Shari’ar Zabe: Ba Mu Tura Sakamakon Zabe A Yanar Gizo Ba...
Shugaban
hukumar zabe ta kasa Farfesa Mahmud Yakubu, ya bayyana dalilin da ya hana
hukumar tura sakamakon zabe a yanar gizo, sabanin abin da jam’iyyar PDP...
Babu Gudu Babu Ja Da Bayaa Dokar Hana Fita Ranar Sallah-...
Gwamnatin jihar Kaduna ta sa ke jaddada cewa dokar hana fita da ta sa a ranar Sallah ta na nan daram.Kwamishinan tsaron jihar Samuel...
Amurka Ta Kara Wa ‘Yan Nijeriya Kudin Biza
Gwamnatin
kasar Amurka ta sanar da cewa, ta kara wa ‘yan Nijeriya kudin hatimin yardar
shiga kasahen ta.Sabon
harajin dai ya fara ne daga dala 80...
Lalata Da Dalibai: Kwalejin Tarayya A Jihar Bauchi Ta Kori Malaman...
Hukumar kwalejin gwamnatin tarayya a Jihar Bauchi ta kori malamai biyu sakamakon kama su da laifin cin zarafi ta hanyar lalata da ɗalibai mata.Shugaban...
Tuna-Baya: Ban Taba Tunanin Juyin Mulki Zai Yiwu A Nijeriya Ba...
Tsohon
shugaban kasa Janar Yakubu Gowon mai ritaya, ya ce bai taba tunanin cewa juyin
mulki zai iya yiwuwa a Nijeriya kafin na ranar 15 Ga...
Tallafin Albashi: Gwamna Bago Ya Amince Da Biyan Karin Naira Dubu...
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umar Bago ya amince da biyan tallafin karin albashin na Naira dubu 20 ga dukkan ma’aikatan jihar.Gwamnan ya aiwatar da...
EFCC Ta Binciki Yari Kan Biliyan 251 – Shinkafi
Dan
takarar kujerar gwamnan jihar Zamfara na jam’iyyar APGA Sani Abdullahi
Shinkafi, ya bukaci shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu ya fara binciken
tsohuwar gwamnatin Abdulaziz Yari.A cikin...
Ba-Zata: Sanatocin APC Sun Tura Sako Game Da Takarar Tinubu A...
‘Yan majalisar dattawa na jam’iyyar APC sun tabbatar wa Bola Ahmed Tinubu cewa su na goyon bayan ya gaji shugaba Buhari a shekara ta...
Akwai Raɗe-Raɗin Korar Ministoci Bayan Taron Bin Diddigin Ayyukan Su
Akwai yiwuwar Shugaba Muhammadu Buhari ya sake korar wasu ministoci bayan kammala taron bin diddigin ayyukan su.Taron na kwanaki biyu a karkashin jagorancin shugaba...
Wata Sabuwa: ‘Yan Majalisar Kano Sun Yi Wa Kan Su Dokar...
Shugaban majalisar dokoki ta jihar Kano Kabiru Alhassan Rurum, ya ce sabuwar dokar da su ka gabatar ta ba shugaban majalisa da mataimakin sa...
Gwamna Ya Tona Yadda Tsohon Gwamnan APC Ya Sulale Da Motoci...
Sabon gwamnan jihar Zamfara Dakta Dauda Lawal Dare, yazargi Bello Muhammad Matawalle da barin gidan gwamnatinjihar da kayan al’umma.Rahotanni sun Ambato Dauda Lawal Dare...
Ramuwar Gayya: Najeriya Za Ta Dakatar Da Jiragen Kasashen Da Suka...
Daga ranar Talata, 14 ga watan Disamba gwamnatin Najeriya za ta dakatar da jirage daga ƙasashen Birtaniya da Kanada da Saudiyya da Argentina sauka...
Kamaru: Paul Biya Ya Ba Da Umarnin Sakin Fursinoni 333
Shugaban Kamaru Paul
Biya ya ba da umarnin sakin wasu fursinoni 333 wadanda aka tsare saboda
zarginsu da alaka da masu fafutikar ballewa daga kasar.Wata sanarwa...
IBB Ya Bayyana Nijeriya A Matsayin Kasa Mai Sarkakiya
Tsohon
shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya ce mulkin Nijeriya akwai
wahala, ya na mai bayyana ta a matsayin kasa mai sarkakiya da wahalar tafiyarwa
saboda...
‘Yan Sanda Sun Kama Madugun Masu Garkuwa Da Mutane A Jalingo
Dakarun
‘yan sanda na musamman da ke karkashin kulawar shugaban ‘yan sandan sun samu
nasarar kama wani madugun masu garkuwa da mutane a jihar Taraba mai...
Bayyana Kadara: Mai Shari’a Walter Onnoghen Ya Daukaka Kara
Tsohon shugaban alkalan Nijeriya mai shari’a Walter Onnoghen, ya daukaka kara a kan hukuncin da kotun da’ar ma’aikata ta yanke ma shi bisa laifin...
Ba-Zata: Shugaba Buhari Ya Kara Wa Ministocin Sa Wa’adin Yin Murabus
Yayin
da ake sa ran zai rushe ministocin sa a wajen taron majalisar zartawar na wannan
makon, shugaba Buhari ya umarci ministocin su cigaba da zama...
EFCC Ta Gayyaci Sirika Don Amsa Tambayoyi Kan Dodoridon Jirgin Nijeriya
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta gayyacitsohon ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika dominbincike a kan aikin samar da Jirgin Nijeriya...
Majalisar Dokokin Bauchi Ta Amince Da Dokar Kafa Jami’ann Tsaro Mallakin...
Majalisar Dokoki ta Jihar Bauchi, ta amince da wata doka da za ta bada damar samar da jami’an tsaro mallakar jihar domin magance kalubalen...
Kotu Ta Baiwa Hukumar DSS Wa’Adin Mako Guda Don Sakin Godwin...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta ba hukumar tsaro tafarin DSS wa’adin mako guda ta gurfanar da tsohon gwamnanbabban bankin Nijeriya Godwin Emefile...


































































