24.1 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Labarai

Home Labarai Page 24

Damben Boxing: Anthony Joshua Ya Shirya Karawa Da Francis Ngannou A...

0
Za a ɗauki lokaci mai tsawo duniyar damben zamani ba ta manta da gwarazan da suka fafata a fagen kamar Tyson Fury da Anthony...

Kare Rayuka: Sojoji Sun Kashe Dan Bindiga Sun Ceto Mutum 15...

0
Dakarun rundunar hadin gwiwa ta ‘Operation Hadarin Daji’ sun kashe wani dan bindiga tare da ceto mutum 15 da aka sace a Jihar Zamfara.Hakan...

Garkuwa Da Mutane: ‘Yan Sanda Sun Kama Mutum 254 Da Ake...

0
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce ta kama mutum 254 cikin mako biyu da take zargi da aikata miyagun laifuka.Cikin wata sanarwar da mai...

Daukar Mataki: Gwamnan Filato Ya Sa A Kamo Wadanda Suka Kashe...

0
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya umarci jami’an tsaro su zakulo wadanda suka kashe wani Bafulatani dan shekara 17 suka hallaka shanu 35 a...

Kashe Limamin Garin Mada: ‘Yan Sintiri 10 Sun Shiga Hannu

0
Gwamnatin Jihar Zamfara ta ce an kama akalla ‘yan banga 10 kan zargin kashe wani malami a Jihar.A ranar Talata ne aka yi wa...

Satar Dalibai: An Sace Yara Kusan 200 A Ƙauyen Kuriga Na...

0
An sace ɗaliban firamare da na sakandare kusan su 200 a makarantar su da ke ƙauyen Kuriga a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna...

Shugabancin Afirka: Tsohon Shugaban Najeriya Ya Nemi Kyautata Mulki

0
Tsohon Shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana bukatar kasashen Afirka su fito da tsarin dimukuradiyya irin na Afirka da ya dace da nahjiyar...

Bunkasa Ci Gaba: Gwamnatin Kadunata Ɗaura Ɗamarar Amfani Da Fasahar Zamani...

0
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya ce gwamnatin sa ta himmatu wajen yin amfani da karfin fasahar zamani wajen bunkasa tattalin arziki, da...

Matakin Gaggawa: Majalisa Ta Bukaci Hukumomin Tsaro Su Magance Hare-Haren ‘Yan...

0
Majalisar dattawa ta koka kan tabarbarewar harkar tsaro da ya ki ci ya ki cinyewa a Najeriya, ta kuma bayyana cewa, za ta kakkabe...

Matsin Rayuwa: NARTO Za Ta Ɗauki Mataki Kan Masu Tare Motoci...

0
Kungiyar masu manyan motocin dakon kaya ta Najeriya, wato NARTO, ta ce daga yanzu ba za ta sake zuba ido tana bari mutane suna...

Alhani: Sarkin Kano Na 14 Ya Bayyana Kyakykyawar Alakar Dake Tasanin...

0
Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi II, ya bayyana yadda tsohon shugaban bankin Access, Herbert Wigwe ya ba shi gudunmowa a lokacin da aka...

Rashin Lantarki: Minista Zai Kwace Lasisin Kamfanonin Wuta A Nijeriya

0
Ministan Lantarki, Bayo Adelabu, ya yi barazanar kwace lasisin kamfanonin rarraba wuta na Discos, yana mai cewa ba za a lamunci yanayin da suke...

Rattaba Hannu: Shugaba Tinubu Zai Sake Fasalin Fannin Mai Da Iskar...

0
Shugaban kasa BolaAhmad Tinubu ya rattaba hannu kan dokar sake fasalin man fetur da iskar gas domin ya sanya Najeriya a matsayin kasar da...

Gargadi: Laifi Ne Babba Biyan Kudin Gyara Na’Ura Ta Tranfoma- Jed

0
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Jos (JED) ya shawarciabokan huldarsa a Jihar Gombe da kada su biya kowa kudingyara na’urar taransfoma a yankunansu.Babban jami’in...

Ziyara Kasar Qatar: Shugaban Kasa Tinubu Ya Dawo Najeriya.

0
Shugaban kasa BOLa Ahmed TINUBU inubu Ya DawoNajeriya Daga QatarJirgin shugaban kasa, ya sauka a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe, da ke Abuja...

Watan Ramadan: Sanata Abdul’Aziz Yari Zai Raba Tirela 358 Na Hatsi

0
Dan Majalisar dattawa mai wakiltar Jhar Zamfara ta yamma,Abdul'aziz Abubakar Yari na shirin raba tirela 358 na kayanabinci iri-iri daban-daban.Kayayyakin da za a raba...

Zaben Edo: PDP Ta Sa Ranar Zaben Fitar Da Gwani

0
Kwamitin gudanarwa na jam'iyyar PDP ya fitar da jadawalinabubuwan da jam'iyyar zata yi gabannin zaɓen gwamna a jiharOndo.Hukumar zabe ta Najeriya ta sanya ranar...

Lambar NIN: An Rufe Layukan Waya Sama Da Milliyan 11 A...

0
Hukumar da ke sa ido kan harkar sadarwa ta Najeriya, NCC tatabbatar da rufe layukan masu wayoyin salular da basu haɗa dalambar shaidar zama...

Matsin Rayuwa: Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Rabawa Alumma Hatsi.

0
Gwamnatin tarayya ta ce za ta fara raba hatsi a faɗin ƙasar awani mataki na rage matsin rayuwa da ƴan Najeriya suke ciki.Ministan aikin...

Karyewar Darajar Naira: Kamfanoni 300 Sun Durkushe A Najeriya

0
Ƙungiyar masu kamfanonin samar da kayayyaki a Najeriya, tace kamfanoni kusan dari uku ne suka durƙushe tun bayan da akafara samun karyewar darajar kuɗinƙasar,...
Call To Listen