Nafdac Ta Bankado Magunguna Marasa Rajista Na Naira Miliyan 15 a...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasaNAFDAC, ta rufe shaguna biyu da ke dauke da magungunamarasa rajista da ka iya rikita lafiyar...
Gwamnatin Kano Ta Bai Wa Makarantun Firamare Da Sakandare Hutu
Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano, ta amince makarantunfiramare da sakandare da ke faɗin jihar su tafi hutun ƙarshenzango na biyu da watan Ramadan daga...
Kujerar Dan Majalisa: Ban Gamsu Da Nasarar Nnpp Ba, Zan Tafi...
Dan Gwamnan Jihar Kano Abba Ganduje, wanda ya tsayatakarar dan Majalisar Wakilai a karkashin jam’iyyar APC yace bai yarda da sakamakon zaben da ya...
Ofishin Kamfen Obi Ya Nuna Damuwa Kan Zargin Cin Amanar Kasa
Ofishin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa najam’iyyar Labour, ya nuna damuwa a kan zargin cin amanarkasa da gwamnatin tarayya ta yi wa...
Rayuwata Na Cikin Hadari – Kwamishinan Inec a Adamawa
Kwamishinan hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa a jiharAdamawa Barista Hudu Yunusa Ari, ya yi zargin cewarayuwar sa ta na cikin hadari.Hudu...
Shugaba Buhari Ya Gabatar Da Kudirin Dokar Kare Bayyanai a Majalisa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci MajalisarDattawa ta amince da wani kudurin dokar kare bayyanai,wanda sashen zartarwa na gwamnatin tarayya ya gabatar aMajalisar.Buhari ya...
Ohanaeze Ta Gindaya Wa Zababben Shugaban Najeriya Sharruda
Kungiyar kabilar Igbo ta Ohanaeze, ta gabatar wa zababbenshugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sharudda hudu idan harya na bukatar goyon bayan Inyamurai.Babban sakataren kungiyar...
Dan Takarar Nnpp Ya Nemi Kotu Ta Hana Inec Kammala Zaben...
Dan takarar kujerar majalisar wakilai na mazabar Doguwa daTudun Wada a karkashin Jam’iyyar NNPP Salisu Yusha’u, yabukaci kotu ta dakatar da Hukumar Zabe daga...
‘Yan Binidga Sun Yi Garkuwa Da Basarake a Jihar Filato
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wani basarake mai daraja taɗaya a jihar Filato.Basaraken, wanda ‘yan bindigar su ka ɗauka a fadar sa mai...
‘‘Yan Sanda Sun Ƙaryata Shigowar Wata Baƙuwar Halitta Cikin Katsina
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Katsina, ta ƙaryata wani faifanbidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta na yanar gizo,wanda ke nuna yadda wata...
Apc a Delta Ta Musanta Korar Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Daga...
Jam’iyyar APC ta musanta korar Mataimakin ShugabanMajalisar Dattawa Sanata Ovie Omo-Agege kamar yaddarahotanni su ka bayyana.Rahotanni dai sun nuna yadda jam’iyyar APC a Jihar...
Babu Hannunmu a Kwarmata Sautin Muryoyin Obi, Oyedepo – Ncc
Hukumar kula da kamfanonin sadawar ta Nijeriya NCC, tanesanta kan ta daga zargin da wasu ke yi cewa ta na da hannuwajen kwarmata sautin...
Ƙarancin Kuɗaɗe: Emefiele Maƙetaci Ne, Macuci, Kuma Mamugunci – Soyinka
Farfesa Wole Soyinka, ya zargi Gwamnan Babban BankinNijeriya Godwin Emefiele da laifin cin zarafi da ƙuntata waɗan Adam, wanda ya ce gagarumin laifi ne...
Peter Obi Ya Ci Amanar Najeriya – Inji Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin tarayya ta zargi dan takarar shugaban kasa najam’iyyar Labour Peter Obi da cin amanar kasa, tare datunzura jama’a domin jefa Nijeriya cikin rikici...
OBI YA CE SHARRI, BITA-DA-KULLI DA HASSADA CE AKE YI MASA...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Peter Obi, yasoki kalaman da ake yadawa, cewa ya na tunzurz mutane daingiza su domin Nijeriya ta...
Soyinka Ya Yi Allah Wadai Da Kalaman Baba Ahmed
Fitaccen marubuci Farfesa Wole Soyinka, ya yi Allah wadaida kalaman dan takarar mataimakin shugaban kasa naJam’iyyar Labour Datti Baba Ahmed.Soyinka ya bayyana irin kalaman...
Zaben 2023 Ne Mafi Karancin Tashin Hankali a Tarihin Najeriya –...
Gwamnatin tarayya ta yi ikirarin cewa, zaben shekara ta 2023da ya gudana shi ne mafi karancin tashin hankali da aka tabagani a tarihin Nijeriya.Ministan...
‘Ƴan Sanda Sun Rufe Majalisar Dokokin Jihar Filato Kan Rikicin Shugabanci
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Filato, ta rufe zauren majalisardokoki ta jihar a kan rikicin shugabancin da ake ci-gaba da yi.'Yan sandan kwantar da...
Bankin China Ne Zai Samar Da Kuɗin Gina Layin Jirgin Zuwa...
Majalisar dattawa ta amince wa Bankin raya ƙasa na China yasamar da kuɗaɗen da za a yi amfani da su wajen gina layindogo da...
‘yan bindiga sun kashe mutum 7, sun sace 26 a neja
‘Yan bindiga sun kashe mutane bakwai, tare da sace wasu 26a karamar hukumar Mashegu ta Jihar Neja.Shugaban karamar hukumar Umar Jibrin Igede ya tabbatar...































































