News
Home News
Karancin Kudi: Da Sauran Rina A Kaba — Masana
Yayin da ‘yan Nijeriya ke kokawa a kan wahalhalun rayuwasakamakon karancin Naira, kwararru da masana harkokin kudisun shawarci jama’a su jajirce domin tunkarar karin...
Martani: Sarkin Musulmi Ya Ce Sarakunan Gargajiya Ba Su Tsoron Gwamnoni
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Mohammad Sa'ad Abubakar III ya musanta maganar da ake cewa sarakunan gargajiya na tsoron gwamnoni.Mohammad Sa'ad Abubakar III Ya bayyana...
Fifita Yarbawa: Kungiyar AFENIFERE Ta Soki Lamarin Shugaban Kasa Tinubu
Ƙungiyar kishin ƙabilar Yarabawa zalla ta Afenifere ta gargaɗi Shugaba Bola Ahmed Tinubu a kan abin da ta kira sonkai da fifita 'yan ƙabilar...
Gurfanar Da Yara Kanana: Gwamna Bala Muhammed Ya Bayyana Takaicinsa
Al'umma a faɗin Najeriya na ci gaba da bayyana takaicinsu kan bidiyon yaran da aka gurfanar gaban kotu daga wasu jihohin arewacin ƙasar nan,Yaran...
Gobara: Adadin Wadanda Suka Rasu A Fashewar Tankar Mai A Jigawa...
Hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya ta ce adadin waɗanda suka rasu a sanadiyar fashewar tankar mai a jihar Jigawa ya kai 147, sannan...
Malamai Sun Roƙi Gwamnatin Najeriya Ta Taimakawa Maniyyata Hajji
Malaman addinin musulunci a Nijeriya sun soma fitowa su narokon gwamnatin Trayya kan ta dau matakin rage kudinkujerar hajjin bana bayan karin kusan miliyan...
Sabon Shugaban Kamfanin Jiragen Saman Nijeriya Ya Yi Tonon Silili
Tsawon lokacin da ‘yan Nijeriya su ke dakon jiran fara aikinkamfanin jiragen saman Nijeriya da tsohon shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya alkawaranta, amma lamarin ya...
Jihar Sokoto: Wata Kungiya Mai Suna Lakurawa Ta Bayyana
Hukumomi da jama'a a jihar Sokoto na nuna damuwa kan ɓullar wata ƙungiyar masu iƙirarin jihadi da ke gudanar da harkokin ta a wasu...
NCAA Ta Dakatar Da Jiragen Max Air Ƙirar Boeing 737 Daga...
Hukumar kula da sufurin jiragen sama ta Nijeriya, ta ce tadakatar da ayyukan jirgin sama na Max Air ƙirar Boeing 737nan take.Da ta ke...
Amnesty International Ta Nada Isa Sanusi Sabon Shugaban Ofishinta A Najeriya
Ƙungiyar kare hakkin Bil-Adama ta Amnesty International, tasanar da naɗin mai fafutukar kare haƙƙin dan-Adam kumatsohon dan jarida Isah Sanusi a matsayin sabon daraktan...
Samun Sauki: Odegaard Ya Koma Yin Atisaye A Arsenal
Ƙyaftin ɗin Arsenal, Martin Odegaard ya koma yin atisaye a lokacin da Gunners ke shirin karawa da Inter Milan a Champions League ranar Laraba.Ɗan...
Za Mu Taimaka Wa Gwamnati Da Motocin Bas 100 Saboda Cire...
Ƙungiyar dillancin man fetur ta Nijeriya DAPPMAN, ta yialƙawarin samar da manyan motoci kirar Bas guda 100 domintallafa wa yunƙurin gwamnati na cire tallafin...
Yunƙurin Hana Kuɗaɗen Ƙananan Hukumomin Kano: Kotu Ta Dakatar Da CBN
Wata babbar kotun jihar Kano ta bayar da umarnin hana hukumomin tarayya dakile kason kudaden da ake ba kananan hukumomi 44 na jihar...
Shari’a: Mu Talakawa Ne Ba Za Mu Iya Yin Belin Yaranmu...
Iyalan yaran da aka tsare kan zargin yin zanga-zanga a Kano da Kaduna sun koka kan a yi masu adalci.Iyaye da ƴan uwan yaran...
Iftila’i: Gidaje Sun Kone Kurmus A Sanadiyyar Faduwar Tankar Mai A...
Wata tankar mai ta kama da wuta bayan ta faɗi a garin Ibafo da ke ƙaramar hukumar Obafemi-Owode da ke jihar Ogun, inda gidaje...
Bikin Gargajiya: Auren Ɗan Shekara 63 Da ‘Yar 12 Ya Harzuƙa...
Wani hamshaƙin ɗan gargajiya mai shekara 63 ya fusata jama'aa Ghana bayan ya auri wata yarinya 'yar shekara 12.Bokan Nuumo Borketey Laweh Tsuru XXXIII,...
Kirkiro Masarautu: Fintiri Zai Samar Da Kartin Sarakuna A Jihar Adamawa
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri, ya sanar da shirin gwamnatin sa na ƙirkiro da sabbin masarautun gargajiya bisa hujjar ƙarin buƙatar hakan daga...
Heavy Bombing As Fighting Rages In Sudan
Gunfire and explosions have echoed across the Sudanese capital Khartoum for the 20th straight day.Witnesses reported loud blasts and exchanges of fire on the...
Kamfanin NNPC Ya Koma Aikin Nemo Mai A Jihar Borno
Kamfanin man fetur na kasa NNPC, ya sanar da komawaaikin neman mai a yankin Tafkin Chadi da ke jihar Borno.NNPC ya dakatar da aikin...


































































