Ambaliya: Mutum 49 Sun Mutu A Arewa Maso Yamma- NEMA
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa (NEMA), ta ce akalla mutane 49 ne, suka rasu a Arewa Maso Gabas, a sanadin mamakon ruwan...
Ambaliyar Ruwa: Mutum Bakwai Sun Mutu A Bauchi
Hukumomi a ƙaramar hukumar Shira ta jihar sun tabbatar da mutuwar mutum bakwai sanadiyar ambaliyar da aka samu sakamakon mamakon ruwan sama.Hukumomin sun...
Gwamnati Za Ta Hana Likitoci Yin Ƙaura Zuwa Ƙasashen Waje
Gwamnatin Najeriya ta bayyana matakan da take dauka na hana tilasta wa likitocin ta yin ƙaura zuwa kasashen waje.Wannan dai wata sabuwar manufa ce...
Annobar Kwalara: Mutum Biyu Sun Mutu A Katsina
Gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar mutum biyu sakamakon bullar cutar kwalara da ta zama annoba a Najeriya.Hukumomin lafiya na jihar sun ce...
Shugaban NAHCON Ya Yi Alhinin Rasuwar Hajiyar Jihar Kebbi
Jalal Arabi ya mika ta’aziyya ga ‘yanuwa da iyalan Marigayya Hajiya Tawakaltu daga Jihar Kebbi, da ta rasu a Makkah.Wakilin Shugaban Hukumar...
Yaƙi Da Cutar Maleriya: An Yaɗa Dubban Sauro A Djibouti
Dubun dubatar sauro, waɗanda aka jirkita wa ƙwayoyin halitta ne aka saki a ƙasar Djibouti,A wani yunƙuri na yaƙi da yaɗuwar nau'in sauro...
Haɓɓaka Masana’antun: Gwamnatin Tarayya Na Aiki Tuƙuru
Daju ta, ta ce gwamnatin tarayya na aiki tukuru domin ganin Najeriya ta fara sarrafa magunguna a cikin gida nan ba da dadewa ba.Daju...
Gwamnati Ta Gargaɗi ‘Yan Najeriya Kan Shan Gishiri Fiye Da Ƙima
Gwamnatin ta ja hankalin 'yan ƙasa su rage yawan shan gishiri domin kariya daga cutuka da ke saurin kisa.Ministan lafiyar, Farfesa Muhammad Ali...
Iftila’i: Za A Fuskanci Karin Ambaliyar Ruwan Sama a Brazil
Mahukunta a yankin Rio Grande do Sul da ke kudancin Brazil,sun yi gargadi sake fuskantar ambaliyar ruwa sakamakon yaddamadatsun ruwa ke cika da batsewa...
Kiwon Lafiya: Ma’aikatan Jinya Sun Koka Kan Rashin Albashin Watanni 8 A...
Sabbin ma’aikatan jinya da ungozoma da aka ɗauka aiki a JiharKaduna sun yi kira ga Gwamna Uba Sani da ya sa baki a kanrashin...
Zazzabin Cizon Sauro: Mutum 7 Sun Rasu A Kano
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta karyata rahotannin barkewar wata sabuwar cuta a kauyen Gundutse da ke karamar hukumar Kura.Jami’in yada labarai na ma’aikatar,...
Annoba: Wata Cuta Da Ba A Gane Kanta Ba Ta Bullo...
Yayin da cibiyar da ke yaki da yaduwar cututtuka ta Najeriya ke gudanar da bincike a kan wata cuta da ta bulla a Sakkwato,...
Harin Gaza: Ma’Aikatar Lafiyar Hamas Ta Ce Adadin Mutanen Da Aka...
Ma'aikatar lafiya ta Hamas ta ce adadin mutanen da aka kashe a Gaza tun daga ranar 7 ga Oktoba ya ƙaru zuwa dubu 33...
Alhini: Dan Sheikh Muhammed Auwal Aya Ya Rasu A Sanadiyyar fadawa...
Mun samu labarain rasuwar wani matashi mai suna AbulFadalAbbas Muhammed wanda ke zama da ga Sheikh MuhammedAuwal AYA wani fitaccen malamin addinin musulunci dakezaune...
Ciwon Koda: Fitaccen Jarumin Nollywood Amaechi Muonagor Ya Mutu
Fitaccen jarumin Nollywood, Amaechi Muonagor ya mutu yana da shekara 62 a duniya, kamar yadda wani ɗan'uwansa ya shaida wa majiyarmu,Ya mutu ne ranar...
Ciwon Koda: Fitaccen Jarumin Nollywood Amaechi Muonagor Ya Mutu
Fitaccen jarumin Nollywood, Amaechi Muonagor ya mutu yana da shekara 62 a duniya, kamar yadda wani ɗan'uwansa ya shaida wa majiyarmu,Ya mutu ne ranar...
Hakkin Bil-Adama: Hukumar NHRC Ta Kamala Binciken Zargin Zubar Da Ciki Da...
Hukumar kare haƙƙin dan Adam ta kasa ta kammala bincike kanzargin da ake yi wa sojojin kasar na gudanar da wani shirinzubar da ciki...
Tsautsayi: Dalibai 11 Sun Mutu, 42 Sun Jikkata A Wani Hatsarin Motar...
Wata motar bas da ke dauke da dalibai daga babbar jami'arKenya ta yi karo da wata babbar mota a kan wani babban titi,inda 11...
Yanayi Na Zafin : Cutar Ƙyanda Da Sankarau Na Yaduwa A...
Masana lafiya a Najeriya na gargadi kan bazuwar cutar sankarau da ƙyanda a wasu sassan kasar nan, wadda ake alakantawa da yanayin zafin da...
Kula Da Lafiya: Yara Miliyan Ɗaya Na Mutuwa Duk Shekara A...
Ministan Lafiya a Najeriya, Farfesa Ali Muhammad Pate ya ce kimanin yara ƴan ƙasa da shekara biyar na mutuwa duk shekara sakamakon cututtuka ciki...