24.7 C
Kaduna
Thursday, November 26, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 41
Muryar 'Yanci

Cin Zarafi: Sabon Kwamandan Rundunar  Sibil Difens  A Zamfara Ya Ya...

0
An haramta wa Jami’an tsaro na farin kaya sibil difens cin zarafin fararan hula a duk inda su ke a fadin Jihar Zamfara.Sabon kwamandan...

Uba Sani Ya Kafa Kwamitin Tsara Yadda Za A Kyautata Wa...

0
Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani, ya ce zai maidokyakkyawar alakar da ke tsakanin gwamnatin jihar dakungiyar Kwadago.A wani taro da gwamnan ya yi da...

Kotu Ta Ci Tarar Tsohon Ministan Buhari, Saboda Ya Yi Wa...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta kori ƙarar da tsohonƘaramin Ministan Ƙwadago Festus Keyamo ya shigar a kanɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar...

EFCC Za Ta Ɗaukaka Ƙara Kan Wanke Oronsaye Daga Zargin Cin...

0
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC, ta ce za taɗaukaka ƙara a kan hukuncin da wata babbar kotun tarayya dake Abuja ta...

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Amince Da Naɗa Masu Bayar Da Shawara...

0
Majalisar dattawa ta amince da naɗin mutane 20 da shugabaTinubu ya aike mata domin amincewa da su a matsayinmashawartan sa.Matakin dai ya na zuwa...

Tinubu Ya Bukaci Hukumomi Da Su Yi Musayar Bayanan Sirri Domin...

0
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya nuna wa jami’an tsaroda na leken asiri muhimmancin musayar bayanan sirri atsakanin su, inda ya ce boye irin...

Obi Ya Gabatar Wa Kotu Da Sakamakon Zaɓen Jihohi Bakwai,

0
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Peter Obi, yagabatar wa Kotun Ɗaukaka Ƙararrakin Zaɓen Shugaban Ƙasasakamakon zaɓe daga jihohi bakwai.Peter Obi, wanda aka...

APC Ta Yi Allah Wadai Da Rusau Ɗin Gwamnatin Abba A...

0
Jam'iyyar APC a jihar Kano, ta yi Allah wadai da rushe-rushen da gwanmnatin Abba Kabir Yusuf ta ke yi, lamarin data bayyana a matsayin...

Ƙarin Ƙungiyoyin Ƙwadago A Najeriya Sun Ci Alwashi Shiga Yajin Aiki

0
Ƙungiyar ma'aikatan kotuna ta Nijeriya JUSUN, ta ce tayanke shawarar shiga yajin aikin da ƙungiyar ƙwadago taNijeriya NLC ta kira daga ranar Laraba mai...

PDP, Labour Party Sun Taso Tinubu Gaba A Kan Jan Kafa...

0
An buƙaci shugaban ƙasa Bola Tinubu ya yi koyi da marigayiUmaru Musa Yar'adua wajen bayyana kadarorin sa a idonduniya.Kakakin jam'iyyar PDP na kasa Debo...

Nijeriya Ta Dauke Wa Kamfanonin Da Ke Kera Motoci Masu Lantarki...

0
Gwamnatin tarayya ta ce ta fito da sabon tsarin da zai yi wakamfanonin kera motoci da hada su a cikin gida rangwamenbiyan haraji.Shugaban hukumar...

Muna Bukatar Karin Kashi 200 Na Albashi —Likitoci

0
Rahotanni na cewa, Kungiyar likitoci masu neman kwarewa aasibitocin gwamnatin Nijeriya sun dage a kan karin albashi nakashi 200.Kungiyar ta bayyana haka ne, makonni...

OPEC Za Ta Rage Yawan Man Da Najeriya Ke Fitarwa Da...

0
Ƙungiyar Ƙasashen Masu Arzikin man Fetur OPEC daƙawayen ta, sun amince da rage ganguna miliyan 1 da dubu393 na man da su ke fitarwa...

Mazauna Enugu Sun Ƙi Bin Umarnin Gwamnan Jihar Sun Zauna A...

0
Mazauna birnin Enugu sun yi watsi da umarnin da gwamnanjihar ya bada, na bijire wa umarnin ƙungiyar IPOB na zamangida a ranar Litinin.Rahotonni sun...

Gwamnatin Kwara Ta Rage Kwanakin Aikin Gwamnati Zuwa Uku A Jihar

0
Gwamnatin jihar Kwara, ta amince da ɗaukar matakin wucin-gadi na rage adadin kwankin aikin gwamnati domin taimakawa ma'aikata wajen rage raɗaɗin da janye tallafin...

Za Mu Duba Buƙatun Ƙungiyar Ƙwadago – Tinubu

0
Gwamnatin tarayya ta ce za ta yi nazari a kan bukatunkungiyar kwadago ta TUC, a kokarin dakile yajin aikin dakungiyoyin kwadago ke barazanar shiga...

Wa’Adi Na Uku: Shugaban Turkiyya Ya Nada Sabbin Ministoci

0
Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya fitar da sunayen sabbin ministocin sa 'yan sa'o'i bayan da ya sha rantsuwar kama aiki a wa'adi na...

Samame: Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’Adda 80, Wasu 876 Sun Mika...

0
Dakarun soji da ke yakar ta’addanci a yankin Arewa maso Gabas sun kashe  mayakan kungiyar Boko Haram da ISWAP guda 80, a yayin da...

Kare Rayuka: ‘Yan Sanda Sun Kubutar Da Yara Tara A Zamfara

0
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta ce ta kubutar da wasu kannana yara tara da ‘yan bindiga suka sace a jihar.A cikin wata sanarwa...

Bincike: Daily Trust Ta Ce Sabon Jirgin Saman Najeriya Ya Yi...

0
Wa su rahotannin daga jaridar Daily Trust sun ce sabon jirgin Nigeria Air’ da tsohon ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika ya gabatar wa...
Call To Listen