Jinkai: Nijar Ta Gargadi Kungiyoyi Masu Zaman Kansu Da Su Ringa...
A jamhuriyar Nijar hukumomin mulkin sojan kasar sun yikashedi dangane da yadda suka ce kungiyoyi masu zaman kansuna gida da na ketare masu aiki...
Hakkin Bil-Adama: Hukumar NHRC Ta Kamala Binciken Zargin Zubar Da Ciki Da...
Hukumar kare haƙƙin dan Adam ta kasa ta kammala bincike kanzargin da ake yi wa sojojin kasar na gudanar da wani shirinzubar da ciki...
Tabarbareawar Tsaro: Gwamnatin Tarayya Ta Ayyanatukur Mamu A Matsayin Mai Daukar Nauyin...
Gwamnatin tarayya ta ayyana sunan Tukur Mamu da karinwasu mutane 14 a matsayin masu daukar nauyin ta’addanci akasar nan.Wannan bayani na kunshe ne ta...
Makamashi: Za A Gina Babbar Cibiyar Lantarki Mai Amfani Da Rana
Gwamnatin tarayya ta sa hannu kan wata yarjejeniyar ginacibiyar samar da wutar lantarki mai amfani da ruwa da haskenrana da za ta samar da...
Tsautsayi: Dalibai 11 Sun Mutu, 42 Sun Jikkata A Wani Hatsarin Motar...
Wata motar bas da ke dauke da dalibai daga babbar jami'arKenya ta yi karo da wata babbar mota a kan wani babban titi,inda 11...
Kalubalen Tsaro: Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutum 16 Da ‘Ƴan Bindiga...
Dakarun rundunar Sojojin kasa ta daya sun kuɓutar da mutum16 da ‘ƴan bindiga suka sace a yankin Kajuru da ke jihar Kaduna.Tare da dakile...
Ta’Addanci: ’Yan Bindiga Sun Kashe Hakimin Da Suka Sace A Bauchi
’Yan bindiga sun kashe Hakimin Kauyen Riruwai da keGundumar Lame a masarautar Bauchi a KaramarHukumar Toro a Jihar Bauchi, Alhaji Garba Badamasi.Rahotanni sun bayyana...
Zargin Take Hakkin Bil-Adama: Kotu Ta Kori Ƙarar Lauyan Nnamdi Kanu...
Kotun ɗaukaka kara da ke Abuja ta yi watsi da karar da FelixOkonkwo lauyan da ke kare Nnamdi Kanu, jagoran masufafutukar kafa kasar Biyafara...
Ayyukan Jinkai: Za Mu Raba Wa Jami’An Tsaro Tallafin Abinci —Gwamnan...
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ce nan ba dajimawa ba gwamnatinsa za ta fara rabon tallafin kayanabinci ga talakawa, da jami’an tsaron da...
Ta’Addanci: Majalisa Ta Ba Da Wa’Adin Nemo Ɓata-Garin Da Suka Kashe Sojoji...
Majalisar Wakilai ta bayar da wa’adin mako hudu natabbatar da an nemo wadanda suka kashe sojojin Najeriya17 a Jihar Delta.An yi wannan kira ne...
Zargin Badakala: Majalisa Na Neman Ministan Lafiya Kan Badaƙalar Dala Miliya N300
Kwamitin Majalisar Wakilai kan yaƙi da cutar maleriya dakanjamau da tarin fuka, na neman Ministan Lafiya,Farfesa Muhammad Ali Pate da ya bayyana a gabantakan...
Ƙaddamar Da Hari A Rafah: Za A Kai Falasɗinawa Cibiyoyin Jin-Ƙai
Sojojin Isra'ila sun ce sun shirya kai Falasɗinawan da suka rasa muhallan su a Gaza zuwa abin da suka kira cibiyoyin jin-ƙai a tsakiyar...
Rashin Amincewa: Afrika Ta Kudu Za Ta Kama ‘Yan Kasar Da...
Ministar harkokin wajen kasar Afirka ta Kudu Naledi Pandor ta bayyana cewa, za a kame 'yan kasar da ke yaki a zirin Gaza tare...
Gasar Zakarun Turai: Dortmund Da Atletico Sun Kai Matakin Kwata Final
A daren jiya Laraba ne aka kammala wasannin zagaye na biyu na gasar zakarun Turai, inda a yanzu aka samu kungiyoyi 8 da suka...
Zawarcin ‘Yan Wasa: PSG Na Son Rashford Da Diaz Don Maye...
Paris St-Germain na shirin taya Marcus Rashford fam miliyan 80, kuma kungiyar ta ce a shirye take ta rika biyan dan gaban na Manchester...
Yaki Da Ta’Addanci: Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Ta’Adda 12 A Sambisa
Dakarun Sojin Najeriya sun hallaka ‘yan ta’addan Boko Haram 12 a dajin Sambisa da ke Jihar Borno, da kuma wasu mahara a Zamfara da...
Umurnin Samar Da Abinci: Hukumar Kwastam Ta Saki Motoci 15 Na...
Hukumar Kwastam shiyyar Sokoto da Zamfara, bisa bin umarnin da shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya bayar na inganta samar da abinci, ta bayar...
Bude Iyakoki: NIS Ta Dage Takunkumin Shige Da Fice A Nijeriya...
Sakamakon umarnin da Gwamnatin Tarayya ta bayar na sake buɗe kan iyakokin Nijeriya da Nijar, Shugabar Hukumar Kula da Shige da Fice ta Ƙasa, ...
Dawo Da Daraja: Kungiyar Fulani Sun Yi Taron Neman Bakin Zare
Kungiyoyin Fulani makiyaya sun yi gagarumin taron neman bakin zaren dawo da martabar su a idon duniya daga kashin kajin da wasu ke shafawa...
Tallafin Albashi: Gwamna Bago Ya Amince Da Biyan Karin Naira Dubu...
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umar Bago ya amince da biyan tallafin karin albashin na Naira dubu 20 ga dukkan ma’aikatan jihar.Gwamnan ya aiwatar da...


































































