Rashin Takardu: Kotu Ta Yi Watsi Da Takarar Sanata Adeleke Na...
Mai shari’a Usman Musa na babbar kotun Bwari da ke Abuja ya
yi watsi da zaben Sanata Ademola Adeleke a matsayin dan
takarar jam’iyyar PDP a...
Majalisa Ta 9: Ndume Ya Yi Watsi Da Bukatar APC Na...
Dan majalisar dattawa mai wakiltar mazabar Borno ta kudu a
zauran majalisar dattawa Ali Ndume ya ce zai yi watsi da
maganar shugaban jam’iyyar APC na...
Matsalar Tsaro: Bafarawa Ya Yi Wa Shugaba Buhari Hannun Ka Mai...
Tsohon
Gwamnan Jihar Sokoto Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya yi wa shugaba Muhammadu
Buhari hannun ka mai sanda game da abubuwan da ke faruwa a Nijeriya.A
hira da...
Kalubale: Gwamnatin APC Ta Gaza Wajen Magance Kashe-Kashe A Nijeriya –...
Dan
majalisar dattawa Sanata Shehu Sani, ya bayyana gazawar shugaba Muhammadu
Buhari wajen magance kashe-kashen da ake samu a wasu yankuna musamman jihar
Zamfara.Shehu
Sani ya bayyana...
Siyasar Rivers: Hukumar Zabe Ta Cigaba Da Tattara Kuri’un Zaben Gwamna
Wata
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta kori karar da jam’iyyar AAC ta shigar domin
a hana ci-gaba da tattara kuri’un Zaben gwamna a Jihar...
Shawara: Dole PDP Ta Kakkabe Bara-Gurbi Domin Dawo Da Kimar Ta...
Tsohon
shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya ce ya zama wajibi jam’iyyar PDP ta kakkabe
baragurbin da ke cikin ta kafin ta maido da martabar ta a...
Majalisar Tarayya: An Dage Zaman Majalisa Saboda A Karasa Aikin Kasafi...
‘Yan
majalisar dattawa sun yi alkawarin kammala duk aikin da ya dace a kan kasafin
bana nan da makonni biyu masu zuwa.Shugaban
majalisar dattawa Sanata Bukola...
Ciyar Da Dalibai: ‘Yan Firamare Na Cin Shanu 594 Da Kaji...
Gwamnatin
tarayya, ta na ciyar da daliban makarantun Fimare abinci daban-daban a
karkashin tsarin jam’iyyar APC na ciyar da dalibai kamar yadda mataimakin
shugaban kasa Yemi Osinbajo...
Nasarar Zabe: Dattawan Katsina Sun Kai Wa Shugaba Buhari Ziyarar Taya...
Shugaba
Muhammadu Buhari, ya sha alwashin yin duk iyakar kokarin da zai yi domin
rubanya ayyukan raya kasa a zangon mulkin shi na biyu.Buhari
ya bayyana haka...
Dambarwar Siyasa: Gwamna: Okorocha Ya Ziyarci Buhari A Fadar Sa Da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha a fadar sa da ke Abuja.Gwamna Okorocha wanda jam’iyyar APC ta dakatar...
Siyasar Sokoto: Gwamna Tambuwal Ya Yi Alkawarin Aiki Da ‘Yan Adawa
Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya ce a shirye ya ke ya yi aiki tare da abokan adawar sa na jam’iyyar APC domin...
Siyasar Majalisa: Kakakin Apc Ya Ce Al’ummar Ibo Su Suka Yi...
Kakakin jam’iyyar APC na kasa Yekini Nabena ya ce babu wani laifi idan al’ummar Ibo sun rasa manyan mukamai a zauran majalisun tarayya.Nabena ya...
Karfa-Karfa: Zababbun Sanatoci Sun Yi Wa Tinubu Raddi A Kan Sanata...
Wasu
zababbun Sanatocin jam’iyyar APC sun nuna bacin ran su, a kan jawabin da Bola
Tinubu ya yi na tilasta masu zaben shugaban majalisar dattawa.Tuni
dai wasu...
Zaben Kaduna: Isa Ashiru Ya Na Kalubalantar Nasarar APC A Kotu
Dan
takarar kujerar gwamnan jihar Kaduna na jam’iyyar PDP Isa Ashiru Kudan, ya ce
ya na nan a kan bakan sa na karbo ‘yancin nasarar sa...
Dambarwa: Gwamnoni Sun Shige Wa Sanata Lawan Gaba A Shugabancin Majalisar...
Gwamnonin
jam’iyyar APC sun fara gwagwarmaya, domin shige wa Sanata Ahmad Lawan gaba
wajen ganin ya zama Shugaban majalisar dattawa.Wasu
daga cikin su sun gana a...
Shugabancin Majalisa: Mutanen Borno Na Tare Da Sanata Ndume – Jigon...
Jagoran
kungiyar yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari da Osinbajo Usman Ibrahim,
ya bukaci Sanata Ali Ndume cewa kada ya janye daga takarar kujerar shugabancin
majalisar dattawa.Kamar
yadda...
Siyasar Zamfara: Yari Ya Yi Gaugawan Neman Gafarar Allah – Marafa
Sanata
Kabiru Marafa, ya ce Gwamna Abdulaziz Yari ya yi sabon Allah, sakamakon cewa
jam’iyyar APC ta gudanar da zaben fidda-gwani a jihar Zamfara.Da
ya ke amsa...
Yaki Da Rashawa: Muna Jiran Buhari Ya Kawo Sunan Wanda Zai...
Shugaban
majalisar dattawa Sanata Bukola Saraki, ya ce har yanzu hukumar yaki da cin
hanci da rashawa EFCC ba ta da tsayayyen shugaba, saboda gwamnatin Buhari...
































































