News
Home News
Sarkin Musulmi Ya Ayyana Farkon Shekarar Musulunci Ta 1445
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’adAbubakar, ya ayyana Laraba, 19 ga watan Yuli na shekara ta2023 a matsayin 1 ga watan Muharram na...
Yanayin Kasuwa Ya Haifar Da Ƙarin Farashin Fetur – Kyari
Shugaban Kamfanin Fetur na Nijeriya NNPCL Mele Kyari,ya ce yanayin kasuwa ne ya haifar da ƙarin farashin man feturda aka fuskanta yanzu haka.Mele Kyari...
Rundunar Soji Ta Darkake Ƴan Bindigar Da Suka Lalata Wutar Arewa
Wani hoton tauraron ɗan’Adam ya nuna yadda aka yi rugu-rugu da wani yanki da ke zagaye da tashar wutar lantarki da ke Shiroro inda...
Alkalin Alkalai Ya Bukaci Majalisa Ta Rika Sa Ido Ga Bangaren...
Alkalin Alkalan Najeriya, Ibrahim Tanko Muhammad, ya yi kira ga majalisar dattawan kasar ta ja hankalinsa idan ta ga wani abu da bai dace...
Hukumar Alhazai A Kano Ta Koka Kan Rashin Sayen Kujera
Shugaban hukumar alhazan jihar Kano, Alhaji Lamin Rabi’u Danbappa ya nuna damuwarsa kan ƙarancin sayen kujerun aikin Hajji mai zuwa a kano.Shugaban ya bayyana...
Heavy Bombing As Fighting Rages In Sudan
Gunfire and explosions have echoed across the Sudanese capital Khartoum for the 20th straight day.Witnesses reported loud blasts and exchanges of fire on the...
Yunƙurin Hana Kuɗaɗen Ƙananan Hukumomin Kano: Kotu Ta Dakatar Da CBN
Wata babbar kotun jihar Kano ta bayar da umarnin hana hukumomin tarayya dakile kason kudaden da ake ba kananan hukumomi 44 na jihar...
Almudahanar N2.1bn: Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Hukuncin Da Aka...
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja, ta tabbatar da hukuncinɗaurin shekaru takwas da aka yanke wa tsohon ShugabanKwamitin Kula da Fansho Abdulrasheed Maina bisa...
Cire Tallafin Man Fetur: OXFAM Ta Gargadi Najeriya
Kungiyar OXFAM ta gargadi gwamnatin Najeriya ta kaucewa shawarar hukumar bada lamuni ta duniya IMF wajen gaggauta kara yawan harajin VAT da cire tallafin...
Martani: Sarkin Musulmi Ya Ce Sarakunan Gargajiya Ba Su Tsoron Gwamnoni
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Mohammad Sa'ad Abubakar III ya musanta maganar da ake cewa sarakunan gargajiya na tsoron gwamnoni.Mohammad Sa'ad Abubakar III Ya bayyana...
Daminar Bana: Sarkin Bauchi Ya Jagoranci Addu’ar Rokon Ruwa
Mai martaba Sarkin Bauchi Dakta Rilwanu Sulaiman Adamu,ya jagoranci dubban al’ummar musulmai wajen gabatar dasallar addu’ar rokon ruwa a fadin jihar.Manoma a jihar Bauchi...
Hukumar Ƙidaya Ta Fara Aika Gayyatar Horarwa Ga Ma’Aikatanta
Hukumar Ƙidaya ta Ƙasa ta fara aika saƙon gayyata, zuwa gamasu ƙidayar jama’a da masu sa ido domin horar dama’aikatan wucin gadi.A wata Sanarwa...
Musayar ‘Yan Wasa: Man City Na Neman Ait-Nouri, Man Utd Na...
Manchester City ta fara tattaunawa da Wolves a kan yuwuwar sayen dan bayan Algeria Rayan Ait-Nouri, mai shekara 22.Tottenham ta taya dan bayan Fulham...
Ma’aikatan Filato Sun Fara Yajin Aiki Kan Rashin Biyan Su Albashi
Ma’aikatan Jihar Filato sun fara yajin aikin sai baba-ta-gani,bayan gwamnatin jihar ta kasa biya masu bukatun su.An dai ayyana matakin ne a cikin sanarwar...
Tinubu Zai Sanar Da Sabuwar Ranar Kidayar Jama’a Da Gidaje –...
Shugaban hukumar kidaya ta kasa NPC, Nasir Kwarra, ya ceShugaba Tinubu da kan sa ne zai sanar da sabuwar ranar da zaa gudanar da...
Daraja: CBN Ya Musanta Jita-Jitar Karya Naira Naira Zuwa 631 Kan...
Babban bankin Najeriya CBN ya musanta rahoton da jaridar Daily Trust ta wallafa, wanda ya bayyana cewar ya rage darajar Naira zuwa 631 akan...
Golden Eaglets Walk Tight Rope At Under-17 Afcon After Losing To...
Nigeria’s Golden Eaglets in Constantine lost for Morocco to earn all three points and sail into the quarter-finals of the Africa Under-17 Cup of...
Dubu Ta Cika: NDLEA Ta Kama Mai Tsohon Ciki Dauke Da...
Hukumar hana sha da fataucin ƙwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wata mata mai juna-biyu ɗauke da ganyen wiwi mai nauyinsa kilogiram 34.3.An kama...
Gobara: Adadin Wadanda Suka Rasu A Fashewar Tankar Mai A Jigawa...
Hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya ta ce adadin waɗanda suka rasu a sanadiyar fashewar tankar mai a jihar Jigawa ya kai 147, sannan...


































































