26.4 C
Kaduna
Friday, November 27, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 42
Muryar 'Yanci

Bin Sawu: Kungiyar ‘Yan Jarida Ta Najeriya Nuj Za Ta Fara...

0
Kungiyar 'yan jarida ta Najeriya NUJ ta ce za ta bi sawun ƙungiyar Kwadago ta NLC wajen tsunduma yajin aiki daga ranar Laraba mai...

Shugabancin Majalisar Dattawa: Dalilin Da Ya Sa Muka Ce Sai Yari-...

0
Gamayyar kungiyoyin jamiyyun APC da aka fi Sani da Conferedation of all support Group, ta tsaya Kai da fata cewar tsohon gwamnan jihar Zamfara...

Takaddama: Gwamnatin Zamfara Ta Ba Matawalle Wa’Adin Maido Da Motocin Alfarma...

0
Gwamnatin jihar Zamfara ta ba tsohon gwamnan jihar Muhammad Bello Matawalle wa’adin kwana biyar ya bayar da bahasi kan motocin alfarma na biliyoyin naira...

Rikicin Ukraine: Batun Ziyarar Putin Ya Mamaye Taron Brics

0
Afirka ta Kudu ta yi yunkurin kawar da kai daga matsayin ta game da rikicin Ukraine, yayin da ta karbi bakuncin taron kasasahe masu...

Takaddama: Karawar Psg Da Clermont Zai Zama Wasan Messi Na Karshe...

0
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta PSG Christopher Galtier ya bayar da tabbacin cewa Lionel Messi zai raba gari da kungiyar bayan doka...

Daraja: CBN Ya Musanta Jita-Jitar Karya Naira Naira Zuwa 631 Kan...

0
Babban bankin Najeriya CBN ya musanta rahoton da jaridar Daily Trust ta wallafa, wanda ya bayyana cewar ya rage darajar Naira zuwa 631 akan...

Ra’ayi: Shekarau Ya Ce Ana Barnata Kudin Gwamnati A Majalisun Dokoki

0
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon ɗan majalisar dattawa Ibrahim Shekarau, ya ce Najeriya ba ta bukatar majalisar dattawa da ta wakilai, kasancewar aiki...

Rage Radadi: Tinubu Ya Ba Da Umarnin Ba’Yan Najeriya Tallafi

0
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin bayar da tallafi domin rage wa ’yan Najeriya radadin cire tallafin mai da Gwamnatin Tarayya...

Karin Farashi: Kungiyar Kwadago NLC Za Ta Yi Taro Kan Janye...

0
Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ta yi wani taro na manyan shugabannin ta domin daukar matakin da ya kamata bayan da shugaban kasa Bola...

Taron Tinubu Da Gwamnonin APC: Shugaban Kasa Ya Sha Alwashin Inganta...

0
Shugaban kasa Alhaji Bola Ahmed Tinubu, ya ce inganta rayuwar ‘yan Najeriya ne babban abin da gwamnatin sa ta fi ba muhimmanci.A cewar Daraktan...

Tsara Mulki: Shugaba Bola Ahmed Tinubu Ya Gana Da Gwamnonin APC...

0
Shugaban kasa Alhaji Bola Ahmed Tinubu ya yi wani taro da gwamnonin jam'iyyar sa ta APC a fadar sa da ke Abuja, a yau...

Muhimman Bukatu Da Kungiyar Dattawan Arewa Ta Mika Zuwa Ga Shugaba...

0
Kungiyar dattawan Arewa, ta buƙaci shugaba Bola AhmedTinubu ya cika alkawuran da ya dauka lokacin yakin nemanzaɓe a kan maganar tsaro da kawar da...

An Kama Mutum 3 Sun Yi Wa ’Yar Shekara 12 Fyade...

0
Wasu mutane hudu sun shiga hannun jami’an tsaro bisa zarginsu da aikata laifuffuka, ciki kuwa har da wasu uku da akezargin sun yi ma...

Wasu Maniyyatan Jihar Jigawa Sun Tsallake Rijiya Da Baya Bayan Sa’a...

0
Wani jirgin kamfanin Max Air dauke da maniyyata da ya tashidaga filin jirgin sama na birnin Dutse a jihar Jigawa, ya yisaukar gaugawa a...

Gwamna Ya Tona Yadda Tsohon Gwamnan APC Ya Sulale Da Motoci...

0
Sabon gwamnan jihar Zamfara Dakta Dauda Lawal Dare, yazargi Bello Muhammad Matawalle da barin gidan gwamnatinjihar da kayan al’umma.Rahotanni sun Ambato Dauda Lawal Dare...

Jirgin Saman Najeriya Ya Koma Jigilar Fasinjoji Kamar Yadda Bincike Ya...

0
Kamfanin jirgin sama na Ethiopian Airlines, ya cire fenti dasunan Nijeriya daga jikin jirgin da aka nuna a matsayin nakamfanin jirgin saman Nijeriya.Wata na’urar...

Ba Zan Janye Wa Kowa Ba, Amma Na ‘Jone’ Da Guruf...

0
Mai tsawatarwa na Majalisar Dattawa Sanata Orji Kalu, ya cebai janye wa kowa ba kuma ba zai janye kudirin sa na nemankujerar shugaban majalsar...

‘Yan Majalisar Tarayya Na Son a Yi Bincike Kan Dala Biliyan...

0
Majalisar dokoki ta tarayya, ta nemi da a gudanar da bincikenƙwaƙƙwaf bayan wani rahoton ta ya gano cewa an kashe samada dala biliyan 25...

Dole Ne Jami’An Tsaron Najeriya Sa Ninka Ƙoƙarin Da Suke Yi...

0
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce ya zama wajibijami'an tsaron Nijeriya su ƙara himma matuƙar ana son a ciyarda ƙasar nan gaba.Tinubu ya...

Kada Ku Tausaya Min Don Na Faɗi Zaɓen Sanatan Zamfara –...

0
Tsohon dan majalisar dattawa Sanata Kabir Marafa, ya shaidawa magoya bayan cewa kada su tausaya ma shi don AliyuIƙira Bilbis na jam’iyyar PDP ya...
Call To Listen