Bankun Sun Canza Ƙa’Idar Cirar Kuɗi A ATM Zuwa Naira 200,000
Banunan kasuwanci sun sun ƙara adadin kudin da mutum zaiiya cira a na’urar ATM a rana zuwa Naira dubu 200maimakon Naira dubu 20 da...
Bankin Nijeriya Ya Samar Da Ma’Aikacin Mutum-Mutumi A Bankin
Bankin First Bank na Nijeriya, ya ƙaddamar da wani mutum-mutumin ma’aikacin banki a reshen sa na AdetokunboAdemola da ke Legas domin kula da koken...
Nijeriya Ta Gargaɗi Bankuna A Kan Hulda Da Kamaru Da Vietnam...
Babban Bankin Nijeriya CBN, ya bukaci bankunan kasuwancida sauran cibiyoyin hada-hadar kudi a Nijeriya su ƙara sa idowajen harkokin kasuwanci da mutane daga ƙasashen...
Farashin Man Fetur Ya Faɗi A Defo-Defon Najeriya – IPMAN
Farashin man fetur ya karye a defo-defo na Nijeriya, a daidailokacin da ake raɗe-raɗin ƙarin farashin man zuwa naira 700 akan duk lita ɗaya.Ƙungiyar...
Kungiyar IPMAN Ta Yi Karin Haske A Kan Yiwuwar Litar Man...
Kungiyar dilllan man fetur IPMAN, ta yi watsi da jita-jitar dake yawo a kan batun karin kudin litar man fetur da kusanNaira 500, inda...
Zamu Ba Duk Wanda Ya Bi Ka’Ida Lasisin Shigowa Da Man...
Hukumar kula da dokokin fannin albarkatun man fetur daiskar gas ta Nijeriya, ta bayyana wa dillalan man fetur cewakofar ta a bude ta ke...
Gwamnatin Najeriya Ta Haramta Ayyukan Kamfanin Crypto Na Binance
Hukumar hada-hadar hannayen jari ta Nijeriya, ta haramtaayyukan kamfanin hada-hadar kuɗaɗen Yanar Gizo naBinace.Matakin dai, ya na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da...
OPEC Za Ta Rage Yawan Man Da Najeriya Ke Fitarwa Da...
Ƙungiyar Ƙasashen Masu Arzikin man Fetur OPEC daƙawayen ta, sun amince da rage ganguna miliyan 1 da dubu393 na man da su ke fitarwa...
Fadiwar Farashi: OPEC Ta Yi Taro Domin Duba Yiwuwar Rage Yawan...
Ƙungiyar ƙasashe Masu Arzikin Man Fetur ta OPEC ta gudanar da taro a jiya Lahadi tare da ƙawayen ta domin tattauna batun rage yawan...
Matatar Dangote Za Ta Samar Da Guraben Aiki Ga Matasan Nijeriya...
Sahararraen dan kasuwa Dangote Aliko Dangote, ya cesabuwar matatar man da ya bude za ta rika samar da gangadubu 650 a kowace rana, lamarin...
Buhari Zai Ƙaddamar Da Matatar Man Ɗangote
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai ƙaddamar babbarmatatar Man da hamshaƙin ɗan kasuwa Aliko Dangote yagina.Mai magana da yawun fadar shugaban ƙasa Bashir Ahmad, ya...
Karya Doka: Babban Bankin Najeriya Ya Yi Gargadi Kan Sayar Da...
Babban Bankin Najeriya CBN ya jaddada gargaɗinsa ga jama'a a kan yin liƙi da takardar kuɗi ta Naira a lokacin biki.A sanarwar da hukumar...
Tonon Mai: Arewacin Najeriya Zai Rika Samar Da Gangar Mai Dubu...
Gwamnatin Najeriya ta ce kashi na farko na aikin samar da man fetur da kuma iskar gas daga yankin arewa zai taimaka mata samar...
Sake Fasali: Shugaba Buhari Ya Kaddamar Da Sabbin Takardun Kudi a...
A yau laraba ne shugaba Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da sabbin takardun kuɗi da aka sake wa fasali.Gwamnan babban bankin Najeriya CBN Godwin Emefiele...
Sauya Fasalin Kudi: Shugaba Buhari Zai Ƙaddamar Da Sabbin Takardun Kudi...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai ƙaddamar da sabbin takardun kuɗi da aka sake wa fasali a yau Laraba.Gwamnan babban bankin ƙasa CBN Godwin Emefiele...
Hako Mai a Arewa: Jihohin Bauchi Da Gombe Sun Fara Takaddama...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Gombe, Abdullahi Muhammad Tamatuwa, ya yi barazanar maka masu ruwa da tsaki a kotu muddin aka mallaka...
Jirgin Kasan Kaduna -Abuja: Ministan Sufuri Ya Ce Zirga- Zirga Zai Dawo a...
Ministan sufuri Mu’azu Sambo ya bayyana wa manema labarai cewa zirga-zirgar jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja zai dawo aiki gadan-gadan cikin wannan wata da...
Karancin Man Fetur: IPMAN Ta Yi Kiran Kara Farashi
Kungiyar dalilan man fetur ta Najeriya, IPMAN, ta bukaci a yi karin kudin man fetur a hukumance muddin ana so a saukaka wahalhalun samun...
Sauya Fasalin Naira – EFCC Ta Nemi Taimakon Bankuna Da ‘Yan Canji...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta nemi Bankuna da masu sana’ar canjin kudi su ba ta hadin kai domin kama masu...
Farashin Kayayyaki Ya Yi Mummunar Tsada Irinta Ta Farko Cikin Shekaru...
A karon farko cikin shekaru 17, tsadar farashin kayayyakin masarufi ta karu da kashi 20 da rabi 5 cikin 100 a Najeriya cikin watan...

































































