Martani: Nijeriya Ba Za Ta Janye Tallafin Man Fetur Ba A...
Gwamnatin Tarayya ta karyata jita-jitar da ake watsawa cewa za a janye tallafin man fetur.Ministar Kudi Zainab Ahmed ta bayyana haka, biyo bayan ganawar...
Sudan: An Kama Jami’an Hambararriyar Gwamnatin Al Bashir
Gwamnatin mulkin soja
ta Sudan ta damke jami'a hambararriyar gwamnatin Omar al-Bashir kuma sun yi
alkawarin kyale masu zanga-zanga su ci gaba da boren da suke...
Lauyan Atiku Ba Ya Da Lasisin Shiga Harkokin Shari’a A Najeriya...
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ce korafin da Atiku Abubakar ya gabatar a gaban kotun bai samu sa hannun...
Atiku Ba Dan Najeriya Ba Ne, Cewar APC A Gaban Kotu
Jam’iyyar APC ta shaida wa Kotun Sauraren Kararrakin zabe cewa, dan takarar shugabann kasa na Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ba dan Nijeriya ba ne.Jam’iyyar...
Lauyan Atiku Ba Ya Da Lasisin Shiga Harkokin Shari’a A Najeriya...
Hukumar
zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ce korafin da Atiku Abubakar ya gabatar
a gaban kotun bai samu sa hannun Lauya mai...
Atiku Ba Dan Najeriya Ba Ne, Cewar APC A Gaban Kotu
Jam’iyyar
APC ta shaida wa Kotun Sauraren Kararrakin zabe cewa, dan takarar shugabann
kasa na Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ba dan Nijeriya ba ne.Jam’iyyar
APC ta ce,...
Kauran Bauchi Ya Dauki Lauyoyi 65 Don Kare Nasarar Lashe Zaben...
Sabon zababben gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad, ya ce, tuni ya hango nasara a karar da Gwamna mai ci, Barista Muhammad Abubakar da...
Sabuwar Majalisa: Ganduje Ya Shawarci Buhari Ya Duba Kwararru Wannan...
Gwamna
jihar kano Abdullahi Ganduje ya shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada
nagartattun mutane sabuwar majalisar sa da sai kafa nan bada dadewa ba.Ganduje
ya...
Martani: Atiku Ya Bayyana Ikirarin APC Na Cewa Shi Ba Dan...
Dan
takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya yi watsi da karar da
jam’iyyar APC ta shigar da ke nuna cewa shi ba dan...
Shugabancin Majalisa: Ahmad Lawan Ya Gana Da Sanatocin PDP
Dan
takarar kujerar shugabancin majalisar dattawa Sanata Ahmad Lawan ya gana da
wasu gwamnonin jam’iyyar PDP a wani mataki na ganin ya samu hadin kai wajen
lashe...
Diflomasiyya: Buhari Ya Ce Nijeriya Za Ta Ci Gaba Da Tallafa...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari ya ce Nijeriya za cigaba da taimakawa makwabtan ta inda
bukatar hakan ya taso.Shugaba
Buhari ya bayyana haka ne a lokacin da...
Juyin Mulki: Nijeriya Ta Na Sa Ido Bayan Abin Da Ya...
Gwamnatin Nijeriya, ta ce tana sa ido a kan lamarin da ke faruwa a kasar Sudan, bayan sojoji sun hambarar da Gwamnatin Omar Al-Bashir.Ministan...
Siyasar Sokoto: Gwamnatin Tambuwal Ta Biyu Ta Na Bukatar Addu’a –...
Babban mai taimaka wa gwamnan jihar Sokoto a kan ayyukan musamma Yusuf Dingyadi, ya bukaci mutanen jihar su kauda bambance-bambance ra’ayin siyasa, a rika...
Sakamakon Zabe: Abba Kabir Yusuf Ya Maka Ganduje Kotun Kararrakin Zabe
Dan takarar kujerar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar PDP Abba Kabir Yusuf, ya shigar da kara a gaban kotun kararrakin zabe da ke zama...
Kalubale: Dole Buhari Ya Yi Wa Jama’a Bayanin Yadda Bashin Nijeriya...
Jam’iyyar
PDP ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa ‘yan Najeriya karin
bayani a kan yadda bashin da ake bin Nijeriya ya karu a...
Kididdiga: Majalisar Dattawa Ta Amince Da Nadin Shugabannin Hukumar NBS
Majalisar
dattawa ta amince da nadin mukaman shugaba Muhammadu Buhari a hukumar kididdiga
ta kasa.Kamar
yadda rahotanni su ka bayyana, Majalisar ta amince da kudirin shugaba...
Zargin Cuwa-Cuwa: An Kori ‘Jami’an Yan Sanda 9, An Rage Ma...
Hukumar
Kula Da Ladabtar Da jami’an ‘Yan Sanda Ta Kasa ta kori wasu manyan jami’an ta
guda 9, tare da rage ma wasu manyan jami’ai shida...
Dambarwar Majalisa: Sanatocin APC 36 Ke Goyon Bayan Sanata Ali Ndume
Akalla
sanatoci 36 na jam’iyyar APC ke goyon bayan Sanata Ali Ndume, a matsayin dan
takarar kujerar shugaban majalisar dattawa kamar yadda wani zababben sanata da...
Tuna Baya: Dalilin Da Ya Sa Na Sauka Daga Kujerar Mulki...
Tsohon
shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya ce kyautata zaton makomar dimokradiyya a
nahiyyar Afirka ta sa ya hakura ya mika wa shugaba Muhammadu Buhari mulki a
shekara...
Hangen Nesa: Saraki Ya Ce Matsalar Tsaro Na Da Nasaba Da...
Shugaban
Majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki, ya ce samar da ingantaccen ilmi na daya
daga cikin muhimman matakan samar da zaman lafiya da kwanciyar hankali da
kyakkyawan...


































































