Advertisement

Tsaro

Home Tsaro Page 3
Heders clash

Arangama Tsakanin Manoma Da Makiyaya A Jigawa

0
Akalla mutum uku ne suka jikkata yayin da manoma da makiyaya suka yi arangama a dajin Baranda.Kakakin rundunar DSP Lawal Shiisu ne, ya tabbatar...
images 6 4

Kishin Kasa: Sarkin Musulmi Ya Ja Hankalin Jami’An Sojin Najeriya

0
Mai alfarma Sarkin Musulmi, ya yi kira ga sojojin Nijeriya kada su bari ƙabilanci ya shiga cikin al’amuran su,yana mai cewa hakan na...
download 2024 06 13T122639.568

Ranar Dimokaradiyya:Tinubu Zai Mika Wa Majalisa Kudirin Mafi Karancin Albashi

0
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya ce gwamnatin sa za ta aike da ƙudiri ga Majalisu Dokokin wanda zai kunshi adadin abin da aka...
412

Mali,Burkina Faso da Nijar na shirin janye matakin ...

0
Sanata Ali Ndume wanda ɗan majalisar ƙungiyar ECOWAS ɗin ne ya bayyana haka a Kano,a yayin da majalisar ƙungiyar ke ci gaba da...
91553433 b61bcb02 bb07 4adf 9586 9bbf7da1099c

Tsaro: Zaratan Sojojin Nijar Sun Kama Jagoran Yan Bindigar Najeriya

0
Dakarun sojin Jamhuriyar Nijar sun kama wani jagoran ’yan bindigar Najeriya, Kachallah Mai Daji a kusa da iyakar garin Illela da ke kasar.Masanin harkar...
UNI366331.JPG

Rashin Tsaro: An Yi Garkuwa Da Jariri Dan Wata Hudu A...

0
Maharan sun kutsa har cikin uwar dakin ma'aurata suka dora musu bindiga a kai, sannan suka kwace jaririn a akwai IBOM.Wasu ’yan bindiga biyu...
bandit

Ta’addanci: Yan Bindiga Sun Tashi Kauyuka Da Dama A Kaduna

0
Mazauna wasu ƙauyuka 10 a Karamar Hukumar Giwa a Jihar Kaduna sun tsere daga gidajensu saboda harin ’yan ta’adda masu satar mutane.Da dama daga...
bandit

Kano: An Gurganar Da Saurayi Mai Taimakawa Yan Bindiga

0
Wani saurayi da aka kama zai kai wa ’yan bindiga harsadai 837 da kuma rokoki hudu ya gurfana a gaban kotu a Jihar Kano.Hukumar...
NDLEA (2)

Tu’annati: Hukumar NDLEA Ta Kama Manyan Dilolin Wiwi Da Ƙwaya

0
Hukumar hana sha da Fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya (NDLEA) ta kama manya-manyan dilolin muggan miyagun ƙwayoyi da wiwi a jihohin Najeriya. NDLEA, ta gano...
Nuhu Ribadu e1693468027189

Intanet : Ofishin NSA Ya Yi Kira A Riƙa Tilasta Bin...

0
Ofishin Mashawarcin Musamman kan Harkokin Tsaro na Shugaban Ƙasa (NSA), ya yi kira da a tilasta bin doka da odar da ke shimfiɗe a...

Ta’Addanci: Dagacin Abuja Ya Mutu A Hannun ’Yan Bindiga

0
’Yan bindigar da suka sace dagacin kauyen Kikumi a yankin babban birnin tarayya Abuja, Surajo Ibrahim, sun ce ya mutu bayan wasu ‘yan kwanaki...
Rwanda military contingent in Mozambique operating with Turkish made Otokar Cobra 2 APCs 1

Hari Sansanin ‘Yan Gudun Hijira: Amurka Ta Zargi Sojin Rwanda Da...

0
Amurka ta zargi sojojin Rwanda da 'yan tawayen M23 da kaiharin bam kan sansanin 'yan gudun hijira da ke gabashinJamhuriyar Demokuradiyyar Congo.Akalla mutane tara...
CSP Prince Olumuyiwa Adejobi

Dakile Ta’Addanci: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Kama Wanda Ya Kai Harin Jirgin...

0
Daya daga cikin ’yan bindiga da suka kai hari tare da sacefasinjoji a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya shiga hannubayan shekaru biyu da...
FILE PHOTO: Illustration shows Binance logo

Zargin Almundahana: Kotun Abuja Ta Dage Shari’ar Jami’an Binance

0
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ɗage sauraron ƙararhalasta kuɗin haram da aka shigar kan jami’an kamfanin hada-hadar kuɗin kirifto na Binance...
Refugees seeking for refuge

Ayyukan jinkai: gwamnatin tarayya za ta mayar da ‘yan gudun hijira 6,000...

0
Kwamishinan hukumar kula da ‘yan gudun hijira (NCFRMI), Tijjani Ahmed ne yabayyana haka ranar Talata a Abuja a karshen wani da aka shirya don...
Bodejo Miyetti Allah

Shari’ar Zargin Ta’Addanci: Kotu Ta Hana Bada Belin Shugaban Kungiyar Miyetti Allah

0
Kotu ta hana belin Shugaban Shugaban Ƙungiyar Fulani ta Miyetti Allah Kautal Hore,Bello Boɗejo, bayan da ya nemi a bada belin sa a Babbar...
Northern governors

Kalubalen Tsaro: Gwamnonin Jihohin Arewa Sun Yi Yi Ganawa Ta Musamman

0
Gwamnonin jihohin arewa sun sake bayyana damuwarsu kan salwantar rayukanjama'a dake cigaba da ta'azzara a yankinTaron gwamnonin da ya gudana a birnin Abuja, ya...
Nigerian army

Yadda Sojoji Suka Fatattaki ‘Yan Bindiga Tare Da Ceto Mutane 5 Da...

0
Rundunar sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’adda biyu tare dakubutar da wasu mutane biyar da aka yi garkuwa da su a jiharZamfara.Rundunar ta sanar...
PAL US

Samar Da ‘Yantacciyar Kasar Falasɗinu: Amurka Ta Hau Kujerar Naƙi

0
Amurka ta sake hawa kujerar naƙi game da buƙatar ba yankin Falasɗinu damar zama kasa mai cikakken ƴanci da kuma kujerar dindindin a zauren...

Ta’Addanci: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Hakimi A Fadar Sa A Jihar...

0
’Yan bindiga sun kashe Sarkin Sansani da ke Karamar Hukumar Gassol a Jihar Taraba, Alhaji Abdulmudallib Kankada.Maharan sun shiga fadar hakimin ne da misalin...
Call To Listen