23.1 C
Kaduna
Tuesday, November 24, 2026
Advertisement

Siyasa

Home Siyasa Page 13

Cire Tallafin Mai: Gwamnan Taraba Ya Rage Kuɗin Makaranta Da Kashi...

0
Gwamnan Jihar Taraba Agbu Kefas, ya bada sanarwar ragekuɗin makaranta na jami’ar jihar da kashi 50 cikin 100 dominrage wa ‘yan asalin jihar raɗaɗin...

INEC Ta Maka Hudu Ari A Kotu

0
Hukumar Zabe Mai Zaman Kan ta ta kasa INEC, ta shigar datuhume-tuhume shida gaban kotu a kan dakataccenkwamishinan zabe na jihar Adamawa Hudu Yunusa-Ari.A...

Wasu Na Ƙorafi, NNPP Na Dariya Da Shugabancin Majalisar Najeriya

0
Ra'ayoyi sun bambanta, musamman tsakanin jam'iyyun siyasabayan an fitar da manyan jami'an Majalisar Tarayya ta goma.Sa’o’I kadan bayan sanar da jagororin, jam'iyyun APC da...

Fadar Shugaban Kasa Ta Yi Magana Kan Jerin Sunayen Ministocin Tinubu

0
Fadar shugaban kasa ta maida martani a kan hasashen da aketa yi cewa an kammala tattara sunayen ministocin ShugabaBola Ahmed Tinubu.Mai magana da yawun...

Gilli Ne Ya Sa Muhuyi Kama Kwamishinan Ganduje – APC

0
Jam’iyyar APC ta jihar Kano ta zargi shugaban hukumarkarɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa BaristaMuhuyi Magaji Rimin Gado da izgilanci wajen...

Kotu Ta Tabbatar Da Korar Goje Daga Jami’Yyar APC

0
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta yi watsi da karar daSanata Danjuma Goje ya shigar domin kalubalantar korar dakwamitin jami’yyar APC na mazabar...

KOTU Ta Tabbatar Da Korar Goje Daga Jami’yyar APC

0
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta yi watsi da karar da Sanata Danjuma Goje ya shigar domin kalubalantar korar da kwamitin jami’yyar APC...

Dalilin Da Ya Sa Nake Shiga Sha’Anin Gwamnatin Kano -Kwankwaso

0
Tsohon gwamnan Jihar Kano Sanata Rabiu MusaKwankwaso, ya bayyana dalilan da su ka sa har yanzu ya ketsoma baki a tafiyar da gwamnatin jihar.Kwankwaso...

sharl’ar zaɓe: lNEC ta kammala kare kan ta A taƙaddamar Atiku...

0
Hukumar Zaɓe mai zaman kan ta ta Ƙasa INEC, ta kammalagabatar da hujjojin ta na halasta nasarar da ɗan takararjam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu...

Abbas Ya Sanar Da Manyan Jagororin Majalisar Wakilai

0
Shugaban majalisar wakilai Tajudeen Abbas, ya sanar daJulius Ihonvbere daga jihar Edo a matsayin shugaban masurinjaye na majalisar, da kuma Usman Kumo daga jihar...

Gwamnatin kano ta yi binciken kwakwaf kan faifen ganduje na dala

0
Gwamnatin jihar Kano ta karbi rahoton kwararru masubinciken kwakwaf game da faifen bidiyon Dala da ya nunatsohon gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje ya nasunkumawa...

Dikko Radda Ya Ba Alhazan Katsina Su 4,634 Kyautar Miliyan ₦278...

0
Gwamnan jihar Katsina Dikko Umar Radda, ya bada kyautarNaira miliyan 278 ga Alhazan jihar Katsina a kasar Saudiyya.Bayanin hakan ya fito ne a cikin...

Abbas Ya Sanar Da Manyan Jagororin Majalisar Wakilai

0
Shugaban majalisar wakilai Tajudeen Abbas, ya sanar da Julius Ihonvbere daga jihar Edo a matsayin shugaban masu rinjaye na majalisar, da kuma Usman Kumo...

Dalilin Da Ya Sa Nake Shiga Sha’anin Gwamnatin KANO -Kwankwaso

0
Tsohon gwamnan Jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana dalilan da su ka sa har yanzu ya ke tsoma baki a tafiyar da...

Ortom Ya Musanta Rahoton Cewa Shugaba Tinubu Ya Nada Shi A...

0
Tsohon gwamnan jihar Benue Samuel Ortom, ya musantarahoton da ke yawo a shafukan yanar gizo cewa gwamnatinBola Tinubu ta sanya shi cikin waɗanda za...

Ban Yi Nadamar Rusau A Kano Ba – Abba Gida-Gida

0
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya ce bai yi da-na-sanin rushe-rushen da ya gudanar da kuma kwace kadarorinal’umma da aka mallaka ba bisa...

Da ‘Tatata’ Tafiya Ta Za Ta Nuna A Rika Ganin Nagartattun...

0
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci ‘yan Nijeriyasu yi hakuri yayin da ya ke kaddamar da wasu sauye-sauyedomin kawo sauyi a kasar nan.Tinubu...

Majalisar Kano Ta Tantance Kwamishinoni 17 A Cikin 19 Da Gwamna...

0
Majalisar Dokoki ta Jihar Kano, ta amince da mutane 17 daga cikin 19 da gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf ya aike mata domin amincewa...

Bidiyon Dala Muhuyi Zai Binciki Ganduje

0
Shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta jihar Kano Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya sha alwashin bincikar tsohon Gwamnan jihar Abdullahi Ganduje...

Ba Zamu Lamunci Salwantar Rayuka Da Dukiyoyi A Katsina Ba

0
Gwamnan Jihar Katsina Umaru Dikko Radda, ya kira wani taron masu ruwa da tsaki a kan harkokin tsaro domin tattauna hanyoyin da ya kamata...
Call To Listen