Sojoji Sun Yi Nasarar Kashe ‘Yan Ta’adda 6 Da Kwato Makamai...
Dakarun ‘Operation Forest Sanity’, tare da hadin gwiwar helkwatar tsaro sun kashe ‘yan ta’adda shida, tare da kwato makamai da alburusai a wani samame...
Sabon Shugaban Kamfanin Jiragen Saman Nijeriya Ya Yi Tonon Silili
Tsawon lokacin da ‘yan Nijeriya su ke dakon jiran fara aikin kamfanin jiragen saman Nijeriya da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya alkawaranta, amma...
Zulum Ya Bada Umarnin Binciken Ma’aikatan Asibitin Da Suka Ƙi Karɓar...
Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya umurci ma’aikatar lafiya ta yi bincike tare da kamo ma’aikatan lafiya da ke bakin aiki bisa zargin...
Shettima Da Matar Shugaban Kasa Tinubu Sun Halarci Zaman Majalisar Dattawa
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima, da uwargidan shugaban ƙasa Remi Tinubu, sun halarci zaman bankwana na majalisar dattawa ta 9.Majalisar dattawa dai ta yi...
Rundunar Sojin Nijeriya Na Bai Wa Dakarunta Horo Kan Yakin Basasa
Rundunar sojin Nijeriya, ta shirya wa dakarun ta taro dazummar fahimtar da su illoli da kuma darussan da ke tattareda yakin basasa.Wata sanarwa da...
Takarar Musulmi Da Musulmi Yaudara Ce — Baba-Ahmed
Mai magana da yawun Kungiyar Dattawan Arewa HakeemBaba-Ahmed, ya ce takarar Musulmi da Musulmi ba komai bace illa tsagwaron yaudara.Hakeem Baba-Ahmed ya bayyana haka...
Kotu Ta Karɓi Sakamakon Zaɓen Jihohi 17 Daga Hannun Peter Obi...
Dan takarar jam’iyyar Labour Peter Obi, ya gabatar wa KotunƊaukaka Ƙararrakin Zaɓen Shugaban Ƙasa sakamakon zaɓedaga jihohi 17 da ya ke iƙirarin an yi...
Za Mu Taimaka Wa Gwamnati Da Motocin Bas 100 Saboda Cire...
Ƙungiyar dillancin man fetur ta Nijeriya DAPPMAN, ta yialƙawarin samar da manyan motoci kirar Bas guda 100 domintallafa wa yunƙurin gwamnati na cire tallafin...
Kotun Zaɓen Shugaban Ƙasa Ta Ɗau Zafi
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP AtikuAbubakar, ya bayyana aniyar gayyato ma’aikatan wucin-gadina Hukumar Zaɓe ta Ƙasa domin su bada shaidar rashinsahihancin nasarar...
Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Litinin Ranar Hutu
Gwamnatin tarayya ta ayyana Litinin, 12 ga watan Yuni amatsayin ranar hutu ga ma'aikata domin murnar bikin RanarDimokraɗiyya.Wata sanarwa daga Ma'aikatar Harkokin Cikin Gida...
‘Yan Sanda Sun Rufe Majalisar Jihar Nasarawa Saboda Rikicin Shugabanci
Rundunar ‘yan sanda ta Jihar Nasarawa, ta rufe MajalisarDokoki ta jihar domin gudun rikici, bayan an samu ɓangaroribiyu na 'yan majalisar da ke adawa...
Majalisar Najeriya Ta Amince Da Dokar Hukunta Masu Lalata Da Ɗalibai
Majalisar Wakilai ta amince da ƙudirin dokar da za ta haramtatare da hukunta duk malamin da aka samu da laifin cin zarafiko fasikanci da...
Gwamna Lawal Ya Nemi Haɗin Kan NADDC Don Horar Da Matasan...
Gwamna Dauda Lawal na Jihar Zamfara, ya nemi haɗin kancibiya ƙirƙire-ƙirƙire d tsara motoci ta ƙasa da ke Abuja,domin horar matasan Jihar da zummar...
APC Na Zargin Kwankwaso Da Sayar Da Kadarorin Jihar Kano
Jam’iyyar APC reshen Jihar Kano, ta ce tsohon Gwamnanjihar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya saida wasu filayengwamnati da sauran kadarori lokacin da ya ke...
Wasu Tsaffin Gwamnonin Arewa Sun Bada Gudunmawa Wajen Samun Karfin Yan...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Uba Sani, ya zargi wasutsofaffin gwamnonin yankin Arewa maso Yamma da cinamanar ƙawancen da jihohi su ka ƙulla domin samar...
Gwamnonin APC Sun Goyi Bayan Takarar Abbas
Shugaban Kungiyar Gwamnonin jam’iyyar APC HopeUzodinma, ya ce kungiyar ta na goyon bayan Tajudeen Abbasa takarar Shugaban Majalisar Wakilai.A wata sanarwa da kwamitin yakin...
Majalisa Ta Bukaci Tinubu Ya Hukunta Masu Hannu A Damfarar Nigerian...
Majalisar wakilai ta bukaci shugaba Bola Tinubu ya kafakwamiti, domin gudanar da bincike a kan yadda aka gudanarda aikin farfado da jirgin sama na...
Gwamnonin Jihohi Sun Goyi Bayan Cire Tallafin Man Fetur A Najeriya
Gwamnonin jihohin Nijeriya, sun nuna goyon bayan su gamatakin da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ɗauka na ciretallafin man fetur.Rahotanni sun ce, Gwamnonin sun...
KOTU Ta Haramta Wa EFCC Bincikar Bello Matawalle Da Jami’an Gwamnatin...
Babbar Kotun Tarayya da ke Gusau a ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a A. B. Aliyu, ta haramta wa hukumar EFCC gayyata ko kuma tsare tsohon...
Rundunar Sojin Nijeriya Na Bai Wa Dakarunta Horo Kan Yakin Basasa
Rundunar sojin Nijeriya, ta shirya wa dakarun ta taro da zummar fahimtar da su illoli da kuma darussan da ke tattare da yakin basasa.Wata...

































































