A kokarin ganin an magance matsalar cutar yoyon fitsari masanin kiwon lafiya Mallam Musa Isa ya bukaci gwamnatin tarayya da ta Jihohi da su kara kaimi wajen samar da wadatattun Ungowarzoma da kuma basu ingantaccen horo domin ganin an dakile cutar ta yoyon fitsari yadda ya kamata.
Mallam Musa Isa ya yi wannan kiran ne jin kadan bayan kamala aikin fida wanda da aka yi wa mata dake dauke da cutar yoyon fitsari a Yola fadar gwamnatin jihar
Wakilinmu Alhassan Haladu ya aiko mana da wannan rahoton.
You must log in to post a comment.