Enugu: ‘Gwamnati Ta Kashe Kaji 30,000 A Yayin Rusau’
An shiga halin fargaba a unguwar Nike da ke jihar Enugu a kudancin Najeriya, bayan gwamnati ta fara rusa gidajen mutanedon gina wani sabon...
Sarkin Lafiya Sidi Bage Ya Bukaci Daukar Matakin Dakile Yunwa A...
Mai martaba Sarkin Lafiya Sidi Mohammed Bage, ya koka a kan halin kuncin rayuwar da jama'a ke ciki, inda ya bukaci gwamnati da ‘yan...
An Kama ’Yar Shekara 20 Da Buhu 5 Na Tabar Wiwi
Rundunar ‘yan sandan jihar edo ta kama wata budurwa tare da saurayinta da buhuna biyar na tabar wiwi.Jami’an ‘yan sandan sun kama budurwar da...
Majalisar Dattawa Ba Ta Amince Da Aika Sojoji Zuwa Kasar Nijar...
Majalisar dattawa ta ce ba za ta amince wa Shugaba Tinubu ya tura sojojin Nijeriya zuwa kasar Nijer ba, bisa wasu muhimman dalilai da...
Zulum Ya Raba Buhunnan Shinkafa Don Rage Matsin Rayuwa
Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya sa ido a kan shirin rage raɗaɗi da ya ƙunshi tallafin abinci ga iyalai dubu 2 a...
Nijar: Matakai Na Diflomasiyya Ya Kamata Ecowas Ta Dauka Ba Na...
Dan takarar shugaban n a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya bayyana ra’ayin sa dangane da juyin mulkin da aka yi a jamhuriyar Nijar.Atiku Abubakar,...
Majalisar Dattawa Ta Dauki Mataki Kan Masu Zanga-Zangar Da Su Ka...
Majalisar dattawa ta kafa kwamitin da zai tattauna da ƙungiyoyin ƙwadago da ke zanga-zanga, waɗanda su ka karya ƙofar shiga majalisar ta farko.Masu zanga-zangar...
Yajin Aiki: Ayyukan Bangaren Kiwon Lafiya A Najeriya Sun Shiga Halin...
Shugaban kungiyar likitocin Najeriya Dr. Orji Emeka Innocent, ya ce yajin aikin da kungiyar likitocin Najeriya NARD ta fara ya jefa harkoki da cibiyoyin...
Cutar Mashaƙo Ta Kashe Ƙananan Yara Uku A Kaduna
Cutar Mashaƙo ta hallaka ƙananan yara uku, tare da kwantar da wasu bakwai a asibiti, bayan ɓarkewar ta a ƙaramar hukumar Maƙarfi ta jihar...
FEMA Ta Yi Gargaɗin Samun Ambaliya A ABUJA
Hukumar bada agajin gaugawa ta birnin Tarayya Abuja FEMA, ta yi gargaɗin samun ruwan sama mai karfin gaske, wanda zai iya haifar da ambaliya...
‘Yan Sandan Nijeriya Sun Bindige Mahaukaci Bayan Ya Fille Kan Wani...
Wani magidanci mai suna David Shodola da ake zargin ya na da tabin hankali, ya jefa garin Ipara da ke karamar hukumar Remo ta...
Kwararar Hamada: Gwanatin Tarayya Ta Dasa Itatuwa Sama Da Miliyan 10...
A ci-gaba da ƙoƙarin magance matsalar kwararowar hamada awasu jihohin ƙasar nan, Gwamnatin Tarayya ta hannunHukumar Kula da Matsalar Hamada ta Ƙasa ta dasa...
Kungiyar Likitoci A Jihar Nasarawa Ta Janye Yajin Aikin Da Ta...
Kungiyar likitoci ta Nijeriya reshen jihar Nasarawa ta dakatarda yajin aikin gargaɗi na kwanaki biyar, inda ta ba gwamnatinjihar wa’adin makonni biyu ta biya...
Masarautar Zazzau Ta Dakatar Da Hakimi Kan Zargin Lakaɗa Wa Matashi...
Majalisar Masarautar Zazzau, ta dakatar da Alhaji Mustapha Adamu Ubaidullah daga kujerar sa ta Marafan Yamman Zazzau, biyo bayan koken da al’ummar Unguwar Magajiya...
Likitoci Sun Fara Yajin Aikin Gargaɗi A Nasarawa
Ƙungiyar Likitoci ta Nijeriya reshen Jihar Nasarawa, ta farayajin aikin gargaɗi na kwanaki biyar bayan gwamnati ta gazawajen cimma buƙatun ‘ya’yan ta.Shugaban kungiyar na...
Zulum Ya Ƙaddamar Da Motoci 80 Don Jigilar Manoma Zuwa Gona...
A wanu yunkuri na rage wa talakawan sa raɗaɗin cire tallafinman fetur, Gwamna Zulum na Jihar Borno ya samar damanyan motoci kirar Bas guda...
ZULUM Ya Ƙaddamar Da Motoci 80 Don Jigilar Manoma Zuwa Gona...
A wanu yunkuri na rage wa talakawan sa raɗaɗin cire tallafin man fetur, Gwamna Zulum na Jihar Borno ya samar da manyan motoci kirar...
Jihohi 14 Da Za Su Fuskanci Ambaliyar Ruwa – NEMA
Hukumar Bada Agajin Gaugawa ta Kasa NEMA, ta zayyana jihohi 14 da yankuna 31 da ka iya fuskantar ruwan sama mai karfi da zai...
An Samu Barkewar Annobar Cutar Sarkewar Numfashi, DIPHTHERIA A Abuja
Ma'aikatar raya birnin tarayya Abuja, ta ce an samu barkewar annobar cutar sarkewar numfashi na yara da ake kira DIPHTHERIA a wasu yankunan birnin.Daraktan...
An Kama Wani Mai Safarar Miyagun Makamai Kan Titin Abuja-Nassarawa
Hadakar jami'an tsaro sun samu nasarar kama wani kasurgumin mai safarar miyagun makamai, yayin wani sintirin hadin gwiwa a jihohin Kogi da Nassarawa, musamman...


































































