Harin Ta’Addanci: An Kashe Akalla Mutane 10 a Jihar Benue
A kalla mutane 10 su ka hallaka, a wani hari da aka kai kauyen Vaase da ke karamar hukumar Ukum ta jihar Benue.Wata majiya...
Takaddama: Tsohon Kakakin Kungiyar Boko Haram Ya Maka Hukumar DSS Kotu
Babbar Kotun tarayya da ke Abuja, ta tsaida 24 ga watan Mayu, a matsayin ranar da za ta saurari karar neman biyan diyya da...
Siyasar Sokoto: Gwamnatin Tambuwal Ta Biyu Ta Na Bukatar Addu’a –...
Babban mai taimaka wa gwamnan jihar Sokoto a kan ayyukan musamma Yusuf Dingyadi, ya bukaci mutanen jihar su kauda bambance-bambance ra’ayin siyasa, a rika...
Sakamakon Zabe: Abba Kabir Yusuf Ya Maka Ganduje Kotun Kararrakin Zabe
Dan takarar kujerar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar PDP Abba Kabir Yusuf, ya shigar da kara a gaban kotun kararrakin zabe da ke zama...
Takaddama: Sarakunan Zamfara Sun Kalubalanci Ministan Tsaro Mansur Dan Ali
Sarakunan Zamfara sun kalubalanci ministan tsaro Mansur Dan Ali, da ya bayyana sunayen sarakunan da ya ce su na hada baki da ‘yan ta’addan...
Yaki Da Ta’Addanci: ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 46 a Jihar...
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya, ta ce ta yi nasarar kama masu fashi da kisa da kuma satar mutane 46 tare da hallaka wasu 10...
Martani: Rundunar Sojin Sama Ta Bukaci a Gabatar Da Shaidar Ta...
Rundunar sojin sama ta Nijeriya, ta bukaci duk wanda ke da shaidar da ke nuna cewa sun kashe mutanen da ba ‘yan ta’adda a...
Ta’addanci” Majalisar Wakilai Ta Ba Buhari Wa’Adin Sa’o’i 48 Ya Yi...
Majalisar wakilai ta ba shugaba Muahammadu Buhari wa’adin sa’o’i 48 ya yi wa ‘yan Nijeriya jawabi a kan shirin da ya ke da shi...
Ibtila’i: Ambaliyar Ruwa Sama Ta Rushe Gidaje 48 Ta Raba Mutane...
Wata
mummunar ambaliyar ruwa a jihar Filato, ta rushe gidaje a kalla 48 tare da raba
a kalla mutane 285 da gidajen su a karamar hukumar...
Kalubale: Dole Buhari Ya Yi Wa Jama’a Bayanin Yadda Bashin Nijeriya...
Jam’iyyar
PDP ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa ‘yan Najeriya karin
bayani a kan yadda bashin da ake bin Nijeriya ya karu a...
Neman Mafita: Matsalar Zamfara Ta Fi Karfin Jami’an Tsaro Kadai –...
Dan
majalisar dattawa Sanata Kabiru Marafa, ya ce jami’an tsaron Nijeriya kadai ba
za su iya magance matsalar tsaron da ta addabi jihar Zamfara ba.Sanata
Kabiru Marafa,...
Kaddara: Yadda Dandazon Kudan Zuma Ya Kashe Wani Jami’in Kwastan ...
Hukumar
yaki da fasa kwauri ta Nijeriya, ta bada sanarwar mutuwar wani babban jami’in
ta da ya rasa ran sa sakamakon harbin kudan zuma.Abubakar
Abba dai ya...
Martani: Atiku Abubakar Ya Karyata Jita-Jitar Da Ake Yadawa A Kan...
Dan
takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar, ya karyata jita-jitar da
ke cewa ya dauko sojojin haya daga kasar Amurka don su taya shi...
Bashin Ketare: Asusun Bada Lamuni Na Duniya Ya Gargadi Nijeriya
Asusun
bada lamuni na Duniya IMF, da Manyan
kungiyoyin harkar tattalin arziki na Duniya, sun gargadi Nijeriya game da cin
bashi a wasu kasashe.Kungiyoyi
sun bukaci Nijeriya...
Difilomasiyya: ‘Yan Nijeriya 446 Ke Daure A Gidajen Yarin Kasar Dubai...
Gwamnatin
tarayya ta ce, yanzu haka ‘yan Nijeriya 446 ke tsare a gidajen yarin kasar
Hadaddiyar Daular Larabwa bisa aikata laifuffukan da ke da nasaba da...
Kididdiga: Majalisar Dattawa Ta Amince Da Nadin Shugabannin Hukumar NBS
Majalisar
dattawa ta amince da nadin mukaman shugaba Muhammadu Buhari a hukumar kididdiga
ta kasa.Kamar
yadda rahotanni su ka bayyana, Majalisar ta amince da kudirin shugaba...
Matakan Tsaro: Buhari Ya Umurci Shugabannin Tsaro Su Yi Aikin Ba...
Rahotanni
na cewa, Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya umarci hukumomin tsaro cewa kada su
rangwanta wa duk masu haifar da ta’addanci a jihar Zamfara da kewayen...
Umurnin Gwamnati: ‘Yan Sanda Sun Rufe Wurin Hakar Ma’adanai A Jihar...
Rundunar
‘yan sanda ta jihar Kano, ta rufe wurin hakar ma’adanai da ke Rimi a cikin
karamar hukumar Sumaila domin tabbatar da umarnin da gwamnatin tarayya...
Zargin Cuwa-Cuwa: An Kori ‘Jami’an Yan Sanda 9, An Rage Ma...
Hukumar
Kula Da Ladabtar Da jami’an ‘Yan Sanda Ta Kasa ta kori wasu manyan jami’an ta
guda 9, tare da rage ma wasu manyan jami’ai shida...
Boko Haram: Sojoji Sun Kwashe Mazauna Garin Da Ake Zargin Boko...
Hukumar
Tsaro ta Sojin Nijeriya, ta umarci mazauna kauyen Jakana su gaggauta ficewa
daga garin gaba daya, biyo bayan yawaitar samun rahotannin cewa Boko Haram na
shiga...





























































