RMAFC Ta Musanta Batun Karin Albashi Ga Tinubu, Shettima, Da Sauran...
Hukumar tattara kudaden shiga da lura da kasafin kudi ta Nijeriya, ta musanta rahoton da ke cewa ta amince da ƙarin albashin 'yan siyasa...
Tinubu Ya Janye Rushe Hukumomin Gudanarwar NAFDAC Da NDLEA
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya janye rushe Hukumomin Gudanarwa na Hukumar hana sha da fataucin miyagun Ƙwayoyi NDLEA, da Hukumar Kula da Ingancin...
Aiki Sai Mai Shi: Yari Ya Raba Wa Talakawa 500 Ragunan...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Sanata AbdulAziz Yari ya raba wa akalla talakawan jihar Zamfara ragunan Layya 500.Shugaban kwamitin rabon kayayyakin Sha’aya Sarkin-Fawa ya bayyana...
Mai Bada Shaidar Atiku Ya Ce Inec Ta Goge Sakamakon Zaɓen...
Wani mai bada shaida a shari’ar zaɓen shugaban ƙasa na Atiku Abubakar da jam’iyyar PDP, ya shaida wa alƙalan kotun cewa hukumar zabe ta...
Mu Na Son Sanin Matsayar Tinubu Kan Yaki Da Cin Hanci...
Kungiyoyin fararen hula sama da 30 da ke fafutukar karefararren hula da sa-ido a kan harkokin yaki da cin hanci darashawa, sun ce kamata...
N3m Kacal Na Tarar a Asusun Zamfara – Gwamna Dauda
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Dare, ya ce Nairamiliyan uku kacal ya tarar a asusun jihar bayan ya karɓi mulkia ranar 29 ga watan...
An Yi Wa Shugaban Ƙasa Da Gwamnoni Ƙarin Albashi Da Kashi...
Hukumar Tattarawa da kasafta Kuɗaɗen Shiga ta kasa, taamince da ƙarin albashi da kashi 114 cikin 100 ga manyanjami’an gwamnati.Waɗanda ƙarin albashin ya shafa...
Jerin Sunayen Masu Mukamai 10 A Lokacin Buhari Da Ya Kamata...
Tsohon mataimakin sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar APCna ƙasa Timi Frank, ya buƙaci shugaba Tinubu ya bincikiwasu masu manyan mukamai a tsohuwar gwamnatinMuhammadu Buhari.A...
Abba Ya Maida Muhuyi Magaji Kan Muƙaminsa
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya amince da maidaBarista Muhuyi Magaji Rimin Gado a matsayin ShugabanHukumar Sauraren Korafe-korafen Al'umma da Yaki da CinHanci...
Kotu Ta Maida Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Zamfara Kan Mukamin Sa
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja, ta maidaMahadi Aliyu Gusau a kan matsayin sa na mataimakingwamnan jihar Zamfara.Mahdi Aliyu Gusau da...
Mun Kwato Filaye Na Tiriliyoyin Naira A Kano
Gwamnatin Jihar Kano, ta ce ta kwato filaye na tiriliyoyinnaira tun bayan da Abba Kabir Yusuf ya karbi mulkin jihar.Sabuwar gwamnatin Kano dai ta...
Atiku Abubakar Ya Yi Martani Ga Wike Bisa Ikirarin Cewa An...
An shaida wa tsohon gwamnan jihar Rivers Nyesom Wikecewa kayan cikin sa sun lalace ne sakamakon yawantu'ammalin da ya ke yi da barasa, amma...
Gwamnan Zamfara Ya Buƙaci A Maida Hanyar Funtua-Gusau Ta Zama Tagwaye
Gwamna Dauda Lawal na Jihar Zamfara, ya yi kira gaGwamnatin Tarayya ta samar da tagwayen hanyoyi dagaGusau zuwa Funtua domin bunƙasa ci-gaban jihar.Bayanin hakan,...
Tsohon Gwamnan Binuwai, Samuel Ottom Ya Amsa Gayyatar EFCC
Tsohon Gwamnan Jihar Benue Samuel Ortom, ya amsagayyatar Hukumar Yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC.Hukumar EFCC dai ta gayyaci tsohon gwamnan ne domin...
An Rantsar Da Sabbin Alƙalan Kotun Ma’Aikata Shida
Shugaban alƙalan Nijeriya Mai Shari’a Olukayode Ariwoolaya rantsar da sabbin alƙalai shida na Kotun Ma’aikata, wandaya a Kotun Ƙolin Nijeriya da ke birnin tarayya...
Kashim Shettima Ya Sa Lambar Ƙarin Girma Ga Sabon Sufeton ‘Yan...
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ya sanya waKayode Egbetokun lambar ƙarin girma a matsayin sabonshugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya na na riko.Kashim Shettima ya...
Majalisar Tattalin Arziki Ta Ce A Saida Kadarorin Gwamnati A Biya...
Majalisar Tattalin Arziki, ta shawarci Shugaba Bola Tinubuya saida kadarorin gwamnati a biya basussukan da ake binNijeriya.‘Yan majalisar, wadanda su ka hada da Tokunbo...
An Gano Manyan Jakunkuna Makare Da Kudade A Gidan Emefiele
Jami'an hukumar Tsaro ta Farin Kaya DSS, sun gano manyanjakunkuna 18 makare da kudade da wasu takardu a gidandakataccen gwamnan Babban Bankin Nijeriya GodwinEmefiele.Jaridar...
Sabon Rahoto Ya Bayyana Matsayin Da Ake Sa Ran Tinubu Zai...
Rahotanni na nuni da cewa, akwai yiwuwar ɗan takararshugaban ƙasa na jam'iyyar NNPP Rabi'u Musa Kwankwasoya zama sabon ministan tsaron Nijeriya.Wani rahoto da jaridar...
Ƙungiyar Ƙwadago Za Ta Sake Ganawa Da Gwamnatin Najeriya Kan Cire...
Manyan ƙungiyoyin ƙwadago biyu a Nijeriya, za su gana dajami'an gwamnati domin ganin sun amince da sabon mafikarancin albashi da wasu bukatun ma’aikata bayan...


































































