‘Yan Arewa Ke Jefa Yankin Cikin Jahilci —Ministan Ilimi
Ministan Ilimi Adamu Adamu, ya zargi ‘yan ArewacinNijeriya da zama musabbabin yaduwar jahilci a yankin.Adamu Adamu, ya ce duk da cewa ‘yan Arewa su...
‘Yan Arewa Ke Jefa Yankin Cikin Jahilci —Ministan Ilimi
Ministan Ilimi Adamu Adamu, ya zargi ‘yan Arewacin Nijeriya da zama musabbabin yaduwar jahilci a yankin.Adamu Adamu, ya ce duk da cewa ‘yan Arewa...
Gwamnatin Tarayya Ta Bada Lasisin Bude Jami’ar Koyo Daga Gida Da...
Gwamnatin Tarayya Ta Bada Lasisin Bude Jami’ar Koyodaga Gida Da Karin Wasu 37, biyo bayan wani zama namusamman da Majalisar Zartarwar ta kasa ta...
El-Rufai Ya Kekketa Rigar Mutuncin Gwamnatin Tarayya A Gaba Ɗaliban Kwalejin...
Zazzafan rikici ya ɓarke tsakanin Gwamnatin Tarayya daGwamna Nasiru El-Rufa’i na jihar Kaduna, sakamakon zarginda gwamnatin tarayya ta yi cewa gwamnatin Kaduna ta yi...
WAEC Ta Bayyana Ranar Da Za A Yi Jarrabawar 2023
Hukumar Shirya Jarrabawar kammala sakandare ta Afirka taYamma WAEC, ta sanar da cewa za a gudanar da jarrabawarkammala Sakandare ta shekara ta 2023 tsakanin...
Gwamnatin Bauchi Ta Ja Kunnen Masu Wa’Azi Kan Amfani Da Kalaman...
Gwamnatin Jihar Bauchi, ta ce ba za ta lamunci kalamantunzura jama’a daga duk wani mai wa’azi a fadin jihar ba.Sakataren gwamnatin jihar Ibrahim Kashim...
Gwamnatin Kano Ta Bai Wa Makarantun Firamare Da Sakandare Hutu
Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano, ta amince makarantunfiramare da sakandare da ke faɗin jihar su tafi hutun ƙarshenzango na biyu da watan Ramadan daga...
Takara: Kwankwaso Ya Ce Ya Fi Tinubu Da Atiku Ilimi
Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa ƴan takarar shugaban kasa na APC...
Kisan Gilla: Dalibi Ya Soka Wa Abokin Karatunsa Wuka Har Lahira...
Wani matashi mai shekaru 22 da ke ajin karshe a Kwalejin Ilimi ta Adamu Tafawa Balewa ya soka wa wani abokin karatunsa mai suna...
Ilimi: Kudurin Dokar Da Zai Kara Wa Karatun Allo Kima
A yanzu haka Kudurin dokar kafa hukumar da za ta dinga kula da tsangayoyi da almajirai da kuma yaran da ba sa zuwa makaranta...
Rashin Biyan Albashi: Malaman Jami’ar Yobe Sun Yi Zanga-Zanga
‘Yan kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ASUU, a Jami’ar Tarayya ta Gashu’a, a Jihar Yobe, sun gudanar da zanga-zangar lumana kan rashin biyan su...
Sabon Tsari: Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Dauki Matakin Samar Da Ilimi...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, ya ce tsarin biyan kudin makaranta ga daliban sakandiri da ma'aikatar ilimin jihar ta bullo da shi ya...
Gwamnatin Tarayya Na Yunkurin Mayar Da Mu Ma’aikatan Wucin-Gadi – ASUU
Kungiyar Malaman jami’o’i ta Nijeriya ASUU, ta soki gwamnatin tarayya a kan biyan malaman jami’o’i rabin albashin watan Oktoba.A wata sanarwa da shugaban kungiyar...
ASUU Na Shirin Komawa Yajin Aiki
Kungiyar malaman jami’o’i ta Nijeriya ASUU, ta na shirin sake komawa yajin aiki bayan ta zargi gwamnati da rashin cika alkawarin ta na biyan...
Kaduna: El-Rufai Ya Kallafa Kudin Makaranta Ga Daliban Sakandaren Jihar
Gwamnatin jihar Kaduna, ta dawo da tsarin karbar kudin makaranta daga daliban makarantun sakandare na jihar.Kwamishinar ilimi ta jihar Kaduna Halima Lawal ta sanar...
ASUU Ta Mayar Da Yajin Aikinta Na Sai Baba Ta Gani
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Nijeriya ASUU, ta sanar da maida yajin aikin da ta ke yi zuwa na har sai abin da hali ya...
Takaddama: Gwamnan Neja Ya Dakatar Da Shugaban Hukumar Ilimin Bai Daya
Gwamnan Jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya dakatar da Shugaban Hukumar Ilimin Bai Daya na jihar, Dakta Isah Adamu.Sai dai babu wani cikakken bayani...
Yajin Aiki: Kotu Ta Ce Kwamitin Da Gwamnatin Kaduna Ta Kafa...
Kotun Sauraren Ƙararrakin Biyan Haƙƙin Ma’aikata, ta ce Kwamitin Bincike da Gwamnatin jihar Kaduna ta kafa a kan Ƙungiyar ‘Yan Ƙwadago ta jihar haramtacce...
Yajin Aiki: Dalibai Sun Rufe Hanyoyin Ife-Ibadan Da Lagos-Abeokuta
Wasu daliban jami’a sun yi zanga-zanga don ganin an kawo }arshen yajin aikin }ungiyar ASUU, sannan su ka ce za su cigaba da yin...
Watanni 10 Har Yanzu Wasu ‘Yan Mata Su Na Hannun ‘Yan...
Nan da kwanaki 10 masu zuwa, ‘yan matan makaratarsakandaren gwamnatin Tarayya ta Birnin Yauri a jihar Kebbi zasu cika watanni 10 a hannun ‘yan...


































































