An Gano Ma’Adannan Karkashin Kasa Fiye Da Talatin A Jihar Nasarawa
Gwamnatin Jihar Nasarawa, ta ce ta gano ma’adanan karkashin kasa sama da talatin, wadanda ta ke da yakinin sarrafa su zai janyo ingantar tattalin...
Bashi: Hukumar Birnin Tarayya Ta Rufe Ma’Aikatar Tsaro Da Wasu Ma’Aikatun...
Hukumar birnin tarayya Abuja, ta rufe wasu ma’aikatu sakamakon tulin bashin naira biliyan 10 da ta ke bin su.Ma’aikatu da hukumomin da lamarin ya...
Yakin Ukraine: An Sako Wasu ‘Yan Nijeriya 13 Da Aka Kama...
Hukumomin ƙasar Poland, sun sako ‘yan Nijeriya 13 daga cikin 19 da ke tsare a sansanonin tsare ‘yan gudun hijira na ƙasar, bayan yaƙi...
Fidda-Gwani: APC Ta Kawar Da Batun Maslaha A Tsaida Dan Takarar Shugaban...
Jam’iyyar APC ta ce ba za a yi maslaha wajen zaben fitar dagwani na ‘yan takarar shugaban kasa ba.APC ta bayyana haka ne, a...
‘Yan Sanda Sun Fara Binciken Tambaɗar Da Daliban Makarantar Chrisland Su...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Legas, ta fara gudanar da binciken bidiyon wata ‘yar makarantar attajirai da ke Legas, wadda aka nuno ta tsirara...
Kungiyar Iswap Ta Sace Motar Yaki a Sansanin Soji Dake Borno
Wasu da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne dauke da makamai a cikin motoci da Babura, sun kai hari wurarenbinciken jami’an tsaron rundunar...
Abdulaziz Yari Ya Bayyana Gaskiyar Lamari Game Da Batun Sauya Shekar...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari, ya bayyanarahoton sauya shekar bangaren sa zuwa jam’iyyar PDP amatsayin azarbabi.A ranar Lahadin da ta gabata ne, shugaban...
Kwamishinoni 53 Sun Ajiye Aiki Domin Fafatawa A Zaben 2023 A Najeriya
Rahotanni daga jihohi da dama sun nuna cewa, akallaKwamishinoni 53 da ma’aikatan gwamnoni da dama ne su kaajiye aikin domin tsayawa takara a zaben...
Biafra: Sojin Nijeriya Sun Kashe Kwamandan IPOB A Imo
Rundunar sojin Nijeriya, ta ce dakarun ta sun kashe wani dankungiyar IPOB a yankin Ihioma da ke karamar hukumar Orlu ajihar Imo.Wata sanarwa da...
Yanzu Hanyar Abuja-Kaduna Babu Mahara Babu Fargaba – Kwamishinan ‘Yan Sanda
Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kaduna Yekini Ayoku, ya ce ayanzu hanyar Abuja zuwa Kaduna ta samu lafiya ta yaddamatafiya za su bi ta...
Fadar Shugaban Kasa Ta Ce Za a Yi Amfani Da Jiragen...
Fadar shugaban kasa ta kare matakin jan kafar tura jirgin yakisamfurin Super Tucano, domin yakar ‘yan bindiga a yankinarewa maso gabashin Nijeriya.Ta ce kafin...
Shirin 2023: Bayan Ganawa Da Gwamnoni Osinbajo Ya Gayyaci ‘Yan Majalisun...
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, zai gana da‘yan majalisar wakilai na jam’iyyar APC.Osinbajo dai ya gayyaci ‘yan majalisun ne zuwa babban dakintaro na...
Zaben Katsina: APC Ta Lallasa PDP, Ta Lashe Dukkan Kujeru 31
Jam’iyyar APC ta lashe dukkan kujeru 31 a zaben kanananhukumomi da aka gudanar a jihar Katsina.Babban sakataren hukumar zabe ta jihar Alhaji Lawal Faskari...
Hukumar EFCC Ta Gurfanar Da Janar Na Sojan Bogi a Kan Damfarar...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta gurfanar dawani mai mukamin janar na sojin kasa na bogi mai suna BolarinAbiodun a...
Martani: Motoci Kirar Cardillac 17 Mu Ka Ba Sarakuna Ba 230...
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara, ya maida martani akan cece-ku-cen da ya biyo bayan raba wa sarakunan gargajiyamotoci, da kuma alakanta sayen motocin...
Harin Jirgi: Dangin Wadanda Aka Sace Sun Ba Gwamnati Sa’o’i 72...
Kwanaki goma sha biyar da kai harin jirgin kasa a hanyar Abujazuwa Kaduna, ‘yan’uwan mutanen da aka sace sun ce, lokaci yayi da ya...
Kudin Fansa: Sojoji Sun Gano Naira Miliyan 60 Da za a...
Rundunar sojin Nijeriya, ta ce dakarun ta sun gano naira miliyan 60 da aka yi nufin kai wa ‘yan ta’adda domin karbo wasu daga...
Masha Allah: Ahmed Dangiwa Ya Kammala Aikin Da Shugaba Buhari Ya...
Shugaban bankin bada lamunin gidaje na Nijeriya Ahmed MusaDangiwa ya sauka daga mukamin sa, bayan wa’adin sa ya zokarshe a makon da ya gabata.Ahmed...
Buhari Ya Amince a Buɗe Sabbin Polytechnic a Wasu Jihohi Uku...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya amince da budeKwalejojin kimiyya da Fasaha na tarayya guda uku, a matsayinhanyar saukaka wa jama’a damar samun ilimin gaba...
Sabon Shugaban Jam’iyyar APC Ya Yi Murabus Daga Mukamin Sa Na Sanata
Shugaban Jam’iyyar APC Abdullahi Adamu ya ajiye mukaminsa na Sanata mai wakiltar mazabar Nasarawa ta Yamma amajalisar dattawa.Haka kuma, dan majalisar dattawa mai wakiltar...


































































