Tinubu Ya Fara Shirye-Shiryen Yi Wa Gwamnatin Sa Garambawul
A halin da ake ciki dai ana ci gaba da rade-radin cewa shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai sauke wasu ministocin sa da ba...
Badaƙalar Filaye: Hukumar Shari’a Ta Dakatar Da Ma’aikatan Kotu A Kano
Hukumar Shari’a ta jihar Kano (JSC) ta ladabtar da wasu Magatakardan Kotun Musulunci biyu kan badaƙalar filaye.Kakakin Ma’aikatar Shari’a ta Jihar Kano, Baba Jibo...
Kiranye: INEC Ta Ce Tana Samun Bukatun Jama’a Kan ‘Yan Majalisu
INEC ta ce ta samu bukatu da dama daga kungiyoyi daban-daban a fadin kasa, suna neman su yi wa wakilan su kiranye a...
NLC Ta Ce Albashi Mafi Ƙaranci Na 70,000 A Najeriya Ba...
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya, NLC ta ce za ta sake komawa ga gwamnatin tarayya domin ta ji yadda ma'aikata za su rayu bayan sake...
Jam’iyyar PDP ta mutu A fagen siyasar najeriya-kwankwaso
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce jam'iyyar PDP mai hamayya ta mutu a fagen siyasar ƙasaYayin da yake jawabi...
Haraji: Atiku Abubakar Ya Caccaki Matakin Gwamnatin Tarayya
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya koka kanshirin da gwamnatin tarayya ta yi na kara kudin harajin harajinVAT.Atiku ya bayyana hakane cikin wani...
Kotun Ta Tura Hadimin Tsohon Gwamna Tambuwal Kurkuku
Kotu ta tura hadimin Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Aminu Tambuwal, Shafi’u Umar Tureta zuwa gidan gyaran hali bisa zargin ɓatanci ga gwamna mai ci,...
Siyasa: PDP Ta Soki Kama Danta A Jihar Sokoto
Jam’iyyar PDP reshen jihar Sokoto ta yi Allah-wadai da kamun da aka yi wa Shafi’u Umar Tureta, mataimaki na musamman kan harkokin yaɗa labarai...
Gwamnan Jihar Kebbi Ya Raba Naira Billiyan 6 Da Mutum Dubu...
Gwamnatin Jihar Kebbi ta raba Naira Biliyan 6.5 ga mutane 65,000 a fadin kananan hukumomi 21 na jihar a karkashin shirin ba da tallafi...
Rashi: Kashim Shattima Ya Halarci Jana’idar Kwamishina A Borno
Mataimakin Shugaban Ƙasa, ya halarci jana’izar, Kwamishinan kuɗi da ci gaban tattalin arziƙi na Jihar Borno, Alhaji Ahmed Ali Ahmed, tare da Gwamna...
Bashi: Jahohi 21 Na Neman Karbo Kudi Fiye Da Tirilliyan Faya
Jihohi 21 a Najeriya na neman ciyo bashin Naira tiriliyan daya da biliyan 650, duk kuwa da ƙarin kashi 40% da aka samu kuɗaɗen...
Badakala: An Tsare Shugabannin Ƙananan Hukumomin Kano 3
An tsare shugabannin ƙananan hukumomi uku kan badaƙalar Naira miliyan 660 na kwangilar aikin samar da ruwa a Jihar Kano.Hukumar Yaki da Rashawa da...
Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza: Blinken Ya Sauka A Isra’ila
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony ya sauka a Isra’ila a wannan Lahadi a ƙoƙarin da ya ke na ci gaba da matsin lamba a...
Ɗanyen Man Nijar: An Fara Aiki Daga Gaɓar Ruwan Benin
Rahotanni na nuni da cewa an dawo da aikin ɗaukar ɗanyen man Jamhuriyar Nijar ta bututun da aka shimfiɗa zuwa Jamhuriyar Benin,lamarin da ke...
Takara: Ganduje Ya Karyata Hotuna Da Labaran Da Ake Yadawa
Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa , Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya musanta sha’awar tsayawa takarar shugabancin Najeriya a 2027.Wannan ya biyo bayan bayyanar wasu...
Masarautar Bauchi Ta Warware Nadin Sarautar Sanata Shehu Buba
Sakamakon zargin nuna rashin ladabi ga gwamnan jihar Bauchi, masarautar Bauchi ta kwace sarautar Mujaddadin Bauchi daga wajen Sanatan mazabar Bauchi ta Kudu.Sanatan, ya...
Masu Zanga-Zanga Sun Kwashe Takardun Da Ake Tuhumar Ganduje
Gwamnatin jihar Kano ta zargi masu zanga-zangar da suka far wa babbar kotun jihar da kwashe takardun da ake tuhumar tsohon gwamnan jihar Ganduje...
Zabe: Za A Yi Wa ‘Yan Takarar A Kano Gwajin Ƙwaya
Shugaban hukumar , ya ce sai an yi wa kowani ɗan takara a zaɓen ƙananan hukumomin jihar da za a yi gwajin ƙwaya kafin...
Ribadu: Mun Kama ’Yan Siyasar Da Suka Ba Masu Zanga-Zanga Kudi
Nuhu Ribadu, ya sanar da kama wasu ’yan siyasa da suka ba da gudunmawar Naira biliyan hudu domin gudanar da zanga-zangar kyamar yunwa a...
Senegal Shugaban Kasa Ya Yi Gagarumin Sauyi A Fannin Shari’ar
Rahotanni daga Senegal na cewa shugaban ƙasar Bassirou Diomaye Faye ya yi wani gagarumin sauyi a fannin shari’a.Rahotanni sun ce mafi yawan alƙalan da...


































































