Home Labaru Kasuwanci CBN Zai Kawo Karshen Hauhawar Farashin Kayan Masarufi

CBN Zai Kawo Karshen Hauhawar Farashin Kayan Masarufi

215
0
CBN 2
CBN 2

Babban Bankin Nijeriya, za su yi duk mai yiwuwa na ganin an kawo karshen farashin kayayyaki ke hauhawa a Najeriya.

Cardoso, a tattaunawar sa cewa, ba za a kara kudin ruwa ba har sai an shawo kan hauhawar farashi.

Ya jaddada cewa, kwamitin su zai yi dukkan abin da ya kamata na ganin an shawo kan hauhawar farashi,

wanda shi ne ya jefa al’umma cikin matsalar tsadar rayuwar da ake fuskanta.

Kan yadda darajar naira ke fadi tashi, gwmanan babban bankin ya bayyana cewa,

Da yawa daga cikin masu zuba jari da zasu fice daga kasa sun gamsu da yadda tattalin arzikin ke tafiya,

sun kuma shirya cigaba da bayar da gudummawar su wajen ganin an shawo kan tattalin arzikin kasa

Ya bayyana shirin bankin na CBN na dawo da amfani da tsare-tsaren tattalin arziki da akayi watsi da su a baya,

ya ce, dole a dawo da tsarin da ake amfani da su shekara da shekaru,

Taro na gaba na kwamitin dai zai kasance ne a ranar 20 zuwa 21 ga watan Mayu 2024.

Leave a Reply