24.1 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Labarai

Home Labarai Page 30

Inec Ta Sanar Da Ranar Sake Zaɓen Majalisar Jiha a Wasu...

0
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kan ta ta kasa INEC reshen JiharKatsina, ta ayyana 14 ga watan Afrilu a matsayin ranar da za asake gudanar...

Apc a Bauchi Ta Dakatar Da Shugabanta a Matakin Gunduma Kan...

0
Jam’iyyar APC a Jihar Bauchi, ta dakatar da shugabanjam’iyyar na jihar Alhaji Babayo Aliyu Misau bisa zargin yiwa jam’iyyar zagon ƙasa.Gundumar Kukadu Gundari da...

Apc Za Ta Kalubalanci Nasarar Abba Gida-Gida a Kotu

0
Jam’iyyar APC reshen Jihar Kano, ta shigar da kara a gabanKotun Sauraren korafe-Korafen Zabe ta jihar, ta nakalubalantar zaben gwamnan da aka gudanar a...

Mata Dubu 800 Na Rayuwa Da Cutar Yoyon Fitsari a Najeriya-...

0
Asusun kula da yawan jama’a na Majalisar Dinkin Duniya, yace akwai sama da mata dubu 800 da ke rayuwa da cutar yoyonfitsari da kaso...

Mata Dubu 800 Na Rayuwa Da Cutar Yoyon Fitsari a Najeriya-...

0
Asusun kula da yawan jama’a na Majalisar Dinkin Duniya, yace akwai sama da mata dubu 800 da ke rayuwa da cutar yoyonfitsari da kaso...

Kalaman Peter Obi Sun Yamutsa Hazo a Siyasar Najeriya

0
Cacar-baki ta kaure tsakanin ‘yan jam'iyyar APC da najam'iyyar Labour mai adawa.Lamarin dai ya na zuwa ne, tun bayan jin wata tattaunawarwayar salula tsakanin...

Idan Aka Rantsar Da Tinubu To An Yi Dagadaga Da Dimokuraɗiyya...

0
Ɗan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar LabourDatti Baba Ahmed, ya gargaɗi shugaba Buhari da babbanjojin Nijeriya su tabbatar ba a rantsar da Tinubu...

An Sanya Dokar Hana Fita a Wani Yanki Na Birnin Kaduna

0
Gwamnatin jihar Kaduna ta sa dokar hana fita ta Sa’o’i 24 aunguwannin Sabon Garin Nassarawa da Tirkaniya da keyankin ƙaramar hukumar Chikun.A cikin wata...

Buhari Ya Yaba Wa Anthony Joshua

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yaba da nasarar da ɗan wasan damben Birtaniya haifaffen Nijeriya Anthony Joshua ya samu kan abokin karawar sa Jermaine...

Kano, Borno Da Benuwe Ne A Baya Wajen Bayyana Yadda Suke...

0
Wani rahoto da kungiyar kula da tsare-tsaren shugabanci PLSI ta fitar, ya bayyana jihohin Kano da Borno da Benue a matsayin jihohi mafi karancin...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 15 A Kauyen Taraba

0
Wasu ‘yan bindiga sama da 60 sun kai hari a kauyen Baka da ke Karamar Hukumar Ardo-Kola ta Jihar Taraba, inda su ka kashe...

Karancin Abinci Na Kara Tsananta A Arewa Maso Gabas – MDD

0
Majalisar Dinkin Duniya, ta koka da yadda ta ce rikicin Boko Haram ya maida mata da dama marasa galihu, musamman ta bangaren karancin abinci...

Dattijan Igbo Sun Bukaci Kawo Karshen Hare-Hare Kan ‘Yan Kabilar A...

0
Hadakar jagororin kabilar Igbo a karkashin gidauniyar kula da harkokin ‘yan kabilar wato ISCAF, ta bukaci Inyamuran da ke rayuwa a jihar Lagos su...

Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Fashin Daji Biyar A Kaduna

0
Rundunar sojin Nijeriya, ta ce dakarun ta sun kashe 'yan bindiga biyar tare da ƙwato makamai a wani samame da ta kai dajin Kubusu...

‘Yan Sanda Sun Kama Mutum 17 Kan Zargin Aikata Miyagun Laifuka...

0
Jami’an ‘yan sanda, sun ce sun kama mutane 17 bisa zargin laifuffuka daban-daban ciki har da tashe-tashen hankula bayan zaɓe da fashin daji da...

Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Ƙasa Ya Ajiye Muƙaminsa

0
Shugaban jam'iyyar NNPP na kasa Farfesa Rufa’i Alƙali ya ajiye muƙamin sa.A cikin wata wasiƙa da ya aike wa sakataren jam'iyyar na ƙasa, Farfesa...

INEC Ta Ware Manyan Lauyoyi Da Biliyoyin Kudade Domin Kare Sakamakon...

0
Akalla manyan lauyoyi tara ne hukumar zabe ta nada, domin kare sakamakon zaben shugaban kasa na shekara ta 2023 a gaban kotu.Babban lauya kuma...

Afenefere Sun Dirar Wa Iwuanyanwu, Saboda Cewa Da Ya Yi ‘Yarabawa...

0
Ƙungiyar Kishin Ƙabilar Yarabawa Zalla ta Afenifere, ta bayyana kakkausan furucin da Shugaban Majalisar Dattawan Ƙabilar Igbo Emmanuel Iwuanyanwu ya yi a kan Yarabawa...

DSS Ta Cafke Tsohon Soja Da Lauya Da Wasu Kan Zargin...

0
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS, ta ce ta gudanar da wani samame tare da hadin gwiwar sauran jami’an tsaro a jihar Kogi, inda...

Abdulaziz Yari Ya Bada Tallafin Tirela 240 Na Abincin Azimi A...

0
Tsohon gwamnan Jihar Zamfara Abdulaziz Yari Abubakar, ya kaddamar da tallafin tirela 240 na abincin Azumi ga kananan hukumomi 14 da ke Jihar Zamfara.Abdulaziz...
Call To Listen