Home Labarai Hare-Haren Gwoza: Mutanen Da Suka Mutu Sun Kai 32

Hare-Haren Gwoza: Mutanen Da Suka Mutu Sun Kai 32

31
0
Kashim Shettima 1
Kashim Shettima 1

yawan mutanen da suka mutu sakamakon hare-haren ƙunar baƙin wake da aka kai garin Gwoza ya ƙaru zuwa.

Kashim Shekttima ya sanar da haka ne lokacin da ya kai ziyarar ta’aziyya zuwa jihar ta Borno game da ibtila’in da ya faru.

Ya ƙara da cewa cikin mutum 42 da aka kai asibiti bayan harin, an sallami mutum 14, amma har yanzu mutum 26 na samun kulawar likitoci.

Mataimakin shugaban ƙasan ya kuma ba dukkanin mutanen da ibtila’in ya ritsa da su tallafin kuɗi tare da yi wa iyalan waɗanda suka mutu jaje.

Leave a Reply