Gargadi: ASUU Ta Shiga Yajin Aiki Na Wata Guda
Ƙungiyar malaman jami'a a Najeriya ASUU ta ayyana shiga yajin aiki na sati huɗu a matsayin gargaɗi ga gwamnatin tarayya.Shugaban kungiyar ta ASUU Farfesa...
Addu’o’In Zaman Lafiya: Malamin Darikar Tijjaniya Ya Ja Hankalin Al’ummar Musulmi
Mayakan kungiyar ISWAP 104 da suka mika wuya sun ce uwar bari suka gani a sakamakon ragargazar da sojoji ke musu ta sama da...
Jita-Jita: Jami’ar Al Qalam Dake Katsina Ta Musanta Kai Mata Harin...
Jami'ar al Qalam da ke jihar Katsina a arewacin Najeriya ta musanta labaran da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke cewa an...
Tattalin Arzikin Nijeriya Zai Habbaka Da Kashi 2.5 a 2022 –...
Bankin Duniya ya yi hasashen samun habbakar tattalin arzikin Nijeriya da akalla kashi 2 da rabi cikin 100 a shekara ta 2022, sama da...
Ilimi: Najeriya Ta Bude Kafar Internet Domin Koyo Kyauta
Gwamnatin Najeriya ta sanar da fara neman ilimi ta intanet kyauta, wanda ake kira da “inspire.education.gov.ng” ya kuma shafi kowanne matakin karatu domin saukaka...
Bunkasa Ilimi: A Jihar Neja Kwalejin Kiwon Lafiya Ta Zuma Rock...
Masu ruwa da tsaki Kan harkar Ilimi sun bayyana farin cikinsu kan samar da kwalejin kiwon lafiya ta Zuma Rock College of Health Technology...
Gwamna Ganduje Ya Baiwa Alaramma Ahmad Sulaiman Mukamin Kwamishina
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya naɗa Alaramma Ahmed Sulaiman kwamishinan ilimi na biyu a jihar Kano.Alaramma Ahmad Sulaiman ne ya tabbatar da...
Gwamnatin Kaduna Za Ta Kori Malaman Makaranta 23
Hukumar Ilimin bai-ɗaya ta jihar Kaduna za ta kori malamai 233 da ake zargi sun gabatar da takardun makaranta na bogi.A cikin jawabin shugaban...
Gwamnatin Zulum Ta Raba Wa Yaran Makaranta Keken Hawa 6000 A...
A wani yunkuri na hana dalibai zuwa makaranta a makare, gwamnatin jihar Barno ta raba wa daliban da ke zuwa makarantun sakandare na Je-Ka-Ka-Dawo...
JAMB Ta Bankado Cuwa-Cuwar Bada Guraben Karatu 706,189 A Nijeriya
Shugaban hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire JAMB, Farfesa Ishaq Oloyede, ya ce hukumar ta gano yadda aka yi cuwa-cuwar bada...
Hukumar WAEC Ta Saki Sakamakon Jarabawar 2021
Hukumar Shirya Jarabawa ta Afirka ta Yamma (WAEC) ta saki sakamakon jarabawar kammala sakandire ta shekarar 2021.Shugaban hukumar a Najeriya, Patrick Areghan ne ya...
Za Mu Janye Malamai Daga Yankunan Da Babu Tsaro – NUT
Kungiyar malamai ta kasa NUT, ta koka da yadda rashin tsaro ke kara ta’azzara a kasar nan, inda ta ce ta rasa malamai 800...
An Saki Sakamakon Jarabawar Kammala Sakandare Ta NECO
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta Nijeriya NECO, ta fitar da sakamakon jarabawar shekara ta 2021.Shugaban hukumar Farfesa Dantani Ibrahim Wushishi ya sanar da...
Iyayen Yara A Zamfara Sun Ce ‘Ya’Yan Su Sun Fara Manta...
Iyayen yara a jihar Zamfara, sun yi kira ga gwamnati ta dubi yiwuwar bude makarantu domin hana dalibai ci-gaba da gararamba a kan tituna.Makarantun...
Rashin Tsaro: Ortom Ya Ce Shigowar Fulani Daga Kasashen Waje Ne...
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue, ya ce kwararar Fulani zuwa Nijeriya daga kasashen waje ne ke janyo rashin tsaro a fadin kasar nan.Ortom...
An Kaddamar Da Shirin Boko Halal Domin Daƙile Tsatsauran Akidu A...
Wata gidauniya mai zaman kan ta a birnin Maiduguri na jihar Borno, ta kaddamar da wani littafi mai suna Boko Halal domin daƙile al’adar...
Buhari Ya Gaza Cika Alkawarin Da Ya Dauka A Ɓangaren Ilimi...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya gaza cika alkawarin da ya dauka na kara yawan kudaden da zai kashe a fanin ilimi da kashi 50...
Bunkasa Ilimi: Gwamnatin Buhari Za Ta Fara Biyan Daliban Digiri Da...
Gwamnatin tarayya ta amince da biyan naira dubu 75 a matsayin alawus-alawus na kowane zangon karatu wato Semester ga daliban da ke karatun digiri...
Illar Ta’addanci: Gwamnantin Tarayya Ta Fara Sake Gina Makarantu A Yobe
Gwamnatin Tarayya, ta fara aikin sake gina makarantun da mayakan Boko Haram su ka ragargaza a Jihar Yobe da sauran sassan jihohin Arewa maso...
JAMB: Hukumar Shirya Jarabawar Gaba Da Sakandare Ta Yi Wa El-Rufai...
Hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga jami'o'i na kasa JAMB ta mayar wa gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i martani kan shawarar da ya bata, ta...
































































