Gwamnati Za Ta Dakatar Da Ɗaukar Nauyin WAEC Da Sauransu
Gwamnatin Tarayya, ta ce ba za a cigaba da ware wahukumomi da majalisun ƙwararru kaso daga asusun gwamnatiba ba kamar yadda aka saba, kuma...
Nijeriya Da UNESCO Suna Kokarin Kawar Da Cin Zarafin Mata A...
Gwamnatin tarayya tare da hadin gwiwar hukumar kula daIlimi da kimiyya da al’adu ta Majalisar Dinkin DuniyaUNESCO da sauran masu ruwa da tsaki, sun...
jami’ar ABU za ta fara musayar ilimin aikin gona da takwararta...
Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria a jihar Kaduna, ta ƙullayarjejeniya da jammi’ar Yammacin Scotland domin bunƙasaamfanin gona a nahiyar Afrika.Daraktan yaɗa labarai na...
Shirin Bayar Da Bashin Karatu Ga Ɗalibai Ba Mai Ɗorewa Ba...
Kungiyar malaman jami’o’i ta Nijeriya ASUU, ta buƙaciShugaba Bola Tinubu ya sauya dokar bada bashin karatu gadalibai da ya amince da ita, zuwa tallafin...
An Koma Karatu A Jami’Ar Ahmadu Bello
Majalisar Gudanarwa ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya,ta sanar da sake bude makarantar domin ci-gaba da gudanarkaratun zango na biyu.A wata sanarwa da...
Dokar Bayar Da Bashin Karatu Za Ta Kori ’Ya’Yan Talakawa Da...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa ASUU ta yi gargadincewa, idan ba a yi hankali ba kwanan nan dokar bada rance gadalibai za ta kori...
Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Aiwatar Da Shirin Lamunin Dalibai A...
Gwamnatin Tarayya ta ce ta na shirin fara aiwatar da shirinlamunin dalibai a watan Satumba ko Oktoba na shekara ta2023.Babban sakataren ma’aikatar ilimi ta...
Dalilin Da Ya Sa Aka Hana Daukar Yara ‘Yan Kasa Da...
Gwamnatin tarayya, ta ce daga yanzu ba za a rika daukar yara‘yan kasa da shekaru 12 a makarantun sakandare nagwamnatin tarayya ba, saboda a...
Dalilin Da Ya Sa Aka Hana Daukar Yara ‘Yan Kasa Da...
Gwamnatin tarayya, ta ce daga yanzu ba za a rika daukar yara ‘yan kasa da shekaru 12 a makarantun sakandare na gwamnatin tarayya ba,...
Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Litinin Ranar Hutu
Gwamnatin tarayya ta ayyana Litinin, 12 ga watan Yuni amatsayin ranar hutu ga ma'aikata domin murnar bikin RanarDimokraɗiyya.Wata sanarwa daga Ma'aikatar Harkokin Cikin Gida...
Gwamnatin Borno Za Ta Ɗauki Malamai 5,000 Aiki Da Dawo Da...
Gwamnar jihar Borno Babagana Zulum, ya ce za a daukimalamai dubu biyar aiki domin fara karatun firamare dasakandare da rana, a wani mataki na...
Gwamnati Ta Yi Daidai Da Ta Hana Asuu Albashi – Kotu
Kotun kwadago ta Nijeriya, ta zartar da hukuncin cewamatakin da gwamnatin tarayya ta dauka a kan kungiyarMalaman Jami’o’i na kin biyan ma’aikatan da su...
Sarkin Kano Ya Bukaci Tinubu Ya Kafa Ma’Aikatar Harkokin Addinai
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, yabukaci zababben shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kafama’aikatar harkokin addini domin inganta tattaunawa tsakaninmabiya addinai...
MSSN Ta Yi Ƙorafi Kan ‘Wayon’ Koyar Da Ɗalibai Ilimin Jima’i...
Ƙungiyar ɗalibai Musulmi ta Nijeriya MSSN, ta rubuta wagwamnatin tarayya takaddar ƙorafi a kan wasu littattafai daake koyarwa a makarantun Nijeriya, cewa su na...
An Wajabta Wa Mata Musulmi ’Yan Sakandare Yin Shigar Musulunci A...
Gwamnatin jihar Borno, ta wajabta yin lullubi ga ‘yan mataMusulmai da ke makarantun ta na sakandare a fadin jihar.Daraktan Kula da Makarantu na Ma’aikatar...
Ba A Ga Watan Zulƙi’Ida Ba A Nijeriya
Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi ta ayyana Lahadi amatsayin ranar 1 ga watan Zulƙi'ida na shekarar hijira ta 1444,wadda ta yi daidai da 21...
NUC Ta Bankado Haramtattun Jami’o’In Digiri 49 A Nijeriya
Hukumar kula da jami’o’i ta Nijeriya NUC, ta tona asirinjami’oi 49 masu bada takardar shaidar kammala Digiri nafarko da ba su da lasisi da...
‘Yan Arewa Ke Jefa Yankin Cikin Jahilci —Ministan Ilimi
Ministan Ilimi Adamu Adamu, ya zargi ‘yan ArewacinNijeriya da zama musabbabin yaduwar jahilci a yankin.Adamu Adamu, ya ce duk da cewa ‘yan Arewa su...
‘Yan Arewa Ke Jefa Yankin Cikin Jahilci —Ministan Ilimi
Ministan Ilimi Adamu Adamu, ya zargi ‘yan Arewacin Nijeriya da zama musabbabin yaduwar jahilci a yankin.Adamu Adamu, ya ce duk da cewa ‘yan Arewa...
Gwamnatin Tarayya Ta Bada Lasisin Bude Jami’ar Koyo Daga Gida Da...
Gwamnatin Tarayya Ta Bada Lasisin Bude Jami’ar Koyodaga Gida Da Karin Wasu 37, biyo bayan wani zama namusamman da Majalisar Zartarwar ta kasa ta...