An Kama Saurayi Da Budurwar Da Ake Zargi Da Saida Jaririn...
Kwamitin kar-ta-kwana na yaki da safarar mutane, ya kama wani saurayi da budurwar sa bisa zargin saida jaririn da su ka haifa don su...
‘Yan Najeriya Miliyan 71 Na Fama Da Bakin Talauci – Rahoto
Wata sabuwar kididdiga ta duniya ta bayyana cewa, kimanin'yan Nijeriya miliyan 71 su na fama da bakin talauci, yayin daaka bayyana jihar Yobe a...
Zulum Ya Bada Umarnin Binciken Ma’Aikatan Asibitin Da Suka Ƙi Karɓar...
Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya umurcima’aikatar lafiya ta yi bincike tare da kamo ma’aikatan lafiyada ke bakin aiki bisa zargin ƙin amincewa...
Muna Bukatar Karin Kashi 200 Na Albashi —Likitoci
Rahotanni na cewa, Kungiyar likitoci masu neman kwarewa aasibitocin gwamnatin Nijeriya sun dage a kan karin albashi nakashi 200.Kungiyar ta bayyana haka ne, makonni...
Ma’Aikatan Lafiya Sun Tsunduma Yajin Aiki
Ma’aikatan lafiya a karkashin kungiyar hadin gwiwa ta fanninkiwon lafiya JOHESU sun fara yajin aikin sai baba-ta-gani.Mataimakin shugaban kungiyar na kasa Ogbona Chimela ya...
Likitocin Najeriya Sun Janye Yajin Aiki
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta Nijeriya, ta komabakin aiki bayan yajin aikin gargadi da su ka yi na tsawonkwanaki biyar.Wata Sanarwa da shugaban...
Najeriya Sun Janye Yajin Aiki
LikitocinKungiyar likitoci masu neman kwarewa ta Nijeriya, ta koma bakin aiki bayan yajin aikin gargadi da su ka yi na tsawon kwanaki biyar.Wata Sanarwa...
Shekaru Biyar Za A Kwashe A Jere Ana Fama Da Tsananin...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi gargaɗin cewa, shekarun 2023zuwa 2027 za su kasance masu tsananin zafin da ba a taɓasamu ba a tarihi, sakamakon...
Najeriya Na Bukatar Dala Biliyan 12 Don Tsaftace Bayelsa
Wani sabon rahoto ya nuna cewa, Niajeriya ta na bukatarakalla Dala biliyan 12 domin gudanar da aikin tsaftacemalalar man fetur a jihar Bayelsa.Rahoton ya...
Ana Wata Ga Wata: Kungiyar Likitocin Najeriya Za Su Fara Yajin...
Kungiyar likitoci ta Nijeriya NARD, ta ce za ta fara yajinaikin kwanaki biyar idan har gwamnati ba ta biya bukatun taba.Shugaban kungiyar Emeka Innocent...
Nijeriya Ce Ta Biyu A Yawan Mace-Macen Mata Masu Ciki
Wani Rahoton Hukumar Kiwon Lafiya ta Duniya ya ce, yanzuNijeriya ita ce ƙasa ta biyu a jerin ƙasashen da ke da yawanmace-macen mata masu...
Nijeriya Za Ta Bincika Batun Gano Sinadarin Da Ke Haddasa Cutar...
Nijeriya ta na shirin gudanar da wani bincike mai zaman kansa, game da sahihancin rahotannin da ke cewa an samusinadarin da ke haddasa cutar...
Likitocin Najeriya Mazauna Ƙetare Sun Yi Ƙorafi Kan Dokar Hana Likitoci...
Ƙungiyar kwararrun likitoci da likitocin haƙora da ke aiki aƙasashen waje, ta shigar da ƙorafi ga Majalisar Dokoki tatarayya, a kan ƙudurin da ke...
Nafdac Ta Bankado Magunguna Marasa Rajista Na Naira Miliyan 15 a...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasaNAFDAC, ta rufe shaguna biyu da ke dauke da magungunamarasa rajista da ka iya rikita lafiyar...
Mata Dubu 800 Na Rayuwa Da Cutar Yoyon Fitsari a Najeriya-...
Asusun kula da yawan jama’a na Majalisar Dinkin Duniya, yace akwai sama da mata dubu 800 da ke rayuwa da cutar yoyonfitsari da kaso...
Mata Dubu 800 Na Rayuwa Da Cutar Yoyon Fitsari a Najeriya-...
Asusun kula da yawan jama’a na Majalisar Dinkin Duniya, yace akwai sama da mata dubu 800 da ke rayuwa da cutar yoyonfitsari da kaso...
NAFDAC, Customs, NDLEA Partner On Narcotics, Drug Abuse Menace Among Youths
National Agency for Food and Drug Administration and Control NAFDAC, Nigeria Customs Service and National Drug Law Enforcement Agency NDLEA, have partnered to fight...
Za a Fuskanci Yanayin Hazo Na Kwana Uku a Najeriya –...
Hukumar kula da yanayin sararin samaniya ta Nijeriya NiMET, ta yi hasashen cewa za a fuskanci yanayin hazo na tsawon kwanaki uku a faɗin...
Miyagun Ayyuka: Hukumar NDLEA Ta Kama Dillalan Kwaya 993 a Katsina
Cikin mako biyu, Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), ta kama masu safarar miyagun kwayoyi 993 a Jihar Katsina.Haka...
Abun Kunya: Kotu a Legas Ta Daure Uban Da Ya Yi...
Kotu a jihar Legas ta yanke hukuncin ɗaurin rai-da-rai kan wani uba da ya yiwa diyarsa fyaɗe tare da abokinsa.Uban da aka bayyana sunansa...


































































