Home Labaru Majalisar Dinkin Duniya Za Ta Sanya Kyamara A Tashar Nukiliyar Iran

Majalisar Dinkin Duniya Za Ta Sanya Kyamara A Tashar Nukiliyar Iran

14
0

Kasar Iran ta amince da Majalisar Dinkin Duniya ta dasa kyamara a tashar Nukiliyarta, don nadar bayanan abubuwan da ke faruwa.

Ci gaban na zuwa ne bayan wata tattaunawa takanin mahukuntan Iran, da hukumar dakile yaduwar makamin Nukiliyar ta MDD.
Ana ganin matakin zai taimaka wajen farfado da yarjejenir na shekarar 2015 da aka cimma tsakanin Amurka da Iran da kuma manyan kasashen duniya kan hana kasar mallakar makamin.