Advertisement
Home Blog Page 281

Garkuwa Da Mutane: Amurka Ta Gargadi Amurkawa Akan Zuwa Najeriya

0
Kasar Amurka ta gargadi 'yan kasar ta su yi takatsantsan da zuwa Najeriya saboda yawaitar miyagun laifuka da suka hada fashi da makami, satar motar, ta'addanci,...

Ziyarar Aiki: Buhari Ya Dawo Najeriya Daga Kasar Chadi

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Abuja daga N'Djamena, kasar Chadi, inda ya halarci taron gangamin shugabannin kasa da gwamnatocin kasashen yankin Sahel ranar Asabar, 13 ga...

India Ta Yi Makokin Cika Shekaru Da Kisan Kiyashin Amristar

0
Kasar India ta yi makokin cika shekaru 100 da kisan kiyashin da sojojin mulkin mallaka na Birtaniya suka yiwa al’ummar Amristar, kisan kiyashi mafi...

Zanga-Zanga A Faransa A Lokacin Da Ake Dakon Sanarwar Shugaban Kasar

0
Dubban masu zanga-zanga kan Gwamnatin Faransa sun sake fitowa zanga zanga a karo na 22, don sake nuna bijirewar su da manufofin shugaba Emmanuel...

Shugaban Sashen Fikira Na Sudan Ya Yi Murabus

0
Shugaban rikon kwarya na Sudan ya sanar da ajiye mukaminsa a asabar dinnan kwana guda bayan shugaban rikon kwaryar da ya maye gurbin shugaba...

Ana Jimamin Shekara 12 Da Kisan Sheikh Jafar

0
A ranar Asabar dinnan ne fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na Najeriya, Sheikh Jafar Mahmud Adam, ya cika shekara 12 da rasuwa. Wasu ‘yan ta’adda...

Gobara Ta Lashe Rumfuna Shida A Kasuwar Jihar Kebbi

0
Rahotannin daga jihar Kebbi, sun tabbatar da cewa gobara ta lashe rumfuna shida a yayin da tashi a daren Juma’a a babbar kasuwar Birnin...

Ana Fargabar Rasa Rayuka A Sabon Rikicin Tibi Da Jukun A...

0
Mutane da dama ne ake fargabar an rasa su a wani sabon rikici da ya barke tsakanin kabilun Tibi da Jukun, a yankin Wukari...

Gwamnatin Tarayya Za Ta Yi Nazarin Cire Tallafin Mai –Ministar

0
Ministar kudi Zainab Ahmad, ta bayyana cewa gwamnatin tarayya ta fara nazarin hanyoyin da za ta bi wajen ganin ta daina biyan kudaden tallafin...

Kauran Bauchi Ya Dauki Lauyoyi 65 Don Kare Nasarar Lashe Zaben...

0
Sabon zababben gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad, ya ce, tuni ya hango nasara a karar da Gwamna mai ci, Barista Muhammad Abubakar da...

Sarakunan Zamfara Sun Kalubalanci Gwamnatin Najeriya

0
Majalisar Sarakunan Jihar Zamfara ta bukaci Ministan tsaro, Mansur Dan Ali, ya bayyana sunayen sarakunan da ya ce, suna hada baki da ‘yan bindiga...
Shugaba Muhammadu Buhari

Buhari Ya Kalubalanci Shugabannin Afirka Kan Yawaitar Makamai A Nijeriya

0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci shugabannin kasashen yankin Sahel da Sahara su ba Nijeriya hadin kai wajen ganin an dakile shigowar kananan makamai...
Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar

Ci-Gaban Kasa: Sarkin Musulmi Ya Bukaci ‘Yan Nijeriya Su Hada Kai...

0
Mai alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar ya yi kira dukkan shugabannin addini su kara kaimi wajen bunkasa rayuwar al’umma.Sa’ad Abubakar ya bayyana hakan ne lokacin...

Tsaro: Hukumar Sadarwa Ta NCC Ta Umarci A Yi Wa Masu...

0
Hukumar sadarwa ta kasa NCC ta bada umurnin yin rajistar layin waya domin kiyaye ayyukan batagari a Nijeriya.Shugaban hukumar da ke kula da sashen masu ruwa...

Kididdiga: UNICEF Ta Ce ‘Yan Boko Haram Sun Sa Yara Sama...

0
Asusun kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF ya ce, kimanin yara sama dubu 3 da dari 500 ne ‘yan ta’adda suka tilastawa kai...
Abdullahi Ganduje, Gwamna Jihar Kano

Sabuwar Majalisa: Ganduje Ya Shawarci Buhari Ya Duba Kwararru Wannan...

0
Gwamna jihar kano Abdullahi Ganduje ya shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada nagartattun mutane sabuwar majalisar sa da sai kafa nan bada dadewa ba.Ganduje ya...
Atiku Abubakar, Dan Takarar Shugaban Kasa Na Jam’iyyar, PDP

Martani: Atiku Ya Bayyana Ikirarin APC Na Cewa Shi Ba Dan...

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya yi watsi da karar da jam’iyyar APC ta shigar da ke nuna cewa shi ba dan...
Sanata Ahmad Lawan

Shugabancin Majalisa: Ahmad Lawan Ya Gana Da Sanatocin PDP

0
Dan takarar kujerar shugabancin majalisar dattawa Sanata Ahmad Lawan ya gana da wasu gwamnonin jam’iyyar PDP a wani mataki na ganin ya samu hadin kai wajen lashe...
Shugaba Muhammadu Buhari

Diflomasiyya: Buhari Ya Ce Nijeriya Za Ta Ci Gaba Da Tallafa...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce Nijeriya za cigaba da taimakawa makwabtan ta inda bukatar hakan ya taso.Shugaba Buhari ya bayyana haka ne a lokacin da...

Juyin Mulki: Nijeriya Ta Na Sa Ido Bayan Abin Da Ya...

0
Gwamnatin Nijeriya, ta ce tana sa ido a kan lamarin da ke faruwa a kasar Sudan, bayan sojoji sun hambarar da Gwamnatin Omar Al-Bashir.Ministan...
Call To Listen