Dambarwar Majalisa: Sanatocin APC 36 Ke Goyon Bayan Sanata Ali Ndume
Akalla
sanatoci 36 na jam’iyyar APC ke goyon bayan Sanata Ali Ndume, a matsayin dan
takarar kujerar shugaban majalisar dattawa kamar yadda wani zababben sanata da...
Rikicin Zamfara: Kungiyar Masu Hakar Ma’adinai Ta Ce Za Su Ba...
Kungiyar
masu hakar ma’adinai ta Nijeriya, ta ce za ta ba gwamnatin tarayya hadin kai, dangane
da umurnin da ta bada na tsaida ayyukan hake-haken ma’adanai...
Dimokradiyya: INEC Ta Bayyana Ranakun Zaben Gwamnan Jihohin Bayelsa Da Kogi
Hukumar
Zabe Mai Zaman Kan ta ta Kasa INEC, ta ce za ta gudanar da zaben gwamna a
jihohin Bayelsa da Kogi a ranar 2 Ga...
Zamfara: Rundunar Sojin Sama Ta Fara Atisayen ‘Operation Tsaftar Daji’
Rundunar
sojin sama ta Nijeriya, ta ce ta fara atisayen ‘Operation Tsaftar Daji’ domin
fatattakar ‘yan ta’adda a yankin arewa maso Yammacin Nijeriya, kamar yadda jami’in
rundunar...
Tuna Baya: Dalilin Da Ya Sa Na Sauka Daga Kujerar Mulki...
Tsohon
shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya ce kyautata zaton makomar dimokradiyya a
nahiyyar Afirka ta sa ya hakura ya mika wa shugaba Muhammadu Buhari mulki a
shekara...
Ilimi: Iyaye Su Rika Binciken Makarantun Da Za A Rika Tura...
Ministan
lafiya Isaac Adewole, ya yi kira ga iyaye da dalibai ‘yan Nijeriya da ke so su yi
karatun likitancin a jami’o’in da ke kasar Ukraine...
Hangen Nesa: Saraki Ya Ce Matsalar Tsaro Na Da Nasaba Da...
Shugaban
Majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki, ya ce samar da ingantaccen ilmi na daya
daga cikin muhimman matakan samar da zaman lafiya da kwanciyar hankali da
kyakkyawan...
Kin Amincewa Da Dokoki 2: Majalisa Ta Ce Za Ta Yi...
Majalisar
dattawa ta amince da yin amfani da karfin ikon da ta ke da shi, na amincewa da
kudirin da ke bukatar yi wa tsarin mulki...
Zaben Isra’ila: Netanyahu Ya Kama Hanyar Sake Yin Nasara Karo Na...
Kafofin yada labaran
Isra’ila sun sanar da cewar, Firaminista Benjamin Netanyahu, ya kama hanyar
lashe zaben kasar wanda zai bashi damar yin wa’adi na 5.Tuni...
Hasashe: Akwai Fargaba Kan Tattalin Arzikin Duniya A Bana- IMF
Asusun Bada Lamuni na
Duniya IMF ya bayyana fargaba kan hasashen koma baya da ya samu na tattalin
arzikin duniya a watanni ukun wannan shekara.Rahoton hasashen...
Iftila’i: Gobara Ta Kona Filin Jirgin Saman Jihar Imo
Fasinjoji da ma’aikatan
filin jirgin sama na Sam Mbakwe Cargo dake jihar Imo sun shiga cikin rudani
lokacin da wani bangare na ginin filin jirgin ya...
Safarar Kwaya: ‘Yan Najeriya 446 Na Daure A Gidajen Yarin Dubai
Gwamnatin Najeriya ta
ce yanzu haka ‘yan Najeriay 446 ne ke tsare a gidajen yarin kasar Hadaddiyar
Daular Larabwa saboda aikata laifuffukan da ke da nasaba...
Tsaron Zamfara: Jami’an Tsaron Da Aka Jibge Ba Su Da Amfani-...
Shugaban majalisar
Sarakunan jihar Zamfara, Attahiru Ahmad, ya ce jami’an tsaron da a ka jibge a
jihar ba su da amfani.Sarkin ya bayyana haka
ne a...
Kwanton Bauna: Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Boko Haram A Yobe
Sojojin Najeriya sun yi
nasarar hallaka mayakan Boko Haram da dama, a wani kwantan bauna da dakarun
suka yi musu a jihar Yobe a yammacin ranar...
Kare Kai: An Yi Dauki Ba Dadi Tsakanin ‘Yan Sa Kai...
Kare
Kai: An Yi Dauki Ba Dadi Tsakanin ‘Yan Sa Kai Da Masu Satar MutaneDa
alama matsalar tsaro a Najeriya ta fara kai talakawa bango matuka...
Hare-Haren Zamfara: ‘Yan Ta’adda Sun Kashe Mutane 3000 – Yari
Gwamnatin
jihar Zamfara ta ce akalla mutane dubu 3 da dari 5 da 26 ne suka mutu cikin
shekaru 5 da fara rikicin jihar da ya...
Neman Hakki: Ma’aikatan Wucin-Gadi Na Hukumar Zabe Sun Yi Zanga-Zanga A...
Jami’an ‘yan sanda a jihar Enugu, sun yi amfani da barkonon tsohuwa a kan ma’aikatan wucin-gadi na hukumar zabe ta kasa, yayin da su...
Inganta Tsaro: Buratai Ya Yi Alkawarin Inganta Rayuwar Sojin Nijeriya
Shugaban rundunar sojin kasa Janar Tukur Yusuf Buratai, ya ce babban burin sa shi ne ya ga ya inganta rayuwar jami’an sojin Nijeriya.Buratai ya...
Rashin Tsaro: Gwamnati Ta Dora Laifin Rikicin Arewa A Kan Sarakunan...
Ministan Tsaro Mansur Dan Ali, ya ce wasu sabbin bayanan sirri sun nuna cewa, akwai hannun wasu manyan sarakunan gargajiya a kashe-kashen da ake...
Boko Haram: Sojoji Sun Bar Garin Borno Kan Barazanar Tsaro
Rahotanni na cewa, yanzu haka an janye rundunar sojojin Nijeriya daga garin Jakana da ke karamar hukumar Konduga ta jihar Borno, bayan an kwashe...




























































