33.7 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Labarai

Home Labarai Page 50

Yaki Da Ta’Addanci: Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Ta’Adda 80 a Arewa...

0
Helkwatar tsaro da ke Abuja, ta bayyana yadda dakarun soji suka samu nasarar hallaka ‘yan ta’addan akalla 80 cikin makonnibiyu a yankin arewa maso...

Kotu Ta Yi Fatali Da Ƙarar Da Abba Kyari Ya Shigar...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta kori ƙarar da dakataccenMataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda DCP Abba Kyari yashigar a kan Hukumar NDLEA.Abba Kyari dai...

Watanni 10 Har Yanzu Wasu ‘Yan Mata Su Na Hannun ‘Yan...

0
Nan da kwanaki 10 masu zuwa, ‘yan matan makaratarsakandaren gwamnatin Tarayya ta Birnin Yauri a jihar Kebbi zasu cika watanni 10 a hannun ‘yan...

Nijeriya Ta Yi Asarar Dala Biliyan 1.5 Saboda Fasa Bututun Mai...

0
Shugaban Kamfanin Man Fetur na Nijeriya NNPC Mele Kyari,ya koka da yadda ayyukan tsageru masu fasa bututun Mai damasu haramtattun matatu ke haifar da...

Magori: ‘Yan Nijeriya Za Su Zabi APC a 2023 Saboda Ta...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce gwamnatin APC ta yiwa ‘yan Nijeriya namijin kokarin da ya cancanci su sake zabenta.Buhari ya ce gwamnatin sa...

Haraji: Buhari Ya Karɓi Rahoton Kwamatin Yi Wa Tsarin Raba Kuɗin...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya karɓi wani rahoton daya ba shi shawara a kan yadda za a yi wa tsarin raba kuɗaɗenshiga tsakanin gwamnatin...

Harin Jirgi: Tinubu Ya Ba Gwamnatin Kaduna Gudunmawar Naira Miliyan 50

0
Jagoran jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya ba gwamnatinjihar Kaduna gudunmawar naira miliyan 50 domin ɗawainiyarwaɗanda harin jirgin kasa ya rutsa da su.Bola Tinubu...

Biafra: IPOB Na Hana Harkokin Ranakun Litinin a Jihohin Igbo Da Ke...

0
Mazauna ‘Yankin Kudu maso Gabashin Nijeriya, sun cigaba dazama a gidajen su ranar litinin da ta gabata, kamar yadda masufafutukar kafa kasar Biafra suka...

Sanata Anyim Ya Bukaci Gwamnatin Buhari Ta Farka Daga Barci

0
Daya daga cikin ‘yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDPSanata Anyim Pius Anyim, ya bukaci gwamnatin shugabaBuhari ta farka domin daukar mataki a kan...

‘Yan Ta’Adda Sun Sace Mutane Da Ke Bude-Baki a Masallaci

0
‘Yan ta’adda sun kai hari wani masallaci da ke kauyen Baba Julia karamar Hukumar Bali ta jihar Taraba, yayin da masallata kebude baki a...

NDLEA Ta Ce Ta Kama Sarauniyar Ƙwaya a Jihar Taraba

0
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta NijeriyaNDLEA, ta ce ta kama wata mata da ta kira ‘Sarauniyar Ƙwaya’a Jihar Taraba, sakamakon zargin...

Buhari Ya Kafa Dokar Kula Da Ofisoshin Gwamnati a Nijeriya

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sanya ma wani Umarnin Shugaban Ƙasa na 11 hannu, wanda zai tabbatar da kula da ofisohsin gwamnati a faɗin...

Tura Ta Kai Bango: Mun Ja Wa Manyan Hafsoshin Tsaron Nijeriya...

0
Dan majalisar dattawa Sanata Uba Sani, ya ce majalisar ta gargadi manyan hafsoshin tsaron Nijeriya tare da ja masu kunne su maida hankali wajen...

Harin Jirgin Kasa: Yadda Jami’an Tsaro Suka Gaza Daukar Mataki Duk...

0
Jami’an tsaro sun gaza dakile harin da ’yan bindiga suka kai kan wani jirgin kasa da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna a ranar...

Alhini: Tinubu Ya Soke Bikin Haihuwar Sa Saboda Harin Jirgin Kaduna

0
Jagoran Jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya soke taron bikin cika shekaru 70 da haihuwar sa, wanda aka shirya gudanarwa a birnin Lagos saboda...

Sauya Sheka: Abba Gida-Gida Ya Koma Jam’iyyar NNPP

0
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Kano a zaben 2019, Abba Kabiru Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida, ya sanar da sauya sheka...

Bincike: NBTE Ta Ce Akwai Matasa Miliyan 90 Marasa Aikin Yi...

0
Hukumar Kula da ilimin sana’o’i  da kimiyya da fasaha a Najeriya NBTE tace akwai matasa kusan miliyan 90 da yanzu haka basu da ayyukan...

Shugabancin Jam’iyyar APC: Wakilai Daga Sassa Daban-Daban Sun Amince Da Zabin...

0
Wakilan jam’iyyar APC daga sassa daban-daban na Najeriya sun amince da tsohon gwamnan jihar Nasarawa Sanata Abdullahi Adamu a matsayin sabon shugaban jam'iyyar mai...

Fallasa: Majalisa Na Binciken Bashin Tiriliyan 2.6 Da Gwamnati Ke Bin...

0
Majalisar Wakilai ta ƙaddamar da bincike a kan kuɗi sama da naira tiriliyan biyu da rabi da gwamnatin tarayya ke bin kamfanonin man fetur...

1ST Class: Majalisa Ta Tattauna Kan Daukar Masu Digiri Aiki Kai...

0
Majalisar wakilai na son a fara daukar daliban da su ka kammala digiri da sakamako mafi kyau daga cibiyoyin ilimi na Nijeriya aiki kai...
Call To Listen