Home Home Cin Zarafi: Sabon Kwamandan Rundunar  Sibil Difens  A Zamfara Ya Ya Kunnen...

Cin Zarafi: Sabon Kwamandan Rundunar  Sibil Difens  A Zamfara Ya Ya Kunnen Jami’an Sa

232
0

An haramta wa Jami’an tsaro na farin kaya sibil difens cin zarafin fararan hula a duk inda su ke a fadin Jihar Zamfara.

Sabon kwamandan rundunar  na Jihar Zamfara Sani Mustafa ya bayyana haka jim kadan bayan karbar ragamar jagorancin rundunar.

Wakilin mu Lawan Jibirin Aliyu na dauke da ci-gaban rahoton…

Leave a Reply