinubu ya ƙinaɗa Nysom Wike a...
Akpabio Ya Naɗa Wadada Da Adeola Shugabancin Kwamitocin Majalisa
Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Godswill Akpabio, ya sanar da kafa wasu kwamitoci a majalisar domin gudanar da harkokin gwamnati.Kwamitocin kuwa sun haɗa da na...
Rayuwa Za Ta Tsaya Cak Matukar Gwamnati Ba Ta Samar Da...
Kungiyar kare hakkin bil'adama Amnesty International, ta cecire tallafin man fetur ba tare da matakan rage radadi gatalakawa ba zai jefa akasarin jama'a cikin...
Rashawa Ta Yi Katutu Zamanin Buhari – Bishop Kukah
Shugaban ɗariƙar Katolika a yankin Sokoto Bishop MathewHassan Kukah, ya ce ba a taɓa cin rashawa a Nijeriya bakamar zamanin mulkin shugaba Muhammadu Buhari.Bishop...
Yadda ‘Dattawan Kudancin Kaduna’ Su Ka Riƙa Wulakanta Mataimakai Na –...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i, ya cedattawan kudancin Kaduna sun gurza wa mataimakan sa ‘danasalin yankin rashin mutuncin da ba ya misaltuwa.El-Rufa’i, ya...
Wasu Kungiyoyi Sun Bukaci A Sanya Ido Kan Ganduje Kada Ya...
Gamayyar wasu ƙungiyoyi a ƙarƙashin kungiyar yaki da cinhanci a Nijeriya MACIN, ta yi kira ga hukumar shige da ficeta ƙasa da ‘yan sandan...
El-Rufai Ya Musanta Cewa Shugaba Tinubu Da Addini Ya Yi Amfani...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir Ahmed El-Rufai, yanesanta kan sa daga kalaman aka ce ya furta cewa ShugabaTinubu ya yi amfani da addini wajen...
Buhari Ya Taya Tinubu Murnar Shugabancin ECOWAS
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya taya shugabaBola Tinubu murnar zaɓen sa da aka yi a matsayin shugabankungiyar bunƙasa arzikn Afirka ta Yamma ECOWAS.Kakakin...
Ba Za Mu Sake Yarda Da Juyin Mulki A Yammacin Afirka...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce ba za su sake yardada juyin mulki a kasashen Yammacin Afirka ba.Tinubu ya bayyana haka ne, jim...
Gwamnatocin Baya Su Yi Bayani Kan Kuɗaɗen Abacha Da Aka Ƙwato...
Wata Babbar Kotun Tarayya ta bada umarnin cewa, a bayyanayadda aka kashe kuɗaɗen da yawan su ya kai Dala biliyanbiyar da ake zargin tsohon...
Ɗan Takarar Gwamna Ya Je Kotun Sauraron Ƙararrakin Zaɓe Da Shaidu...
Dan takarar gamnan jihar Ogun na Jam’iyyar PDP a zaɓenshekara ta 2023 Ladi Adebutu, ya isa kotun saurarenkararrakin zaɓen jihar da shaidu har guda...
Tsofaffin Gwamnoni 10 Da Ke Karbar Kudin Fansho Duk Da Su...
Rahotanni na nuni da cewa, yanzu haka akwai akalla sanatoci13 da har yanzu su ke karbar fansho daga jihohin su amatsayin tsofaffin gwamnoni.Wannan dai...
Gwamnati Na Za Ta Kawar Da Matsalar Tsaro – Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce ya na sane damatsalar tsaron da ake fama da ita a Nijeriya, tare da shanalwashin cewa zai...
Majalisa Ta Zargi Muhammadu Buhari, Sanatoci Za Su Binciki Tsohuwar Gwamnati
Majalisar dattawa ta ce za ta gudanar da bincike a kankwangilar aikin Gas da aka ba kamfanin ‘Acugas Limited’ alokacin gwamnatin Muhammadu Buhari.Sanata Aniekan...
Ba Zan Amince Da Cin Mutunci Da Yi Mani Zagon Kasa...
Shugaban Hukumar Tashoshin Jirage Ruwan Nijeriya NPA,Mohammed Bello Koko, ya ce wasu mutane sun sha alwashinbata ma shi suna tare da yi masa zagon...
Ganduje Ya Mayar Da Martani Kan Bukatar Ya Bayyana a Gaban...
Tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, yamaida martani a kan sammacin da hukumar yaki da rashawada kula da korafin jama’a ta jihar ta...
Tinubu Ya Shirya Biyan Bashin Dala Miliyan 500 Na Eurobond A...
Gwamnatin tarayya ta bayyana aniyar cika alkawarin da tadauka na biyan basussukan da ake bin Nijeriya, inda ta shiryabiyan bashin dala miliyan 500 a...
Zan Gyara Hanyar Kontagora-Tagina, Tagina-Minna – Gwamna Bago
Gwamnan Jihar Neja Muhammad Umar Bago, ya badatabbacin fara aikin gyaran hanyar Kontagora zuwa Tagina dakuma Minna.Umar Bago ya bada tabbacin ne, lokacin da...
Hukumar Yaki Da Cin Hanci Ta Jihar Kano Ta Gayyaci Ganduje...
Hukumar yaki da cin hanchi da Rashawa ta jihar Kano, ta ceta gayyaci tsohon gwamnan jihar Abdullahi Umar Gandujedomin jin bayanai a kan wani...
































































