Tsadar Rayuwa: Ƙungiyar Ƙwadago Ta Ɗebar Wa Gwamnati Wa’adin Kwana 14
Daya daga cikin manyan kungiyoyin kwadago a NijeriyaTUC, ta ba gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki goma shahudu domin cimma matsayar da za ta rage radadin...
Bidiyon Dala Ba Zai Hana Ganduje Muƙami Ba – Muhammad Garba
Tsohon Kwamishinan yaɗa labarai na jihar Kano MalamMuhammad Garba, ya ce batun Bidiyon Dala ba zai hanaGanduje samun muƙami ba.Muhammad Garba ya bayyana haka...
Jami’an Hukumar Tsaro Ta DSS Sun Sake Kama Emefiele
Jami'an hukumar tsaro ta farin kaya DSS, sun sake kamadakataccen Gwamnan Babban Bankin Nijeriya GodwinEmefiele bayan hatsaniyar da su ka yi da jami'an gidan...
an bukaci majalisar dokoki ta yi watsi da shirin sayen motocin...
Wasu manyan kungiyoyi sun yi kira ga majalisar dokoki tatarayya ta janye shirin yin amfani da sama da dala miliyan 56domin saya wa ‘yan...
Endsars: Lagos Ta Yi Karin Haske Kan Mutanen Da Za Ta...
Gwamnatin jihar Legas, ta yi karin haske a kan wasu labaraida ta ce na bogi ne, cewa za ta birne mutane 103 da aka...
cire tallafin mai: babu shirin karin kudin kiran waya – NCC
Hukumar kula da harkokin sadarwa ta Nijeriya NCC, tananata cewa babu wani shirin kara kudin kiran wayar tarhosakamakon cire tallafin Man fetur da aka...
Gwamnatin Kwara Ta Amince Da Raba Tallafin Naira 10,000 Ga Ma’aikatan...
Gwamnan jihar Kwara Abdulrahman Abdulrazaq, ya aminceda wani shirin bada tallafi na biliyoyin naira ga ma’aikatanjihar, domin rage masu radadin cire tallafin man fetur...
Ɗan Majalisa Ya Shiga Tsomomuwa Bayan Ya Watsa Bidiyon Gwamna Akeredolu
Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Dokoki ta Jihar OndoOgmolaseye Oluwale ya shiga tsomomuwa, bayan ya watsabidiyon Gwamna Akeredolu yanƙwane a gadon asibiti.Dan majalisr dai...
Za A Buɗe Wa Mutanen Karkara Asusun Ajiyar Banki A Kaduna...
Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani, ya ce gwamnatinshi za ta ƙaddamar da wani shirin buɗe wa mutanen karkaraasusun ajiyar banki.Uba Sani ya ce...
Mutane Takwas Sun Mutu Sakamakon Fashewar Tankar Mai A Najeriya
Akalla mutane takwas aka tabbatar sun mutu, sakamakonfashewar wata tankar dakon mai a jihar Ondo.Lamarin dai ya ƙazance ne yayin da wuta ta kama...
Ana Zanga-Zanga A Edo Kan Tashin Farashin Man Fetur
Ƙungiyoyin fararen hula a jihar Edo, sun gudanar da zanga-zanga a birnin Benin domin nuna adawa da karin farashin manfetur da aka yi baya-bayan...
Sama Ba Za Ta Faɗo Ba Idan Aka Cire Tinubu Daga...
Dan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar,ya bukaci kotun sauraren ƙararrakin zaɓe ta tsige shugabanƙasa Bola Ahmed Tinubu daga kujerar sa.A cikin...
Ana Gallaza Wa Ɗalibai Musulmai A Jami’o’i Mallakin Kiristoci A Nijeriya...
Ƙungiyar Kare Muradun Musulmai a Nijeriya MURIC, ta yizargin cewa ana gallaza wa ɗalibai Musulmi da ke karatu ajami’o’i musu zaman kan su mallakin...
Gwamnati Na Aiki Tukuru Don Rage Radadin Tsadar Man Fetur –...
Sakataren gwamnatin tarayya George Akume ya ba ‘yanNijeriya tabbacin cewa, gwamnatin ta na aiki tukuru wajensamar da shirye-shirye da za su rage musu radadin...
Sojojin Najeriya Sun Tarwatsa Sansanin IPOB Tare Da Kwato Makamai
Rundunar sojin Nijeriya tare da hadin gwiwar jami'an tsaronfarin kaya, sun lalata sansanin 'yan nungiyar awaren Biafra taIPOB da takwarar ta ta ESN a...
An Rasa Rayuka Yayin Da Matasa Suka Fasa Babban Siton Abinci...
Rahotanni daga jihar Taraba na cewa, an sace buhunnanshinkafa da na Masara da kayayyaki na miliyoyin Naira awani katafaren dakin ajiyar kaya da ke...
An Samu Game Da Shugabancin Majalisar Nasarawa
‘Yan Majalisar Dokoki na Jihar Nasarawa, sun zaɓi IbrahimBalarabe Abdullahi na jam’iyyar APC a matsayin ShugabanMajalisar jihar ta bakwai.Haka kuma, ‘yan majalisar sun zaɓi...
Rajistar Sunayen Masu Karɓar Tallafi Ta Ƙasa Ba Sahihiya Ba Ce...
Majalisar Tsara Tattalin Arziki ta Ƙasa, ta ce Gwamnoni sufito da tsarin cikakkar rajistar marasa galihu, domin waddaGwamnantin Tarayya ke amfani da ita ba...
Sojin Najeriya Ta Kaddamar Da Wani Shirin Dakile Kashe-Kashen Jihar Filato
Babban hafsan sojin kasa na Nijeriya Manjo Janar TaoreedLagbaja, ya kaddamar da sabuwar rundunar ya ki data’addanci a karamar hukukumar Mangu ta jihar, domin...
FEMA Ta Yi Gargaɗin Samun Ambaliya A Abuja
Hukumar bada agajin gaugawa ta birnin Tarayya AbujaFEMA, ta yi gargaɗin samun ruwan sama mai karfin gaske,wanda zai iya haifar da ambaliya a birnin...


































































