33.7 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Labarai

Home Labarai Page 45

Gwamnatin Nijeriya Ta Kuduri Kawar Da Amfani Da Kananzir Nan Da...

0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya ce za a yi duk mai yiwuwa domin ganin ‘yan Nijeriya sun daina amfani da makamashin kananzir da itacen...

Gogarman Ƙoƙarin Wargaza Bayyana Sakamakon Zaɓen 2015, Orubebe, Ya Fice Daga...

0
Tsohon ministan Neja Delta a zamanin Mulkin Goodluck Jonathan Godwill Orubebe ya fice daga Jam’iyyar PDP.Orubebe dai shi ne mutumin da ya so ya...

Na Bayyana Bacin Raina Lokacin Da Na Fuskanci Ana Mun Taron...

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya ce ya yi ta maganganu a lokacin da ya ji a jikin sa...

Sabon Gwamna Da Aka Zaɓa A Ekiti Ya Ziyarci Buhari

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya karbi bakwacin sabon gwamnan jihar Ekiti Biodun Oyebanji a fadar sa da ke Abuja.Zababben gwamnan ya ziyarci shugaba Buhari...

Zamfara: Again, Bandits Attack Community, Abduct Unspecified Number Of Persons

0
Meanwhile, bandits have again abducted unspecified number of persons in Zamfara stateThe gunmen attacked Hwahwara area in Zurmi Local Government area late Thursday night.The...

Harin Cocin Ondo: Atiku Ya Bada Gudunmawar Miliyan N10 Ga Wadanda...

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya bada gudunmawar naira miliyan 10 ga wadanda harin ta’addanci ya rutsa da su a...

Mayakan Ruwan Nijeriya Sun Toshe Hanyoyin Fasa Kwauri Da Satar Gurbataccen...

0
Rundunar sojin ruwan Nijeriya ta Operation Dakatar Da Barawo, ta yi nasarar hana Nijeriya tafka asarar akalla Naira miliyan dubu biyu.A cikin wata sanarwa...

Farashin Litar Man Dizel Ka Iya Haura Naira Dubu Guda A Nijeriya

0
Kungiyar masu safarar mai da iskar gas ta Najeriya, ta yi hasashen cewa nan ba da jimawa ba farashin Man Dizel zai iya kaiwa...

Bashir Machina Ya Ce Ba Zai Janye Wa Sanata Ahmed Lawan...

0
Ɗan takarar Sanata na mazabar Yobe ta Arewa a karkashin jam’iyyar APC Bashir Sheriff Machina, ya ce ya na iya zama shugaban majalisar dattawa...

Sai Mun Ci Bashi Muke Iya Biyan Albashin Ma’aikata – Akanta...

0
Mukaddashin Akanta-Janar na tarayya Anamekwe Nwabuoku, ya ce halin da Nijeriya ke ciki a yanzu sai an ciwo bashi kafin a iya biyan albashin...

An Ceto ‘Yan Mata Fiye Da 30 Da Aka Killace Cikin...

0
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Anambra, ta ceto ‘yan mata akalla 35 daga wani otal da ke yankin Nkpor sakamakon wani samame da jami’an...

2023: Majalisar Wakilai Ta Nemi INEC Ta Ƙara Wa’adin Kwanakin Rajistar Katin...

0
Majalisar wakilai ta yi kira ga Hukumar Zaɓe mai zaman kan ta ta Ƙasa INEC, ta ƙara wa’adin kwanaki 60 kafin ta rufe aikin...

Zaben 2023: Atiku Ya Zabi Gwamnan Delta A Matsayin Mataimakin Sa

0
Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya zabi gwamnan jihar Delta Ifeanyi Okowa a matsayin mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa a...

Rikici Ya Kunnowa APC, ‘Yan Adawa Na Iya Karbe Jihar Katsina...

0
Wata sabuwar rigima ta kunno kai a jam’iyyar APC reshen jihar Katsina, sanadiyyar sakamakon zaben dan takarar kujerar gwamnan jihar.Wata majiya ta ruwaito cewa,...

‘Yan Bindigan Da Su Ka Sace ‘Yan Ɗaurin Aure Sun Buƙaci...

0
‘Yan bindigar da su ka sace ‘yan ɗaurin aure a hanyar Sokoto zuwa Gusau, sun buƙaci a biya naira miliyan 145 a matsayin kuɗin...

Haɗa Ɗan Takara Da Mataimaki Musulmai A Najeriya Ya Saba Wa Musulunci

0
Wani malamin addinin Musulunci Sheikh Halliru Abdullahi Maraya, ya ce haɗa mabiya addini ɗaya su kasance Shugaban ƙasa da Mataimaki a ƙasa mai al’ummar...

Daga Karshe Tinubu Ya Fayyace Gaskiyar Lamari A Kan Tikitin Musulmi Da...

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya yi watsi da rade-radin cewa ya na shirin daukar dan’uwan sa Musulmi a...

Gbajabiamila Ya Koka Kan Yawan ‘Yan Majalisar Da Su Ka Sha...

0
Shugaban Majalisar wakilai Femi Gbajabiamila, ya nuna damuwa game da yadda ‘yan Majalisar wakilai da Sanatoci da dama su ka kasa samun nasarar cin...

‘Yan Sanda Dubu 17 Za Mu Tura Zaben Jihar Ekiti –...

0
Hukumar zaɓe mai zaman kan ta ta ƙasa INEC, ta ce ta shirya gudanar da sahihin zaɓen gwamna a jihar Ekiti.Da yak e jawabi...

Janar Faruk Yahaya Ya Bukaci Sojojin Najeriya Su Guji Tsoma Baki...

0
Babban Hafsan rundunar sojin kasa ta Nijeriya Laftanar Janar Faruk Yahaya, ya ce ya bada umarnin a sake bitar irin rawar da sojoiji za...
Call To Listen