Advertisement

Kiwon Lafiya

Home Labaru Kiwon Lafiya Page 4
Kiwon Lafiya

Girgizar Kasa: Buhari Ya Jajanta Wa Al’ummar Indonesiya

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bi sahun shugabanni da al'ummar duniya wajen jajanta wa al'umma da gwamnatin Indosnesiya bisa iftila'in girgizar ƙasar da ta...

If’tila’i: Gobara Ta Hallaka Mutum 36 a China

0
Gobara ta tashi a wata masana'anta da ke yankin Henan na China inda ta hallaka mutum 36.Hakama wasu mutane biyu sun bata, sakamakon yadda...

Ta’ammuli Da Kwaya: NDLEA Ta Kama Wata Mata Da Ta Yi...

0
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce ta kama wata mata da ta yi niyyar zuwa Saudiyya da hodar...

Duba Lafiya: Shugaba Buhari Ya Dawo Gida Najeriya Daga Landan

0
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya komo gida Najeriya bayan bulaguron da ya yi domin duba lafiyar sa a Birtaniya.A wani saƙo da mai taimakawa...

Shugaba Buhari Ya Tafi Birnin Landan Na Burtaniya

0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya tafi birnin Landan a yau litinin din nan domin a duba lafiyarsa.Bayanin tafiyar yana kunshe ne a cikin wani...

Cutar Kwalara Ta Kashe Tubabbun ‘Yan Boko Haram 25

0
Rahotanni daga yankin arewa maso Gabashin Nijeriya sun ce, akalla mutane 25, ciki har da mayakan Boko Haram 20 ne su ka mutu, sakamakon...

Duk Minti Daya Cutar Kanjamau Na Kashe Mutum Daya A Duniya

0
Wani sabon rahoto na hukumar yaki da cutar kamjamau ta Majalisar Dinkin Duniya, UNAIDS, ya nuna cewa cutuka da ke da nasaba da Aids...

Takunkumin Korona: Gwamnatin Buhari Ta Roki Saudiyya Ta Cire Wa ‘Yan...

0
Gwamnatin tarayya ta bukaci kasar Saudiyya da ta dage takunkumin da ta sanya wa matafiya ‘yan Najeriya biyo bayan bullar nau'in Korona ta Omicron...

Ta’aziyya: Gwamna Ganduje Ya Kai Ziyara Gidan Su Hanifa Abubakar

0
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa iyayen Hanifa Abubakar ta’aziyyar rasuwar ‘yarsu wacce malamin makarantarsu ya kashe bayan da ya yi...

Hatsari: Jirigin Ƙasa Ya Yi Karo Da Tirela Da Adaidaita Sahu...

0
Wani jirgin ƙasa ɗauke da fasinjoji ya murƙushe tirela ɗauke da siminti da babur ɗin Adaidaita Sahu a Kano.Lamarin ya faru ne a kan...

Cutar Korona: Mutum 199 Sun Kamu A Jihar Kaduna

0
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya, NCDC, ta ce an samu karin mutum 670 da suka kamu da cutar korona a faɗin ƙasar.Daga...

Korona Ta Sake Kashe Mutum 8 A Najeriya

0
Hukumar NCDC mai yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce mutum takwas ne suka rasu ranar Lahadi washegarin Ranar Kirsimeti sakamakon kamuwa...

Jan Hankali: Masanin Kiwon Lafiya Ya Bukaci Gwamnati Da Ta Magance...

0
A kokarin ganin an magance matsalar cutar yoyon fitsari masanin kiwon lafiya Mallam Musa Isa ya bukaci gwamnatin tarayya da ta Jihohi da su...

Mafi Yawan Masu Dauke Da Nau’In Omicron Na Afrika – WHO

0
Hukumar Lafiya ta Duniya tace kashi 46 na masu ɗauke da sabon nau'in korona ta Omicron sun fito ne daga Kasashen Afrika 10.Ta ce...

Gwamnatin Tarayya Za Ta Ƙaddamar Da Zagaye Na Uku Na Riga-Kafin...

0
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa za ta ƙaddamar da riga-kafin korona zagaye na uku a ranar Juma'a mai zuwa.Jaridar Punch ta ruwaito daraktan...

Yaki Da Miyagun Kwayoyi: Hukumar Nafdac Ta Lalata Kwayar Tramadol Ta...

0
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC) ta ce ta lalata kwayar maganin Tramadol da darajarta ta kai Naira tiriliyan biyu...

Ta’aziyya: Shugaba Buhari Ya Jajantawa Al’ummar Kano Kan Hatsarin Kwale-Kwale A...

0
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jajanta wa Al’ummar Jihar Kano da kuma gwamnatin jihar bisa hatsarin kwale-kwalen da ya auku a Ƙaramar Hukumar Bagwai...

Korona Ta Kama Karin Mutum 21 A Najeriya Ranar Litinin

0
Hukumar ɗakile yaɗuwar cututtuka a Najeriya NCDC ta ce an samu ƙarin mutum 21 da suka kamu da cutar korona a Najeriya lanar Litinin.NCDC...

Ma’aikatan Kiwon Lafiya A Jihar Bauchi Za Su Fara Yajin Aiki

0
Kungiyar ma’aikatan Lafiya a jihar Bauchi, sun fara shirin shiga yajin aikin Sai-Baba-Ta-Gani, inda su ka ba Gwamnatin Jihar wa’adin makonni biyu ta cika...

 An Gudanar Da Zanga-Zangar Kyamar Dokar Kullen Korona A Turai

0
Kasar Belgium ta zama ƙasa ta baya bayan nan da ta fuskanci mummunar tarzomar nuna ƙin amincewa da dokar kullen korona.Masu zanga-zangar a Brussels...
Call To Listen