First Lady: Jam’iyyar APC Ta Goyi Bayan Uwar Gidan Shugaban Kasa...
Wani jigon jam’iyyar APC kuma shugaban kwanitin ladabtarwa na jam’iyyar reshen jihar Kano Alhaji Haruna Zago, ya ce a wani mataki na ba mata...
Siyasar Kano: Abba Gida-Gida Na Zargin INEC Da Shirya Masu Gadar-Zare
Dan
takarar kujerar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar PDP Abba Kabir Yusuf, ya nuna
rashin jin dadi a kan tsaiko daga bangaren hukumar zabe na hana...
Gwamna Zulum Zai Dauki Ma’aikata Miliyan 2 Aiki A Borno
Gwamna
Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya kaddamar da shafin yanar gizo da za a dauki
ma’aikata kimanin miliyan biyu daga sassan daban-daban na jihar...
‘Yan Sanda Sun Kama Matashin Mawaki Tekno A Legos
Jami’an
‘yan sanda sun kama matashin mawaki Tekno, sakamakon yin rawa da wasu mata
kusan tsirara a cikin wata babbar mota a birnin Legas.Motar
dai ta na...
Kotun Daukaka Kara Ta Kori Dan Majalisar Alhassan Ado Doguwa
Kotun
daukaka kara da ke zama a Kaduna, ta kori dan majalisa mai wakiltar mazabar
Tudun Wada da Doguwa ta jihar Kano kuma shugaban masu rinjaye...
An Yi Kuka Da Ni A Zamfara – Inji Yariman Bakura
Tsohon gwamnan jihar
Zamfara Sanata Ahmad Sani Yariman Bakura ya ce rikicin siyasar jihar ya jefa
shi cikin tsaka mai wuya.A hirarsa da kafar BBC, tsohon...
Wutar Lantarki: Buhari Ya Rattaba Hannu A Kan Yarjejeniya Da Kasar...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci sa hannu a wata yarjejeniya tsakanin
Najeriya da wani kamfanin kasar Jamus mai suna Siemes domin inganta harkar
samar da wutar...
Siyasar Zamfara: Yari Ya Yi Gaugawan Neman Gafarar Allah – Marafa
Sanata
Kabiru Marafa, ya ce Gwamna Abdulaziz Yari ya yi sabon Allah, sakamakon cewa
jam’iyyar APC ta gudanar da zaben fidda-gwani a jihar Zamfara.Da
ya ke amsa...
Dambarwar NBC: Za A Gurfanar Da Lai Muhamed A Gaban Kotu
Hukumar
yaki da rashawa da nau’ukan zamba ICPC, ta ce za ta gurfanar da tsohon ministan
yada larabai Lai Mohammed a gaban kotu, domin yin bayani...
Soyayyar Yanar Gizo: Hisbah Ta Gayyaci ‘Yar Amurka Da Ta Je...
Cibiyar
tabbatar da shari’ar Musulunci ta jihar Kano Hisbah, ta gayyaci dattijuwar Ba’Amurkiyar
da ta je Kano a kan auren masoyin ta Sulaiman Isa zuwa ofishin...
Arewa Maso Gabas: Gwamnatin Tarayya Ta Fara Aikin Gadar Ibbi
Gwamnatin tarayya ta fara aikin gina gadar da za ta
hada yankin arewa maso gabashin Najeriya da babban birnin tarayya Abuja.Rahotanni sun ce tuni...
Keke-Da-Keke: Shugaban Majalisar Dattawa Ya Bayyana Yawan Albashin Sa
Shugaba
majalisar dattawa Sanata Ahmad Lawan, ya ce babu wasu kudin kirki da ‘yan
majalisar tarayya ke samu kamar yadda ake yadawa.Sanatan
ya bayyana haka ne, yayin...
Taimakon Da Iran Ke Wa El-Zakzaky A Kan Nijeriya
Gwamnatin
Tarayya ta yi zargin cewa, shugaban kungiyar maniya akidar Shi’a Sheikh Ibrahim
El-Zakzaky, ya na da manufar son kafa kasar musulunci a Nijeriya.Haka
kuma, Gwamnatin...
Raddi: Shehu Sani Ya Yi Wa Shugaba Buhari Raddi A Kan...
Sanata
Shehu Sani, ya yi wa jawabin Shugaba Muhammadu Buhari raddi game da ikirarin fitar
da ‘yan Nijeriya miliyan 100 daga talauci a cikin shekaru goma.Ya...
Majalisar Wakilai Za Ta Binciki Ayyukan Da Aka Ki Kammalawa
Majalisar
wakilai ta yanke shawarar kafa kwamitin da zai binciki dukkan ayyukan raya kasa
na Gwamnatin Tarayya da aka fara ba a karasa ba tun daga...
Korafin Zabe: Kotu Ta Kwace Kujerar Majalisar Wakilai Daga Hannun APC...
Wata babbar kotu tarayya da ke Abuja, ta soke nasarar da zababben sabon dan majalisar wakilai na mazabar Zaki ta jihar Bauchi a karkashin...
Takaddama: Kotun Koli Ce Za Ta Fayyace Makomar APC A Jihar...
Hukumar
Zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ce za ta saurari sakamakon hukuncin
kotun koli ta Nijeriya, kafin daukar mataki na gaba a...
Shari’ar Ganduje Da Abba: Shugaban PDP Bai Samu Ikon Bada...
Shugaban
jam’iyyar PDP na jihar Kano Rabi’u Suleiman Bichi, ya gurfana a gaban kotun
sauraren karar zaben gwamnan jihar domin bada shaida a kan kallubalantar
nasarar Ganduje...
Matawalle Ya Karbi ‘Ya’yan Jam’iyyar APC Sama Da Dubu 12
Fiye da y’ay’an
jam’iyyar APC dubu 12 ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP, kuma suka samu
kyakkyawar tarba daga gwamnan jahar Zamfara, Bello Matawalle.Gwamnan...
Shugaba Buhari Ya Bukaci Gwamnoni Su Yi Koyi Da Matawalle Maradun
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya ce ya zama dole a rika jinjina wa gwamnan jihar
Zamfara Dakta Bello Matawalle Maradun, saboda jajircewar da ya yi wajen...