Kogi: Ana Binciken Wasu Manyan Sarakuna 2 Kan Rikicin Kabilanci
Gwamnatin jihar Kogi, ta ce tana gudanar da bincike a kan wasu manyan sarakunan jihar guda biyu, game da wani mummunan tashin hankalin da...
Gwamnati Ta Umarci Makarantu Su Fara Amfani Da Tsarin Ƙara Wa...
Gwamnatin tarayya, ta jaddada amincewar da ta yi na fara amfani da Sabon Tsarin Shekarun Ritayar Malamai.A Cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa...
Sokoto: ‘Yan Takarar Gwamna ‘Yan Majalisa Da Mabiya 3,000 Na APC Sun...
Jam’iyyar APC ta rasa magoya baya kimanin dubu 3 da ‘yan takarar kujerar gwamna biyu da wani dan takarar majalisar wakilai bayan sun sauya...
Nijeriya: Ansaru Ta Haramta Harkokin Siyasa A Wasu Yankunan Kaduna
Kungiyar ‘Yan ta’addan Ansaru, ta mamaye wasu Yankunan Gabashin karamar hukumar Birnin Gwari, tare da haramta gudanar da harkokin siyasa a Jihar Kaduna.Shugaban kungiyar...
Zamfara: CDS Irabor Ya Kalubalanci Umarnin Gwamna Ga ‘Yan Jihar Na Mallakar...
Shugaban Hafsoshin tsaron Nijeriya Janar Lucky Irabor, ya kalubanci kiran da gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya yi cewa mutanen jihar su mallaki bindigogi...
Jastis Olukayode Ya Karbi Rantsuwar Kama Aiki Matsayin Mukaddashin CJN
Mai shari’a Olukayode Ariwoola na kotun koli, ya dauki rantsuwar kama aiki a matsayin mukaddashin shugaban alkalan Nijeriya.Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya rantsar...
Zamfara: An Biya Kudi, An Saki ‘Yan Kasuwan Da Aka Yi...
Mutane 29 da aka dauke a hanyar zuwa wani daurin aure a jihar Zamfara, sun samu ‘yanci bayan kwana da kwanaki a hannun ‘yan...
Sababbin Bayanai Sun Fito A Kan Zargin Da Ake Yi Wa Sanata...
Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa Sanata Ike Ekweremadu, ya yi karin-haske a kan zargin da hukumomin Birtaniya su ke yi ma shi na cire...
Sharaɗa Na Ƙalubalantar Zaɓen Gawuna A Kotu, Ya Ce Ba Abi Ka’ida...
Ɗan majalisa mai wakiltar birnin Kano a majalisar wakilai Sha’aban Sharada, ya garzaya kotu domin ƙalubalantar zaɓen mataimakin gwamnan jihar Kano Nasir Gawuna a...
Naira Biliyan 187 Ba Za Ta Isa Aikin Kidaya A Najeriya Ba...
Hukumar Kidiya ta kasa ta sanar da cewa, Naira biliyan 187 da aka ware a kasafin kudi domin kirga al’umma da gidaje da aka...
Machina Ya Yi Wa Shugaban Jam’Iyyar APC Kakkausan Raddi
Dan takarar kujerar Sanata a karkashin jam’iyyar APC Bashir Sheriff Machina, ya maida wa shugaban jam’iyyar na kasa Sanata Abdullahi Adamu martani a kan...
Solomon Dalung Ya Bayanna Dalilin Da Ya Sa Ake Ficewa Daga...
Jam’iyyar APC na kara fuskantar barazanar sauyin sheka yayin da zaben shekara ta 2023 ke karatowa.Tsohon ministan matasa da harkokin wasanni Solomon Dalung, ya...
Yadda Ta Kasance Tsakanin Shugaba Buhari Da Firayin Minstan Birtaniya A Taron...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya jaddada wa Firayin ministan Birtaniya Boris Johnson aniyar sa ta sauka daga mulki a shekara ta 2023.Buhari ya shaida...
‘Yan Bindiga Sun Ɗana Bom A Ofishin Yan Sanda, Sun Halaka Babban...
‘Yan bindiga sun kai hari Ofishin ‘yan sanda na yankin Eika- Ohizenyi da ke ƙaramar hukumar Okehi ta jihar Kogi.Bayanai sun nuna cewa, ‘yan...
Buhari Ya Sha Kaye A Kotun Koli A Shari’a Kan Dokar Zabe Ta...
Kotun Koli ta yi watsi da karar da Shugaba Buhari da Babbanlauyan gwamnatin tarayya su ka shigar, inda su ka bukaci fashinbaki a kan...
Zaben 2023: Ana Nuna Fargaba Kan Yadda Masu Zabe Ke Saida...
Masu sharhi a kan harkoki siyasa a Nijeriya, sun fara nuna fargabar cewa akwai yiwuwar wasu masu hannu-da-shuni da ke neman wani mukami a...
Mutum 36 Sun Kamu Da Cutar Monkey Pox A Jihohi 14 A Nijeriya
Hukumar hana yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC, ta ce an samu karin mutane 141 da ake zargin sun kamu da cutar Kyandar Biri da...
Isah Ashiru Yay i Wa El-Rufa’i Raddi A Kan Korar Ma’aikatan Jihar...
Ɗan takarar gwamnan jihar Kaduna na jam’iyyar PDP Isah Ashiru Kudan, ya yi kira ga gwamnan Nasir El-Rufa’i ya dakatar da korar ma’aikatan da...
Mutum Fiye Da Dubu Tamanin Ne Suka Shiga Najeriya Don Gudun...
Hukumomi a Nijeriya, sun ce sama da mutane dubu tamanin ne su ka shigo daga kasashen waje a matsayin ‘yan gudun hijira.Shugabar hukumar kula...
Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun Sake Kai Mummunan Hari Kaduna, Sun Sace...
Akalla mutane 36 ne aka ruwaito an yi garkuwa da su, a wani hari da ‘yan bindiga su ka kai wasu kauyuka hudu da...

































































