Home Labarai Hari Sansanin ‘Yan Gudun Hijira: Amurka Ta Zargi Sojin Rwanda Da ‘Yan Tawayen...

Hari Sansanin ‘Yan Gudun Hijira: Amurka Ta Zargi Sojin Rwanda Da ‘Yan Tawayen M23

18
0
Rwanda military contingent in Mozambique operating with Turkish made Otokar Cobra 2 APCs 1
Rwanda military contingent in Mozambique operating with Turkish made Otokar Cobra 2 APCs 1

Amurka ta zargi sojojin Rwanda da ‘yan tawayen M23 da kai
harin bam kan sansanin ‘yan gudun hijira da ke gabashin
Jamhuriyar Demokuradiyyar Congo.


Akalla mutane tara aka kashe sannan an jikkata da dama a harin da aka kaiwa sansanin Mugunga da ke birnin Goma a ranar Juma’a.


Ma’aikatar tsaron Amurka tace an kai harin ne daga inda sojojin Rwanda da kuma ‘yan tawayen M23 suka kafa shinge. Kafin wannan lokaci sojojin Kongo da ‘yan tawayen na M23 sun zargi juna da kai wannan hari.

Leave a Reply